SO MUGUN WASA
Labarin soyayya, na wasu abokan gaba wanda rashin jituwa ne a tsakaninsu daga baya soyayya ta shige a zuciyar ɗayan abokin hamayyar, ita kuma jarumar bata sani ba, har takai ga sunyi aure ba tare da tasan wanda take aure ba.
Labarin soyayya, na wasu abokan gaba wanda rashin jituwa ne a tsakaninsu daga baya soyayya ta shige a zuciyar ɗayan abokin hamayyar, ita kuma jarumar bata sani ba, har takai ga sunyi aure ba tare da tasan wanda take aure ba.
YAN MATA NE BIYU, DAYA MUTUNIYAR KIRKI MAI QAUNAR 'YAN UWAN TA DA KOWA, DAYAR KUWA MAI KYAMA DA QIN DANGIN TA, A WAJEN KALAN DANGIN ZATAI GAMO DA IRFAAN MALEEK WANDA YAKE SHI DIN ALJANI JE.
Labarin wata yar fulani ce wanda ke rayuwa a cikin daji, na rugar hardo dake abuja, cikin ikon Allah duba da yanda nonon su ke da kyau mahaifinta yayiwa wata hajiya alkawari duk bayan kwana uku yarsa zata na kawo mata nono cikin garin Abuja. Ana haka a hanyarta ta dawowa rugarsu Allah ya hadata da wasu bayin Allah ta...
...Dan an sadu sau ɗaya ba yana nufin mace baza ta iya ɗaukar ciki bane,komai a rayuwa yana tafiya ne da yadda Ubangiji ya ƙaddara zai kasance.. Uhmn! Turƙashi!! Shin me wannan mahaifin ya aikata haka? Just follow this fairy tale to find out how the story will turn out..
labari ne a kan mata biyu wayanda suke soyayya da mutum daya. aminan juna ne, labari ne me tsantsar yaudara,fushi,butulci,amintaka,kisa ku biyo ni dan jin wannan gajeran labarin.
Heart touching story. Lots of folks confuse bad management with destiny. Destiny is no matter of chance. It's a matter of choice's. It's not a thing to be waiting for, it's a thing to be achieved. Our destiny change's with our thought, we shall become what we wish to become, do what we wish to do when our habitual th...
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan dag...
...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na daya d'auki alwashin ruqo na ya guje ni a lokacin da nake tsananin buqatar sa...na tsinci kaina cikin mafarki da daddyna a kullum yana kuma jaddada min...
Hidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.
*JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi
Labarine daya k'unsa abubuwan rayuwa yanayin yadda Abeedah ta sha gwawarmayar rayuwa.Ta sha alwashin cewa muddin tana raye k'annenta baza su ta6a shan wahalan data sha lokacinda take yariny'a.Ta fara soyayyah da lecturer d'in makarantar su wanda har yakaisu ga son yin aure,in da bata san cewa Sir Salman mazinaci bane...
Bayan gamayin dinner d'insu suka balle da hira, sosai suka tattauna da juna a inda Hakeem yayi ta bashi baki akan yazamo mai yarda da qaddara abisa laluran data sameshi. Yunus cike da annashuwa yayi ta godiya game da kulawansa akan laluranshi ganin yarda bai kyamace shi ba sam.
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.