RAYUWAR INDO AISHA CIGABAN LITTAFI...by Nafisat Aliyu Funtua
Ina fatan masoyana na wattpad baku manta da labarin Indon Baffah ba? Labarin Indo Aisha labarine me matuƙar taɓa zuciya ga nishaɗi ga ban tausayi ga zazzafar soyayya duk...
AL'AMARIN KISHI...by Ameenah M. Uzair
Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba...