NACINA YA JAWO MIN
Sa'eeda yar talakawace, mai hazakar gaske ga kuma nacin karatu ,iyayenta har tsoro sukeji akan nacinta, tanada babban burin zamowa malamar jami'ah kuma cikakkiyar Yar kasuwa,haduwarta da Sauban ya kawo wasu canji arayuwarta, har yaso taba karatunta, Amma nacinta akan kowani fanni yasata saurin ankara har ta iya kare...