HANGEN NESA
Labarin yarinya ta taso cikin rashin gata, ga shi ta kwallafawa ranta seta zama daya daga cikin jeron yan Mata masu aji....
Labarin yarinya ta taso cikin rashin gata, ga shi ta kwallafawa ranta seta zama daya daga cikin jeron yan Mata masu aji....
Labarine na yara gudu biyu,wanda zusu taso cikin rashin kulawa da gata na iyayansu,sakamakon matar mahaifinsu. Labarine me fada karwa,nisha dan tarwa yana dauke da tausayi, soyayya da kuma karamci...
Samira yarinya ce y'ar shekara 16, tana aiki gidan Alhaji Habib da Hajiya Hafsat, kasacewar Allah yayi Samira da tsafa dukda basu hali amma kullum tana cikin tsafta, kuma ga uwa uba ta iya girki, yaw da gobe har ta kai Alhaji ya fara son Samira....... ku biyo ni dai
######## Labari Daga=> Aisha Zakari(Ameerah) Rubutawa => Ummi Amina (Ummeeter) 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐 Labari neh akan wata yarinya mai suna Sayyada da ta mayar da kanta bebiyaa,saboda wa su mugayen mutane dake bibiyarta. 🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁. Ku kasance da ummeeter dan samun l...
fiction Story.......labarin wata yarinya me suna Nazeefa, ta taso cikin wahala, Tasha gwagwaryar rayuwa.....
Tunda muka fara ku6ewa da d'an Haruharu a k'ofar gidan nurse Hajara da ko ita ba ta sani ba ya fara jan ra'ayi na har na fara jin zan iya zama tare da shi duk kuwa da cewar ban san mai aure yake nufi ba, amma nasan dole dama wata rana zanyi kuma dole zan bar iyayena tunda suma sun baro gidajen nasu iyayen. Wata rana...
Completed on 27th October 2017 #1 in General Fiction more than 10x since 2/10/17, #2 in General fiction 12/09/17 Afaf ta kasance abar so ga kowa tun daga kakanta har zuwa iyaye da yan uwa har dangi da na nesa, nagartanta da kyawawan dabiu ya haifar mata da wannan soyayya wanda ya zarce har zuwa gidan aurenta in da t...
"Et rappelle, car le rappel profite aux croyants. " Sourate 51 verset 55 « Comment rencontrerais-je le Seigneur des cieux et de la terre si l'ange de la mort descendait sur moi à cet instant même ? » Ici vous trouverez des rappels, des citations, des photos... Book ouvert à tout public ✨ 19/04/2018
DON MAGANCE MATSALOLIN MA'AURATA AMARYA KO UWAR GIDA GA TSARABA shi wannan hadin yana da banmamaki musamman wajen karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa, saboda shi wannan hadin manya m...
Laissez-moi vous conter une histoire; l'histoire d'un dragon et d'une princesse. Une histoire d'amour basé sur le mensonge, un mensonge qui peut être découvert qu'avec un baiser. Laissez-moi vous raconter une histoire, oui, cette histoire, celle de la fille désemparée et du garçon étrange, de la menteuse et du naïf, d...
CIWON MARA MAI HAILA DA TSAFTACE MAHAIFA DA SURANSU: KASHI NA DAYA (1)* 🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻 *CIWON MARAR MAI HAILA* Mafiya yawa daga cikin mata na kuka da ciwon mara wanda kan hanawa wasu rawar gaban hantsi. So dayawa xakaga mace na xullumin tsayuwar wata domin tasan irin axabar datakesha duk adalilin...
ZAINABU ABU ta taso a babban gida cikin gata duk da maraicin mahaifiyarta da tayi tun tana yar qanqanuwa. Duk yadda ta so haka take yi a Al'amuran rayuwarta ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Salmanu wanda ya zama zabin yayarta da yayanshi ya zama mijinta ba tare da ta amince da hakan ba.
#9 in romance on 05/09/2016 "Wai ina son ki fada min, me yake damun ki ne, da za ki haddasa irin wannan fitina, sannan ki zauna lafiya, kamar ba abinda ya faru?" Dubansa ta yi a sanyaye, sannan ta-ce. "Ina da dalilina." "Wane irin dalili ne, zai sa ki na ji, ki na gani auren iyayenki ya mutu? Idan banda irin gurguwar...
Itace k'addarata labari ne akan wata yarinya yar shekara goma sha shida da mahaifinta ya sata a caca,akan duk wanda yaci cacar shi zai aureta,Alhaji mamman wani tsoho ya lashe cacar,Mahaifinta ya hadata aure dashi,idan ta fuskanci wulakanci da tsangwama wajen matarshi da ya'yenshi,kasancewar shi mijin hajiya ne,idan y...