𝐻𝐴𝑅𝐷𝑁𝐸𝑆𝑆 𝑂𝐹 𝐻𝐸𝐴𝑅𝑇🌺❤💍
A ROMANTIC LOVE STORY
Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba...
Poor Ruwaida Mahmoud had to get married to her friend's brother, Turaad, a rich sophisticated Doctor not knowing she had signed a contract to save her life! _______________________________ Her eyes tinged with tears the moment she raised her head to look at him. All the while he spent talking to her, she had her hea...
Kowane ɗan Adam, ɗauke yake da littafi, mai tarun shafukan ƙaddara, idan ka karanta fejin yau, sai ka buɗe na gobe zaka san me yake ɗauke da shi. Sai dai ummi na iya cewa, tun da ta buɗi ido, ba ta taɓa cin karo da shafin da buɗe shi yayi mata daɗi ba, sarƙar ƙaddara ke ta janta daga wannan tarago zuwa wancan ko menen...
YASMEENAH Da mamakance nake kallon kaina, ni ce amma bani bace! Bani bace wacce ke tsaye a gabana. Toh wacece ni ina kuma na tafi?, tambayoyi ne da ban da amsarsu don ko zaa shaƙe ni ba zan iya amsawa ba. A dai-dai lokacin bugun ƙofar shi ya tsananta " ki buɗe ƙofar nan nace!", a tsawace yayi maganar hakan ne ma ya sa...
She was exactly opposite of what he wants in a wife,,,he vowed not to be with her but fate has its own way as it choose them as life partners. He didn't accept her as a wife but he couldn't say No to his parents,,,,, he's hopeless as choosing her means loosing his happiness Meet Nadeefah Yerwa the ever smiling, beauti...
"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..." TA ƘI ZAMAN AURE... Share fagen wata taf...
ABIN Da CIWO ace aure ya samu gargada da ruɗani ya farraka zaman lafiyar Ahali. ABIN DA CIWO ace an auri mace ne dan ta zama housegirl ba wai dan ana yi mata kallon matar gida ba. ABIN DA CIWO soyayya ta koma kiyayya.
"Pleaseeee mana feenah....!!"ya fada cikin wata irin murya wacce ta narke cikin tsantsar kauna da soyayya. Kaina nake girgizawa a tsorace, "Bazan iya ba, kaifa abokin babana ne plssss ka kyale ni, bazan iya ba wallahi!!" Idanunshi ya zuba min wadanda suke a lumshe kamar na mashaya, dama a yawancin lokuta haka suke, sa...
Labari ne akan rayuwar da wasu matan aure keyi agidajen su, yadda basu d'auki aikata zina da auren su abakin komi ba, labarin yana nuni da irin illar hakan da kuma ribar hakuri,sannan yana nuni da cewar dukkan wanda yake cikin wadata yasaka aransa wataran Allah zai iya rabtar sa da rashi, sannan duk tsanani akwai sauk...
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta t...
Labari mai cikeda sadaukarwa, soyayyar uwa da haqurin jarawaan aure
SOYAYYA wata aba da ke cikin rayuwar ko wani d'an adam, Kai har ma da dabbobi, wata aba dake kawo farin ciki, walwala, nishad'i da Jin d'ad'i cikin rayuwar Al'umma. Kusan kowa fatan shi shine yayi katari da soyayya da abokin rayuwa Amma Banda ni LAYLERH, SOYAYYA ita ce babban abinda ya rusa rayuwata da na mahaifiyata...
"GULNAR assidique badaru Ta kasance yarinya mai tsananin jiji da kai da giggiwa wance bata ɗauki talaka abakin komi ba face abun takawarta,ita yar gata ce,tun tasowarta batada wani abar fargaba a duniya face yar uwarta HEER ALKALI wanda take ganin kamr ita kadaice tafita da komi a fadin duniya,saidai galihu da gata ya...
Labarin wata yarinya data bijirewa iyayenta saboda direban gidansu. Labari ne da yake nuna illar taurin kai da kuma bijirewa umarnin iyaye.
Rubutacciyar ƙaddararta tana cikin ZAFIN KISHIN ta,tana zaune da mijinta lafiya ƙaddara ta riskesu ta sanadiyar haduwa da wata fitinaniyar ƙaruwa wacce ta wargaza farincikin su.Ta yi fatali da jin dadinsu,duk a sanadin ZAFIN KISHIN matar shi . Shi mutum ne mai burin zama da mata guda biyu,sai dai kash ya hadu da ƙa...
_*Wata irin KADDARA CE wannan..?Kaddaran data Ratso MIJIN KANWATA cikin Rayuwata..?wanda yake matukar girmamani kamar yadda Kanwata SUNAIRA take girmamani?Meyasa kaddara ta zamo tayi min haka..?meyasa sai ni..?Taya zan iya zama da wanda muke jin nauyin juna muke gogayar shekarun juna..?Tabbas MIJIN KANWATA ne KADDARA...
STORY OF A GIRL THAT STRUGGLE WITH HER BEUTY, she believed that her beauty is her curse.
A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai...! #AyshaShafi'ee #FikraWriters #FararWuta
Labarin Tasleem data had'u da mayaudari har ya rabata da martabarta ta diya mace a karshe ya juya mata baya
Labari ne da ya faru a gaske labari ne ta ya tab'a kowani shashi na rayuwar matan aure yan mata zawarawa, da sauran su( BASE OF TRUE LIFE STORY) KUMA SERIES NOVEL NE
Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane su...