MATAN ASOKORO
our today's marriage life and the problems of it.
Littafin Aisha Shafiii marubuciyar ZANEN DUTSE, WAYE SHI, BAYAN NA MUTU DA KOMAI NISAN DARE *FARAR WUTA!* _A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai...!_ Labari ne akan Mutunci, karamci, tausayi, kyautatawa da kuma wata irin lumsashshiyar soyayyar da zata nutsar da kai cikin duniyarsu, kaji baka son barin ta, ka...
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.
Meet Ataa - a 16 years old muslim girl. Growing up wasn't easy for her, she's struggling to make her life comfortable for her mother and her little brother. Doctor Asim helps her, and secretly sold her mother's kidney to Mr billionaire wife. Mr billionaire Aliyu was arrogant, strong as an lion CEO of Sky Global Resou...
Labari ne akan yanda duniya ta lalace yara kanana suke zuba bariki, ba tare da sanin iyayensu ba......
labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.
A Very heart touching story, a story about a girl who suffers alot from her step mom, badan. komai ba sai dan tahanta aure, and finally tasamu mijinda kowacce mace zatayi burin samu, and then tak'arsa samun wata gwagwar nayar rayuwa wajen step mom dinsa."
A zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun haɗakar soyayyan Abu daya! Domin farin cikin mutum daya domin samun f...
*JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi
yarinya kinyi tafiya mai tazarar gaske tun daga k'asarki Nigeria izuwa wannan k'asa ta India, ko da kika zo Indiar mah sai da ki kayi tafiya mai tsayin gaske gami da had'ari mai girman gaske, k amma kika murje ki kayi fuska duk akan muguwar buk'atarki, kin taho tundaga Mumbai izowa garin Banghulu sannan daga nan kika...
Gajeren labari ne na Malam Tanko wanda bai da burin da ya wuce ya samu haihuwar ɗa namiji bai san mace, kwatsam ya samu labarin wani Boka wanda bai ɓata lokaci ba ya tasa matarsa Hanne zuwa gun Bokan,an tabbatar masa da buƙatarsa zata biya amma fa sai ya amince da wasu manyan sharuɗɗa guda uku, na farko Hanne ba zata...
labari akan wata yarinya mai saida ƙosai wadda saboda yarima na sonta Sarkin garin yasa aka binne ta tare da Magenta da take kiwo wanda hakan ya zaja bala'i da dama. ku dai tsunduma don jin yadda zata kaya.
Sai da na kyakyace ko waccen su tayi muii da bakin ta alamun bacci yadan fara satar su Ni kuma sun barni da haushin su a rai. Na sauko daga saman gadon a zuciye da niyyar barin dakin tun da an bata man rai, sai jin nayi Kaka na fadin "Ina za ki tantiriya a cikin wannan daren?". a daidai wannan lokacin...
"Nine nan SHUGABA" yafada cikin karaji dariyan da tamanta yanda akeyinta neh ya subuce mata ganin yanda yake zaro Ido kaman wanda yaga werewolves sosai yayi mamakin yanda take dariya cos tinda yasanta bata taba yin koda murmushi bah dukda zallan kwayar idonta yake gani... ★★★★★★ Hannun su na rawa suka hau budew...
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine...
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musa...
TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, da...
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na y...
A historical love fiction. A man who become blind by those who are eager to make him disappear from the world, he then meet a girl who help him get his feet back. As he can see again he try to overcome the hardship that is ahead of him, get revenge to those who want to kill him and those who envy him.