#1
CHAKWAKIYAby Maman irfaan
Binafa tana zaune a tsaƙar gida daga ita sai wani gajeren wando daya wuce gwiwarta sai wata riga wacca taɗan matseta kaɗan kanta babu ɗan kwali gashin kanta ya sauka har...
#2
🧜MAMIYOTA CE🧜by fateemah0
soyayya ce ta sarƙe a tsakanin Navy officer da aljanar ruwa ko ma dai ace mayyar ruwa wato *MAMIYOTA* rikici ne babba mai haɗi da tirƙa-tirƙan cakwakiya, sarƙaƙiya gami...