WAYE MAHAIFINA ......?
WAYE MAHAIFINA.....?! labarine akan wata yarinya dake rayuwa karkashin inuwar mahaifiyarta ba tareda sanin waye mahaifintaba,ta rayu cikin tsangwama,hassada da kuma bakin ciki.
WAYE MAHAIFINA.....?! labarine akan wata yarinya dake rayuwa karkashin inuwar mahaifiyarta ba tareda sanin waye mahaifintaba,ta rayu cikin tsangwama,hassada da kuma bakin ciki.
Ta bude idonta ta ganta kwance cikin kurmumin daji,ta duba gabas da yamma bata kowa ba face iskan itatuwa dake kadawa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta fara fada,ta karanto kullakuzai sai a lokacin ta fara tuno abubuwan da suka faru ta da ita.Ta tashi jikinta duk ya mutu tana tafiya har ta kawo bakin titi,daga g...
Mutane sun taru a qofar asibitin kowa yayi shiru Allah ne kawai yasan me kowa yake tunanawa acikin zucuyarsa Daga gefe daya kuma Nura ne da abokansa kowa yana ce masa kayi hakuri ba abun da zai faru Insha Allahu Shi kuwa Nuran kansa a qasa yake yana ta hawaye, sai surutai yakeyi Can daya daga cikin abokansa shi Nuran...
Labarin Fatima labarine mai cikeda tsark'ak'iyar rayuwa,ta taso cikin rashin so da Kular wani mahaluki,Antyntah datafi zama mafi kusanci agareta ta gayyara rayuwarta,tasha wahala Mara fasaltuwa,wahalar dabaza rubutu cikin littafi ba.!!!
labarin nada matukar rikitarwa,anyi wasa da kwakwalwa kamin agano bakin zaren,kushiga daga ciki kuji wainar da aka toya. inda yanmata uku rike da jariri sabon haihuwa amnan cikinsu anrasa wacece ta haifeshi.
#5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.
Aysha ce kwance akan gado ta aje phone dinta jiki a sanyaye ta gama waya mamanta Tana kwance tana kalon view mai kyau daga waje ga ruwa da ake mara karfi iska naka dawa a hankali dayake summer tafara shigowa sanyi yatafi aysha taye nisa a cikin tinani akan rayuwa ta A wani dare narabu da mahaifita da dangina a wani d...
Asiri yatonu samir zaisamu kansa cikin farinciki yayinda salim da 'yan uwan sa zasushiga bakinciki
Gidan Soja labari ne da yake dauke da makirci yaudara hassada bakin ciki soyayya kudai kubiyo ni
labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Ray...
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani...
'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa...
Matar lecture akwai kishi, tsarguwa, mita, korafi, uwa uba sa mai ido, Aisha Matar lecture ce..... ku karanta kujeee.
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi...
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari labari mai tab'a zuciyar makaranci Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum SADNAF4REAL
Rayuwar matasa Sharhi:- Wannan littafi nawa ƙiƙirarre ne, kashi ashirin cikin ɗari, ko ma ince bai kai ba shine gaskiya, kuma akansa na ƙirƙiri labarina. Mas'alar da na ɗauko a yau mas'ala ce mai girma, hakan yasa na ƙirƙiri duk wani SUNAN da na gina labarin a kai, kamar sunan makaranta, sunan kamfani da ma sunayen ja...
Zumunci abu ne mai matukar muhimmanci, Wanda saboda muhimmancinsa Allah SWT ya yanke rahamarshi ga Wanda ya yanke shi...
labarin soyayyar musulmi da Christian.. labarin mai ilimantarwa fadakarwa da nishadantarwa
Kyakkyawa ce ita ajin farko, gani take talaka ba abakin komai yake ba, abin ataka ne a murkushe domin baida wani 'yanci, ta tsani talakan mutum bata kaunar ganin talaka ko kadan...........sai gashi daga wasan April full Aure ya hadata da dan talaka gadanga dan saurayi mai tashe cikin k'auyen fanfo. Yaya zata kaya...
Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni