Duk Runtsi
*Himlat* Duk runtsi,labarine akan wasu sisters wanda suka rasa iyayensu alokaci daya.barrister zeena umar tofa ta kasance jajjircacciyya kuma kwarariyar lawyer ce,mai cike dagaskiya ta tsaya tsayin daka wajen ganin ta kwatowa kanwarta hakkinta na keta mata haddi da akayi har cikin gidansu, ana saura befi yan watanni b...