AJALIN SO
Meet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah
"Mitchew!!" taja tsaki "Meke damuna ne ni ZARAH?' Ya Allah ka kawomin dauki alfarmar Annabin farko da k'arshe Amin.
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yarinyar kauye yarinyan ce Mai ladabi da biyaya da bin umurnin iyayen ta, kwatsam sai gata gidan feena A matsayin matar gidan inda taje a matsayin baiwa M...
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi dariya tace" eyye . lallema Aisha. toh sai ki daga minshi tunda da kudi na siya koh, karki ballashi, "Aa' mama bayanzunba jikinshi akwai laushi, lah! mama kalla gashin...
AUREN JINSI littafin da ya kunshi fadakarwa, illamantarwa, wa'azantarwa.... Inda zaku ji rikici dake faruwa Akan ya da uwa inda uwa ke neman yarta.... Da AURE saboda haka Kar a manta da vote ta ko ina ayi vote..
Auren jinsi lbr ne da yakunshi wata irin ritaciyar soyyaya da uwa ke War yarta, yadda abun ya rikice,.... sai kun karanta kawai zaku bani lbr.
Labari ne na mafarkin wani matashi wanda Yake son aure amma bai da halin yin. Auran shine kusan kullum idan Ya kwanta bacci Ya ke mafarkin..............
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku...
Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......
Zaman hostel labari ne wanda yake nune ga yanda wasu yan mata ke lalaciwa sanadin zaman hostel ba'anan kadai ya tsaya ba yatabu wasu bangarori da yawa na rayuwa da yanda za'a ma'gance matsalarso
Da sauri Yaya babba ta matsa baya tana zaro ido ta ce, "Dubu me nake gani kamar aski akanki." Dubu ta rushe da kuka ta ce, "Inno wallahi aski ya mini kuma wallahi ɗan iska ne." Cak Yaya Babba ta tana ƙarewa Dubu kallo sannan ta ce, "Dubu je ki can mu gani." Dubu ta tashi tana ƙobare ƙafafuwa saboda irin gwale-gwalen d...
Itace k'addarata labari ne akan wata yarinya yar shekara goma sha shida da mahaifinta ya sata a caca,akan duk wanda yaci cacar shi zai aureta,Alhaji mamman wani tsoho ya lashe cacar,Mahaifinta ya hadata aure dashi,idan ta fuskanci wulakanci da tsangwama wajen matarshi da ya'yenshi,kasancewar shi mijin hajiya ne,idan y...
labari mai matukar ban tausayi, son zuciya, soyaaya mai zafi da shiga rai, hadi da nadama.....
Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa...
Gudu yakeyi iya karfinsa amma saboda yanayin girma ga tsufa lokaci guda suka cin masa. A tsakiya suka saka shi suna kokarin rike hannuwan sa, dan tsoho yayi wani kukan kura cikin karaji irin yanda jariman india sukeyi idan suka fusata, yasa gwiwar hannuwan sa ya kai musu duka yana fadin, " wallahi bansan da makiya nak...
"Jiddah kin san Allah tafiya zanyi na barki a nan gurin"a yanda tayi maganar zaka fahimci cewa akwai gajiya a jikinta "Ki bari nazo mana report din mu fah nake submitting kin san cewa idan ba muyi ba wlh zai iya bamu carry over ba imani ne dashi ba" tsaki tayi ta samu guri ta zauna, a yanda take jin kanta bata ki ta r...
Hausa love story Afrah yarinya ce wacca tashiga gararin rayuwa a hannun kishiyar uwa. Mukhtar saurayine Wanda bayason hayaniya da tashin hankali Wanda ahakan ya hadu da wata baturiya Emily inda har soyayya me tsanani ya shiga tsakaninsu.iyayen mukhtar suka dauke afrah daga wajan kishiyar uwarta a matsayin me aiki. ...
Miye ban bancin ki da karuwa? Zina kuma kinyi shi don Haka kije Allah ya tsine miki!!! Innalilahi wa inna ilaihi ranjiu'n Abba karkamin haka karka k'arasa kassara min rayuwa Abba Anya kuwa kai ne mahaifina ? Karki damu Aneesa ni zan zame miki komai a rayuwa zan share miki hawayen ki, kuma idan Allah yayarda sai duniy...
Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radad...
Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta? Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da t...