SANNU SANNU Bata Hana zuwa..
Labari mai cike da tsantsar tausayi, cikakkiyar soyayya, yarda, aminci, da kuma sadaukarwar farincikin masoyi domin ingantuwar farincikin masoyi. Haquri da juriya bisa mummunar manufar maqiya, tasirin dogaro ga ALLAH da yanda riqo da addu'a ke zamowa makamin dake tarwatsa maqiya har yazamo da SANNU SANNU ansamu galaba...