MATAR SARKI
HAUSA NOVEL
Littafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace da Sunnar Annabi. FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce: Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini" [Bakara, aya ta 152]. Ya'ayyuhallazina Amanuzkurullaha Zikran Kathiran. Ya ku wadanda suka yi ima...
labarin wata yarinya ce wadda babu abin da take so a rayuwarta irin taga marubuci Nasimat, ansha bata kyautuka tana maidawa akan marubucin tasha kwana da yunwa akan tunanin hanyar da zata gano marubucin ƙarshe wani malaminta ya cika mata burinta inda ya sadata da Nasimat sai dai kash lokacin da suka haɗu wata sabuwar...
"Make sure you take good care of your sister duk runtsi da tsanani kar ki bari ki karaya ko ki sami rauni dangane da abin da kika saka a gaban ki,ki sani,horon da kika samu sama da shekaru ashirin da uku tun kina jaririyar ki,farat ɗaya ba'a isa a ƙwace maki shi ba sai in ke kika bada damar yin hakan dan haka nake ƙar...
"Ruqayyah yaushe kika fara tumbi ke da ko me kika ci cikin ki baya tab'a dagawa?" Baki Ruqayyah ta bud'e tana dariya take fad'in "wallahi ummah na fara tumbi,ba ki ga har k'iba na k'araba?" "Abunda na gani kenan shi yasa nake tambayarki" "Uhmmmm! Ummah kenan wallahi babu komai,murmushi Ummah tayi lokacin...
MASARAUTAR MU.. MASARAUTAR MU* SHIN KUN TAƁA JIN MASARAUTA MAI CIKE DA RUƊANI? SHIN KUNA SON KU SAN AL'ADUN NA CIKIN MASARAUTA? KUNA SON SUWAYE SUKE GADON SARAUTA? KUNA SON KUNJI YADDA KO WANNE MUTUM NA CIKIN GIDAN SARAUTA YAKE ƘWAƊAYIN KUJERAR MULKI? Labarin *Masarautar mu* yana magana ne akan wani Masarauta wanda a...
Labarine Wanda ya kunshi tsantsan makirci, munafunci da mugunta. Labarine Wanda ke da abun tausayi. ku biyoni kuji me ze faru a wannan littafin.
Dubanta yyi a tsanake yana dauke kai hade da yatsina fuska yanaji a ransa Badan ta taimake shi a rayuwa ba a lkcn da tunanin sa ya gushe, hankalin sa ya tafi, baya iya tuna komai da kokadan bazai yadda da hukuncin da mutanen kauyen suka yanke ba...ya cije lips Yana tuno mugun Sharrin da suka kulla musu harta Kai ga an...
Labarine me Cike da makirci,'kissa,biyayya,dakuma zazzafan soyayya mecike da ban tausayi
Hausawa nacewa hanya mafi sauki na sace zuciyar me gida itace ciki, ma'ana "iya girki" KECE MOWA Littafine wanda zekawo muku kayyatatun girke girke nazamani wanda zaki girka da kanki base kinpita Kinsaya ba kuma batareda kinkashe kudi masu yawa ba, kamar su kayan makulashe wato snacks kenan, da lemuka kala kala da smo...
A mu"amalansa da kowa Sai son Barka....Kowa kuma zai iya Fadin kyakyawan Hallayarsa..Ammh ga Matarsa Hafsah bazata iya Dora komai ba...Banda Tarin Masifarsa da kuma komai tayi batayi Daidai ba...!!!
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musa...
FULANI -The story of unwanted girl, she always had a strong sense of destiny...! The story of a Prince and his kingdom. witchcraft, distorted relationships, hidden secrets, selfishness.
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yarinyar kauye yarinyan ce Mai ladabi da biyaya da bin umurnin iyayen ta, kwatsam sai gata gidan feena A matsayin matar gidan inda taje a matsayin baiwa M...
Labarin wata ba fulatanar budurwa mai suna FANTA! Da matashin saurayin ta MAHBUB dan birni😉 Written by MISS XOXO and NAFEE ANKA😍 (2016...)
Rayuwar k'unci da rashin mahaifa ya kaisu ga gamuwa da tsanani da azabtuwa,wanda yayi sanadiyyar da suka rayu tamkar mabarata (almajirai).
Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta rasa wacece ita? Kaddara ta jefa ta hannun wasu azzalumai suka gurgunt...
MAKAUNIYAR RAYUWA- KASHI NA UKU- BABI ASHIRIN### Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyawa kowa buƙatansa na alkhairi ya shirya mana zuri'a shirin addini musulci ameen####
Labarin wata yarinya data bijirewa iyayenta saboda direban gidansu. Labari ne da yake nuna illar taurin kai da kuma bijirewa umarnin iyaye.
A True Life Story!!! kaddarar rayuwata littafine da yake magana akan yanda rayuwa take, zaka iya tsintar kanka acikin kowane yanayi na rayuwa idan kuma kayi hakuri to zakaci muriyar hakurinda kayi. ku karanta domin jin abinda yake kuns...
Ita kaddarace abace wacce bata tsallake kan kowani bawaba, rayuwarta tazo cikeda Qaddara kala-kala, rayuwace mai cikeda qunci, baqin ciki da jarabawa iri-iri." Kuka takeyi kamar ranta zai fita, tana fadin mama nikuma Qaddarar rayuwata kennan, na kwammaci mutuwata da irin wannan rayuwar, rayuwata batada amfani."
*JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi
Yarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu ta...
Labari mai cike da ban tausayi Wanda zai iya faruwa a gaske, add it to your library domin sanin abinda labarin ya k'unsa.
Labarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kuma Bintu tare da Uwar rik'onta wacce ke gana mata azaba wanda ya kaiga har ta fara shaye-shaye. Ku biyoni don jin inda wannan labarin zata kaya.