Select All
  • MIN QALB
    18.9K 670 7

    Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.

  • (GYARAKANKI)
    19.6K 1.1K 35

    wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka. Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inaga...

  • SARAN ƁOYE
    36.2K 979 9

    Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine...

  • GIDAN Aure Na..!!?
    7.5K 727 14

    Labari ne da ya faru a gaske labari ne ta ya tab'a kowani shashi na rayuwar matan aure yan mata zawarawa, da sauran su( BASE OF TRUE LIFE STORY) KUMA SERIES NOVEL NE

  • MASIFAFFAN NAMIJI..!
    56.7K 4.4K 41

    A mu"amalansa da kowa Sai son Barka....Kowa kuma zai iya Fadin kyakyawan Hallayarsa..Ammh ga Matarsa Hafsah bazata iya Dora komai ba...Banda Tarin Masifarsa da kuma komai tayi batayi Daidai ba...!!!

  • 50 ɪɴᴠᴏᴄᴀᴛɪᴏɴs
    6.5K 725 79

    De petites invocations utiles dans la vie de tous les jours... 🤲🏻

  • Les sourates et Les Invocations Utiles En Islam
    255K 12K 115

    les sourates et versets protecteurs et des invocations très très utiles

  • UKU BALA'I (Completed)
    66.3K 3.7K 77

    "kin gama aikin ki don haka ga tukuicin ki". Ya fadi yana sanya hannu cikin aljihunsa yana zaro bandir din yan dubu dubu guda biyu ansa tayi tana mai kau da fuska kamar bata so ba. "Sannan kuma wannan lamarin ya kasance tsakanina da ke in har naji labari mai kama da shigen wannan lamarin kin san Allah sai kin bar fili...

  • ANA ZATAN WUTA.......
    25.3K 1.6K 33

    Saudat da Fauzat, yan uwan junane sun tashi cikin rayuwa wacce babu kwaba balle kyara,duk da haka baisa dayar su ta fandare ba a yayinda dayar ta biyewa rudin duniya, sanadin da yasa ake zatan wuta a makera sai a ka sameta a masaka

  • ZEENARU
    83 3 2

    Soyayya mai cike da hargitsi gami da tausayi

  • KISHIN MATA
    2.5K 27 9

    "Don girman Allah Suleiman karka sakeni,ka tuna fa igiya ɗaya ce ta saura atsakanina dakai,ka tausayamun karka maidani bazawaran ƙarfi da yaji..." afusace yace"baki son ah sakeki shine kike kunsa mun baƙin ciki akodayaushe...?yanzu menene dalilin shigowa dakin ƴar'uwarki ah irin wannan lokacin bayan na tabbata kin kwa...

  • MAR'ATUS SALIH
    56 7 1

    CIWON MARA MAI HAILA DA TSAFTACE MAHAIFA DA SURANSU: KASHI NA DAYA (1)* 🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻 *CIWON MARAR MAI HAILA* Mafiya yawa daga cikin mata na kuka da ciwon mara wanda kan hanawa wasu rawar gaban hantsi. So dayawa xakaga mace na xullumin tsayuwar wata domin tasan irin axabar datakesha duk adalilin...

  • Koma kan mashekiyya (Back to sender) 2018 (Complete ✔)
    27.2K 1.4K 33

    Labari akan wata uwar miji wacce ta takurawa matar dan ta tin kan suyi aure. Komai ta tashi ta turo mata but sai ya kare akan ta. Shin uwar mijin na gane gaskiya ko kuwa? Mushiga ciki dan jin me ke akwai.

    Completed  
  • LAUNIN FATA
    252 9 2

    م LAUNIN FATA LITTAFI NA :1 NA nusseyba ibrahim issa star nussee joli joli260 Yar mutan maradi. SADAUKARWA Wannan littafi dungurun gum sadaukarwane gareku kannaina abin kaunata RUFAIDA & HASSANA & OUSSAINA & FATIMA. Hakika kucencenci haka allah barminku.......Ameen DABAZARKU NAKE RAWA Mahaifana abin alfaharina allah...

  • 'YAR GADARA
    5.9K 163 16

    Labarin 'yar gadara labari ne akan wata yarinya 'yar masu kud'i wacce bata dauki mutane a bakin komai ba.....

  • SAI NA DAUKI FANSA
    6.4K 560 45

    Alh Mansr mai dala marar imanin mai kudi wanda bai kudi talakaa bakin komi ba Aliyu Haidar saurayi dan kwalisa , mai zuciya da hankali ga ilimi da nutsuwa, wanda zai daukar ma mutanen kauyen su fansa wurin Alh Mansur mai dala, kuma yana soyaya da diyar shi Haler. Ku biyo three stars dan jin wannan sarkakiyar

    Completed  
  • BAKIN ALKALAMI....✏
    557 30 1

    BAKIN ALKALAMI labarine mai cike da nishadantarwa,fadakarwa,soyayya tare da zagon kasa.kudai kubiyo yar mutan Jere (Mrs Muh'd Kabir).Domin kuji yanda zata kaya. karkubari a baku labari📝

  • Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ
    10.5K 1.2K 29

    Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani" "Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi" "Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun s...

  • GIDAN MADUBI
    10.2K 812 13

    LABARINE DAYA SHAFI WANI GIDA DAYAKE CIKIN WANI K'AUYE ME ABUN BAN MAMAKI, MUTANEN K'AUYEN SUKA CIKA DASON SHIGA ACIKIN WANNAN GIDAN SABIDA SUK'ARA GANIN YANDA YA K'AYATU DA ABABEN BAN MAMAKI, GIDANE WANDA YAKE ANGINASHI DA ZALLAHN MADUBI TUN'A FUSKAR GIDAN ZAKA TABBATAR WA KANKA CEWAR GIDAN YASHA NAIRAH,ABINDA BAMU S...

  • (NAMIJI) GUMBAR DUTSE
    4.3K 221 18

    Labarin wasu 'yan biyu wanda ba'kar 'kaddara ta fad'a musu har aka rasa ran d'aya bayan fyad'e mai muni data fuskanta

  • DELUWA WADA
    18.4K 2.3K 17

    Ban taɓa gaya maka ba ne Ya Annur, amman bari yau zan faɗa maka. Wannan matar taka da kake kira da 'da wani abu', ko da baka aureta ba, lalle ne sai jininka ya fita daga jikinta ta kowacce irin saɗara!

  • ZAMAN YA'YA
    12.3K 1.2K 35

    Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane su...

  • MUGUWAR KISHIYA
    10.5K 1.1K 38

    kamar yadda k'addara ta had'a auren ba tare da nayi tsammani ba haka zan zama silar gutsire shi . Shin abune me yiwuwa? tun daga ranar daya shigo rayuwa ta komai ya cenja. ku biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma kaddarar rayuwan Mami duk akan rashin sanin waye shi