JUYAYI
her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life
her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life
Labari ne akan wani azzalumin sarki wanda yake aure yaran mutane daga yamusu ciki saiya kashesu
Qaddarar su rikitaccen al'amari ne Mai wahalar Fahimta, kamar yanda rayuka biyu suka kasance cikin inuwar muradin da ya gaza yin dedaito da hankali. Walagigin da rayuwa tayi dasu, shine ya zama silar juya rayuwar su zuwa wani bigiran daban. juyawar da tai sanadin baiyanar wani gagarumin al'amari a tsakaninsu, Wanda ya...
Qaddara Macece mara tabbas takan gudana ne a rayuwar Mutum tamkar Ruwan dake gudana a tsakanin Duwatsu, wasu lokacin takan juyowa mutum ta fuskar da ba lallai ya fahimci ɗacinta ba musamman idan tazo da zanan soyayyar dake haɗe da zallar Muradi me qarfin gaske, kamar yanda tayi kutse a cikin Rayuwar BAFULATANAR dak...
Hausa novel. Taya Wadda ta mutu zata dawo? Shin ita dince kuwa Kodai fatalwa ce? Taya an binne ta tare dashi Kuma ace ta dawo? Ko dai Yan biyu ne? Anya baiyi gamo ba? Kodai aljanu ke bibiyar rayuwarsa? Ko Kuma tsabar begen da zuciyarshi take matane yasa yake ganin wata da suffarta? Toh koma dai mum...
Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radad...
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
Based on true life story A story about a lady who suffered from family nd friends after the death of her parent,just read nd found out how SUHAIMA's life will gonna be
Labarine akan soyayya,cin amana da tausayi,tunasar da iyaye da emmata da ilimintarwa.sakayya Read and find out d main lesson in it
A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite them again and everything wr go fine and safe
Labarin wata yarinya da ta taso cikin wahala da azabtar wa akwai abin tausayi sosai da soyya me ratsa zuciya%
Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin...
labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina za...
littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai muni dama soyayya kan iya dawowa ta zama kiyayya wannan amsa tana gareku masu karatu. "Wayyo Allah ni Khausar meyasa lokaci d'aya rayuwa ta juya min t...