ƘANGIN TALAUCI by Rahma kabir
Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a...
AMARYAR ZAYYADby Rahma kabir
Sanin abinda ke cikin labarin sai an bini daki daki amma akwai sarkakiya.
DA WATA A ƘASAby Rahma kabir
Akwai son zuciya me sanya mutum a tarkon nadama, zalunci mai kunshe da keta, zawarci mai sanya kunci, mutuwa mai dauke da yankan kauna. Nadama mai sanya kukan zuci gaba...
ƘAZAMIN TABOby Rahma kabir
Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici...
ƊAN AMANAby Rahma kabir
ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.