💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Dag...by Asmau Turaki
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.
LABARINSUby Salma Ahmad Isah
Kowa ya na da Labarin da zai bayar.
Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban.
Tabbas, akwai tsanani a rayuwa.
Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa.
Shin menene LABARINSU?
Completed
SARAUNIYA BILƘISby BILKISU ALIYU KANKIA
#35 Soyayyah 14 June 2020.
"Ya kai mai martaba sarkin Saffron, anyi kusan kwana biyu kenan ana wannan guguwar a garinnan amman daga haihuwar sarauniya guguwar ta t...