Select All
  • DA AURENA
    58.5K 2.6K 59

    DA AURENAH labarin wata yarinyace da tasha gwagwarmayar rayuwa silan auren mugun miji da sa hannun babbar ƙawarta,wadda ƙarshe ta aure ma ta miji bayan sun gama lalata a gabanta cikin dakinta , ta wani gefen kuma tana tare da baƙin cikin mutuwar wanda ta tsara rayuwar aure dashi , karshe akai ma ta auren dole wanda ya...

    Completed   Mature
  • BAMBANCIN KENAN!
    1.1K 59 5

    Mikewa Barrah tayi, yanayin jikinta ya nuna sanyi da kalaman Mu'azzatu, sosai take tausayin ta sosai take jin rashin dadi game da yadda take ganinta a ciki, zuciyarta na zafi sosai da sosai, amma hakan ba yana nufin zata bata shawarar kashe auren ta bane, ba za ta taba yin wannan kuskuren ba, ta tabbata ita kanta sai...

  • MAMANA CE
    18.2K 1K 30

    littafine da ke dauke da rayuwar wata yarinya bakauya da wani dan sarki , mahaifiyarta mahaukaciyar ce kuma kurma ce , babanta Makaho ne sannan kuma gurgu ne . Tun hduwarsu ta farko suka aikata ma junansu laifin da ba wanda zai iya yafema wani har suka girma da burin daukar fansa ,duk da sunyi rayuwar Abokan taka bata...

    Completed   Mature
  • MAMAYA
    27.5K 2.1K 37

    MAMAYA labari ne na wata yarinya Bilkisu da wani babban sadaukin Aljani, ta aikata masa laifi batare da tasan shiɗin waye ba ,shi kuma ya lashi tabokin sai ya kasheta ƙarshe ɗaukar fansa ta kaishi ga aurenta aka wayi gari sun dulmiya ga son junansu . ko shigo cikin labarin dan jin yanda zata kaya.

  • DAN ISKAN NAMIJI
    49.7K 1.6K 32

    Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki

  • 'DAN MACE! (ENGHAUSA)
    81K 6.3K 55

    ...Dan an sadu sau ɗaya ba yana nufin mace baza ta iya ɗaukar ciki bane,komai a rayuwa yana tafiya ne da yadda Ubangiji ya ƙaddara zai kasance.. Uhmn! Turƙashi!! Shin me wannan mahaifin ya aikata haka? Just follow this fairy tale to find out how the story will turn out..

    Completed   Mature
  • KADDARAR MACE
    18.7K 729 45

    Jannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu

  • The Vampire Diaries : Preferences and Imagines | ✔️
    387K 5.8K 42

    A vivid collection of stories that make up preferences and imagines that includes characters from The Vampire Diaires and The Originals. These stories includes characters that are main in both shows. Enjoy xx