TARAYYA
Royalty versus love.
shi ne silar rugujewar farin cikin rayuwarta. shine silar shigar ta cikin kunci da bakin ciki. shi ne silar rashin gata hadi da galihu a rayuwarta. shin waye silah? ku biyoni a cikin wannan labarin inda zan warware maku zare da abawa.
Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.
Matar lecture akwai kishi, tsarguwa, mita, korafi, uwa uba sa mai ido, Aisha Matar lecture ce..... ku karanta kujeee.
A tsakanin Haihuwa zuwa Mutuwa, Mutum dan-adam ya kan rayu ne a bisa kaddararsa. Ingancin rayuwar mace ko namiji sun ta'allaka ne akan abubuwa da dama ciki har da iyalan da ya fito daga ciki wato iyaye, dangi - da kuma gidan aure. Aure babban abu ne mai muhimmanci a rayuwa, idan yayi dadi sai rayuwar ma'aurata guda b...
Entangled with Love and tears all to himself ! Will his family enough bring back his lost happiness? Or will this happiness be brought with the aid of a third party?? Follow the updates of his love story EMRAAN ZAYD! to find out the answers ( written in Hausa language)
labarin soyayyar musulmi da Christian.. labarin mai ilimantarwa fadakarwa da nishadantarwa
'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa...
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu suce Aljana ce!. Ku biyo alkalamin Ashnur pyar dan jin gaskiyar lamarin.
Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr. Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawanye acikinta,menene amfanuwar ta akasantuwar ta musulma indai har tana...
MATAR ABDALLAH.. A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah? Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.? Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mata abunda tayi niyyar fad'a. Dukan kirjinta ya tsananta yayin ta kasa furta kalma ko daya. "Meet my ex-friend Matar Abd...
Dr Feenat labarin wata shararriyar likitar mata ce mai juriya Da sadaukarwa,wacce ta sadaukar ga farin cikinta dama rayuwarta ga Dr Ismail Wanda kaddararta ta gauraye Da tasa a yayinda ya kusa cimma burinsa akanta,
What happens when normal love turns crazy/obsessive? It's all about mad love, healthy love, hate, conflict, obsession, friendship, jealousy, money, power and more. Ku biyo ni domin jin labarin su. SAMPLE CHAPTERS Fauziyya tace "Shi wanda kike haukan akanshi ai shiya kamata kije kisamu ba kizo nan kina zubda d'an gunt...
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi ball...
A story about the lives of some youths, their trials in relationships. Lots of heart breaks and love
Labarin yanda wata ta zabi son ranta ta butulce wa alkhairan da aminiyarta ke mata, ta i son zuciya ta rama alkhairi da butulci, ko meh tayi da ya sa ta zama butulu, sai ku biyoni........
Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma...
Labarin tsantsan tsana da tsangwama da Sabbura take fuskanta a gun mahaifiyarta, ko me ya kawo wannan tsana, sai ku biyoni.......
ABU IRFAN is my world i vow to love him till eternity... Inason ki deejah bazan ta'ba dena fad'a miki hakan ba... Na rantse ko ina masarsarar mutuwa se na ga bayan zaman kamal da deeja...
'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti...
*😳INDA RANKA....😳* Billy Galadanchi HASKE WRITERS ASSO. Wannan littafin kacokam na sadaukar dashine ga Kawar Alkhairi kuma babbar Aminiyata *CUTEST ZARAH BUKAR* Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,ina roqon Allah yabani ikon rubuta Alkhairi abinda zai amfaneni duniya dakuma lahira yakuma Baku ikon daukar darussan d...