
AKSHAM (the disabled).by Ouummey
Rayuwa da ƙaddara tamkar dare ne da rana, yayinda dare ya kawo kai muna rayuwa ne da sanin dole gari ze waye Rana tayi, kamar yadda in Rana ta take muna cike da sanin ta...

CIWON ƳA MACE..by Ouummey
Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi...

BA KOWANE SO BANE.......by Ouummey
So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar ta
kamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye...

ƳAR DAMFARAby Ouummey
wihuhu 🤸🤸, what came upon your mind seeing this name?! well, I and you know it will be so so so...I can't say!.
Just stay tuned and don't miss😍