Rana Daya
Labarin wata yarinya da Allah ya jarabta
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani...
Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin...
Labari ne akan wata jaruma Zahra da mahaifiyarta ta tasirantu da wata ɗabi'a ta ƁARIN ZANCE, ƙalubale mai girma da ya addabi rayuwarta, a maimakon da ta yi aure ta samu sauƙi, sai ta yi arangama da wani babban ƙalubalen daga mijinta, wanda yake shirin tunkuɗa ta kushewa kafin ta ankara. Daidai lokacin ne kuma rayuwart...
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi...
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a cikin su ki bani shawara yaya zanyi?"... Her destiny is complicated, she is so young to face all those troubles alone,,,, At first she was oust from her own village then...
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... ***...
They were born in one day! one Womb! one person! but their destiny has divided their world, One Muslim and evil! one person Christianity person The Lord's case is under control! So He arose and created them as one! They were born once! They were born of one man! But their destiny is the same! While it makes their worl...
bakomai kakeso kake samu a rayuwa ba ,abinda kayi harsashe kanshi yakan iya kin faruwa ,bawanda ze zama perfect akomi kowa da inda yagaza rayuwa cike take da hakuri da kalubale arage buri ,wannan taken shine (sauya tunani)
IN DEVELOPMENT SONY TELEVISION PICTURES & KOMIXX ENTERTAINMENT (The Kissing Booth) 2014 Watty Award Winner, Selected by @PPZmovie for the Best Female Horror Stories, and Selected by @TheReturned for the Best of Horror! Kidnapped, blindfolded, and thrown in the trunk of a car, Abriana Vega's date with Easto...
The vampire coven that owns the Thurman werewolf pack lands has returned. When they demand a human sacrifice, the Alpha's son, Jake, has little qualms about offering up his newly discovered blind mate, Ciara, as the human sacrifice. After all, what Alpha or Alpha-to-be wants a blind Luna? While Ciara is trying to es...
Labari akan rayuwar almajirai da irin wahalhalun da sukesha Labari akan Yan biyu masu kama daya da irin soyayyar da suke yiwa junansu Labari akan bakin kishi da illolinsa matsalolin da yake jawowa cikin iyali da sakamakon masu yinsa. Labari akan illar wulakanta dan Adam ba tare da sanin darajarsa a wajen ubangiji ba ...
Completed ✔ Aysha Al Qassim is the aftermath of a home robbery. Tragedy robbed her of her Father's love and stole her voice before she had the chance to speak out. The court released the culprit, and the guilty were set free. She was motivated to be a journalist, to find a way to voice her silence. She succeeded...
Ta taso cikin gata tare da jindadin rayuwa ta samu masoyi na gaskiya da suka kulla soyayyar gaskiya,ranar aurensu wata mummunar kaddara ta afka masu,tayi kuka ta zubar da hawaye marar misaltuwa amma daga baya tayi dariya bayan ta sha wuya me tsanani.
Not edited!!! Duk da cewar iyayansu sun mutu, an rasa wanda zai ɗauke su cikin dangi, ummu hani yar kimanin shekara goma sha shida ita ta ɗauki ragamar kula da yan uwanta guda shida, ciki harda jaririn da ummansu ta rasu gurin haihuwar sa, wanda rashin kuɗin madara yasa Ummu hani yanke hukuncin shayar dashi da kanta.
Aflaah Alameen Anas is a normal 19 year old whose goal in life has always been to find a righteous man who will hold her hand to Jannah. She's a very modest lady and an only female child with two brothers.She's also a Momma's girl. Farouk Fahad Fu'ad is a practicing Muslim who is the eldest son in the family of Alhaji...
' Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Ya Rabb help me........ Are my eyes tricking me or not........ You' 'Yes habebebty its me, I'm back, back for you. Please please listen to me give me a chance to explain myself.. *********************************************** When Ameerah Imam finally thought she has moved o...
"Jiddah kin san Allah tafiya zanyi na barki a nan gurin"a yanda tayi maganar zaka fahimci cewa akwai gajiya a jikinta "Ki bari nazo mana report din mu fah nake submitting kin san cewa idan ba muyi ba wlh zai iya bamu carry over ba imani ne dashi ba" tsaki tayi ta samu guri ta zauna, a yanda take jin kanta bata ki ta r...
LITTAFIN SAUYIN KADDARA LITTAFI NE MAI DAUKE DA SARQAQIYAR RAYUWA HADE DA KAUNA MARAR GAURAYE. SHIN ƘADDARAR WAYE ZATA SAUYA?
*Wannan littafi nawa mai suna 💞SIRRINTACCEN SO💞 yana dauke da tsantsan soyayya da sarkakiya, da kuma fadakarwa da nishadantarwa, ALLAH ya bani ikon gamawa lafiya kamar yadda ALLAH ya bani ikon farawa, ku biyoni domin jin wannan labari*
Abubuwa masu yawa sukan buƙaci tausasawa da killacewa ga makusantan su. Amma idan aka samu tsaiko da rashin su, sai asamu rauni da gajiyawa ga wanda ke ɗauke da jigilar hakan, wata ƙila kuma ya ƙare rayuwar sa cikin yaƙe ba dariyar dake wanzuwa daga ƙasan ruhin sa ba. MUSADDIƘ acikin rayuwar ISMUHA ZAINAB kamar sand...