Bilynabdull Stories

Refine by tag:

9 Stories

 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) by UmarfaruqD
#1
😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complet...by Umar Dayyan Abubakar
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
RAYUWATA  by AyshaIsah
#2
RAYUWATA by Aisha Isah
labarine wanda ya ƙunshi tausayi, ha'inci, cin amana da sauransu. Hunaisah mutum ce wai matuƙar haƙuri da kawaici, amma rayuwa ya canza mata wanda yasa dole da tanka do...
RAMADAN GIFT🌴 by surayya70
#3
RAMADAN GIFT🌴by surayya70
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, Dear Muslim brothers and sisters, here is a small gift given to you from me in the hope that Allah may accept it and make...
MAIMUNATU TAWA CE by fateedawakee
#6
MAIMUNATU TAWA CEby Fadimatu Muktar Saleh
Labari ne da ya kunshi tsantsar hadin Kai na 'yan uwa da Kuma soyayyah Mai tsafta.
SALON IZZAH by saadahalkali
#7
SALON IZZAHby saadahalkali
*Salon Izzah* Labari ne dake qunshe da wasu 'ya'yan shararun masu kudi, SAFWAN DA SAFNA, dukkansu suntaso cikin kulawa da jin dadi wanda hakan yasa ko wannesu yakeji d...
(NAMIJI) GUMBAR DUTSE by MssFlower20
#8
(NAMIJI) GUMBAR DUTSEby MssFlower20
Labarin wasu 'yan biyu wanda ba'kar 'kaddara ta fad'a musu har aka rasa ran d'aya bayan fyad'e mai muni data fuskanta
ZAFI BIYU  by Qurratou
#9
ZAFI BIYU by Qurratou
Labari ne dake dauke da sark'ak'iya da kuma dana sani a lokacin da wuri ya k'ure.