DAGA INA MATSALAR TAKE?
Son zuciya, Ƙaddara, Aikin sheɗan.
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
fake love, romance and marriege watch the battle between the two brothers
Husna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'ar son husna kamar ya mutu tun tana karama, ita kuma husna A uba ta dau...
Dan iska ne Tantiri ne ,mawaki ne da yayi fice afadin duniya,yana karatu a abroad,dan iska ne na karshe amma yasan da wa yake iskancin nasa,baya son hayani miskiline na karshe,wannan halin koh nace rayuwar tasa yasa yan mata masu takama da mulki saurata ,dukiya soke mugun fadawa kan tarkon sa,koh diyar wace ke koh me...
Labarin budurwa mai rayuwar Kwad'ayi da buri, cike da rashin godiyar Allah,........................
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi...
Suna zaman Amana da matarshi babu wanda ya taba jin kansu, daga shigowar Mufeedah gidan ta wargaza masu zama ta raba kan ma auratan ya tsani Ramlah ko sunanta bai san a fada gabanshi.
Kaddara kalma ce me girma Wanda Allah Kan jarabci bawansa da ita Amma kuma yayi alkawarin lada me girma to whosoever ya karbe ta, yadda DA Kaddara is a sign of a muuminun. * * * Koda wasa kayi tunanin zan aureka ko zan soka kayi kuskure, virginity is every woma...
GIDAJEN MU novel ne dazai yi duba akan problems din da muke fuskanta a gidajen mu cikin society dinmu, akan aure, cuttutuka and zamantakewar mu ta yau da kullum. Shatuuu♥️
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi kawunan su a jarabar soyayya amma kuma hakan ya zame masu #Dana sani! Ta kasance matar aure, amma kuma ta kamu da soyayyar wani namiji dabam. Masu ka...