KADDARA KO SAKACI?
Wannan kagaggen labari ne kan wata 'yar jami'a da tayi depending kan lecturers domin cin jarrabawarta. wannan ya zamo mata babbar kuskuren da yayi sanadiyar lalacewar rayuwarta........
Wannan kagaggen labari ne kan wata 'yar jami'a da tayi depending kan lecturers domin cin jarrabawarta. wannan ya zamo mata babbar kuskuren da yayi sanadiyar lalacewar rayuwarta........
Labari ne mai cike da tsantsar Munafurci, da Azaba mai tsuma zuciya, mai cike da Ilimantarwa tare da faɗakarwa da kuma Nishaɗo
Tayaya ummi da salman zasuyi rayuwar aure wanda da abaya basu son junan su an hada su AUREN HAĎI ku biyoni muji yadda zata kaya
Labari ne akan wata zazzafar soyayya sai dai ƙarƙashinta akwai wani dunƙulen tarnaƙi wanda ya faru tun suna yara ba tare da sun mallaki hankalin kansu ba, wanda silar hakan ne zai janyo abubuwa da yawa.
Love, Romantic, sadness, happiness komai ya haɗa ku shiga ku sha karatu.
labari ne akam yadda mijin Babarta ke wahalar da ita awani gyafe kuma so yake ya kai gareta, idon babarta sun rufe akan soyayarshi bataji bata gani ta rabu da ƴarta akanshi tabar kowa neta sabida mijin ta, burinta ta waye gari ta ganshi tare da ita, amma kashiiiiiii, sai wanda ya karanta zai fahinta, musamman gidansu...
Season 2. "Hhh ai gaskiya ne Rukayya ni wlhy kin san Allah sai yanzu na san nayi dace da sarakkuwar ta gari domin waɗancan dik sheguna ne matsiyata." "Sosai ma Hajiya! ai Aunty Balkisu kam, ta wuce kowa a cikinsu, sannan ta......" Sallamar Almajirin ne ya katse masu hanzari wajen ci gaba da yin firarsu...
Season 1. "Wato gani ni makwadaiciya ko?, To koda kika zo wannan gidan kin same mu muna cin sa ba wai tafowar ki muka fara ba bak'ar munahukar Allah, ai wallahi waje kika samu shiyasa, yanzu fisabilillahi dubi jikin ki, haka kika zo daga gidan ubanki?, shin ko kin manta ne in tuna maki yanda kika zo kamar wadda ta k...
"Wallahi summa Tallahi, in dai ni ce sanadiyyar zama ajalinka, Yau-yau d'in nan sai ka mutu!, sai na maka kisa mafi k'ask'anta a cikin kisa-kissai a duniyar nan, zan barka kayi iya abin da za kayi na iya Yau ne domin gobe wada haka kana barzahu kana girbar abinda ka shuka...!" TSAKAR GIDA! Labari ne mai cike da sark'...
labarine akan wata kyakkyawa yarinya Nanah Aysher wadda kudin mahaifinta yake dora mata girman kai da rashin daukar dan adam ba bakin komi ba,aduniyarta babu wani wanda take shayi ko shakka,bata tsoron kowa daya wuce babanta.wanan dalilin ya kaitaga Kuskure babba arayuwarta da take danasani,kwatsam baban ta ya aura ma...
...Dan an sadu sau ɗaya ba yana nufin mace baza ta iya ɗaukar ciki bane,komai a rayuwa yana tafiya ne da yadda Ubangiji ya ƙaddara zai kasance.. Uhmn! Turƙashi!! Shin me wannan mahaifin ya aikata haka? Just follow this fairy tale to find out how the story will turn out..
Labari ne akan yanda duniya ta lalace yara kanana suke zuba bariki, ba tare da sanin iyayensu ba......
"Wayyo Allahna! " ta dafe kirji tace "wai mujadallah kirjina zai fashe." d harara ta wurgeta dashi tace" ke dai banza ce wallahi akan son da namiji zaki kashe kanki. " hmm kawai tace "ni kaina ban son irin son da nakewa jaan ba." Tabe baki mujadallah Tayi tace "ba a dai zurfi akan son da namiji yanzu sai ya tarwatsa m...
Duk a diririce take, ta kasa ganewa tsorone ko kuma fargaba, jikinta sai kyarma yake ga ƙafafuwanta da ke neman gaza ɗaukanta..... Labarin WDWR ne ciki de ban tausayi,ban haushi,ban dariya ban takaici, da sanyayyar soyayya. Ku shiga ciki ku sha labari.
Tana shiga cikin dakin, taji an janyo hannunta anyi gefe da ita. Cikin tsananin tsoro da bugun zuciya ta daga baki zata saki ihu, taji an sanya hannu an rufe mata baki, a lokaci guda kuma aka juyata tana kallon wanda yayi mata wannan aika-aika. Ta saki wani numfashi da bata san lokacin data rike shi ba, ta jefa mishi...