Ba Ni Da Laifi
Ba Ni Da Laifi! Kaddara tana zuwa maka a yadda baka tunani, Kuma a matsayin mutum na musulmi Dole ne ya karba wannan kaddarar. Ko kunsan meye tawa kaddarar? Hannuna na rawa na karba takaddun da Dadaa yake Miko min, Ina karba cikin sauri na bude envelope din, a take naga takaddu da yawa, sunan Zayyad Abdulhamid ne a...