
🌸RAYUWAR MU A YAU🌸by Faiza Almustapha Murai
Bai furta mata komai ba kawai ya ɗago wuyan ta da wani irin ƙarfi ya kafa mata a baki bata Musa ba kuwa ta haɗiye ta duk wadda ya juye mata a baki saboda tana da ɗan yaw...

JUYIN KWAƊOby Salma Ahmad Isah
Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?.
Wani hali za k...

AJALIby Princess Ayshatou
Taken wannan labarin Soyayyar gaskiya, kuma labarin gaskiya da zai tsuma zuciyar makaranci.
Allah SWA ya halicci ababen halitta biyu a duk fad'in duniyar nan, walau jins...