Dangantakar Zuciya
A heart touching story
Bugun zuciyar tane ya qaru, ganin shigowar Al'ameen gidan, ktchen take qoqarin shigewa sanda ya qaraso gabanta ya murtuqe fuska hade da ce bayan ya qura mata manyan idansa "Ina sanin meye asalinki? Wacece ke? Wannan aikin dakike beyi kamada jikinki ba sam, alamomin ki da komai be sanar dani cewar daga wani mugun gida...
#1 sacrifice 21/08/2020 #5 in romance 27/09/2016 "Malam, ka yi kuskure, idan ka na tunanin zaka canza min ra'ayina a minti biyar". "Ko za ki gwada ki gani?" Ya tambaya, yana murmushi, ita ta rasa ma yadda aka yi ya iya murmushi, da dai ba ta ganin hakan a tare da shi. Ta kan dauka shi haka Allah ya hal...
hausa language story meaning SECRET LOVE "love at first sight" this story is about a low class girl who fall in love with a wealthy handsome youth service copper. labarin SIDDIQA da ADYAN. coming soon inshaAllah 20votes and I will continue updating.........
#9 in romance on 05/09/2016 "Wai ina son ki fada min, me yake damun ki ne, da za ki haddasa irin wannan fitina, sannan ki zauna lafiya, kamar ba abinda ya faru?" Dubansa ta yi a sanyaye, sannan ta-ce. "Ina da dalilina." "Wane irin dalili ne, zai sa ki na ji, ki na gani auren iyayenki ya mutu? Idan banda irin gurguwar...
Part 2 of the book is on okadabooks.com #1 in Mystery/Thriller 5 February,2017 #2 in Mystery/Thriller 24 july,2017 NO JUMPING, NO TRANSLATING THIS BOOK INTO ANY LANGUAGE, NO COPYING AND SHARING MY STORY. ANY SORT OF PLAGIARISM IS NOT ALLOWED ON MY STORY. DOING SO WILL LEAD TO THE BANNING OF THE STORY FROM WATTPAD CO...
Amma kin san akwai karatu ko ko kyalkyalen banza kike so Ni de aa wallahi bazan iya ba Ta mike Ya biyo ta *DEAR* ta juyo yaya na gaji tafiya xan yi. Ki xauna anjima kadan zan yi lec in nayi sallah se mu tafi tare Yaya da mota nazo Ni yau da napep nazo Kai yaya ina motar taka? Tana gun gyara mashin din kuma abulk...
#6 in Romance 14/04/2017 Tunda take bata taba ganin mugun mutum marar kunya irin Zaid Abdurrahman ba. Ta so ta juya amma ganin su Maami yasa ta fasa ta shigo falon ta gaishe su sama-sama don tare suke da yayanta Saadiq. Har ma yana tambayarta "Ummu A. da fatan dai wadannan basu baki wahala a wurin aikin?" Murmushi...
Husna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'ar son husna kamar ya mutu tun tana karama, ita kuma husna A uba ta dau...