AL'ADARMU
A ka ce dukiya maganar mai ita takeji, hak'ik'a na k'ara gasgatawa a lokacin da idanuwana su kayi tozali da wannan katafaren d'akin da ya k'awatu da kayan alatun rayuwa, kama daga daga furnitures d'in ciki dama duk wani abu daya k'unsa, yanayin d'akin kad'ai ya isa ya baiyanama a wane irin gida kake ciki ba tareda an...