Page 49 and 50

2.7K 79 19
                                    

*💫SHINNING STARS WRITER'S ASSOCIATION*

'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''

https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45

🍇🍇🍇 *UNCLE DATTI*🍇🍇🍇.
               JIKINA YAKE SO!
©
*eedatou✍🏻*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

                              4️⃣9️⃣–5️⃣0️⃣ 

Dariyar mugun ta Usman yayi ya cije libs ya hau bin Datti da bahagon kallo.
      Datti bai lura da hakan ba hankalin shi ya tafi  ga tunanin yanda zai yi ya gyara zaman shi da Aina.
      Shikenan friend zan jarraba na gani......
        Sallama suka yi da juna bayan tafiyan shi Usman ya saki killer smile.....Datti a tafin hannun shi yake sai yanda ya ga dama ya juya shi............., hahahaaaaaa yana nan yana jiran result cuz ya san duk wani sirri nashi.
         A ko da yaushe cikin had'a mishi tarko yake da ya d'ora sai shi kuma ya hau......
     Da daddare Datti na kwance a d'aki yana jujjuya maganar da Usman ya fad'a mishi na cewa ya koya ma zuciyar shi son Aina kamar yanda ya so Nana hakan zai sa ya dinga jin feelings d'in ta, ta ina yake tunanin zai fara shawo kan matsalar? Shi baiga wani dalilin da zai saka ace sai ka so mutum kafin kaji sh'awar shi na amma zai Jarraba ya gani.
          Aina  kuwa duk da cewar ayanzu zuciyarta ta fara kawo mata wani abu me kama da tsoro,  saidai sam batajin akwai abun da zai hanata zuwa gare shi a wannan daren, domin kuwa zuciyarta cike take da son ganin shi, saboda ba kadan ba  sha'awar shi ke  d'aga mata ahankali.
       Daura hannun ta akan handle din kofar tayi tare da tura k'ofar ciki ahankali ta shige cikin wani irin yanayi.
        Daddad'an k'amshi da kuma sanyin A/C ne suka daki kan fuskar ta, wanda hakan ya tilasta mata lumshe kyawawan idanunta farare tassss kamar madara, ta bud'esu alokaci guda tana sakin sassanyar ajiyar zuciya.
        Ta jima da sanin Datti mutum ne mai tsafta da son k'amshi hakan ya sa ako da yaushe d'akin shi baya rabo da k'amshi.
      Ahankali ta shiga k'arewa falon kallo wanda komai dake cikin shi yake need babu alaman datti ko akasin hakan, duk da cewar babu yalwataccen haske a cikin falon, dan blue light ne kad'ai ke kunne, amma hakan baisa ta daina ganin tsarin falon ba.
      Gaba d'aya zuciyar ta ta riga da ta karye da tunanin shi, hakan yasa kaitsaye ta nufi  bedroom d'in shi. Tsoro ne ya ke shigar ta a hankali saboda tunano azabar da taci a wajen shi, amma sai ta k'udurta a ranta zata jure komai akan shi muddin hakan zai sama musu farin cikin su.
      Bata tashi jin fargaba da matsanancin fad'uwar gaba ba, saida ta k'arasa jikin k'ofar d'akin na shi ta tsaya.D'an lumshe idanunta tayi tana me sauraran yanda heart dinta ke beating faster, take wani irin tsoro ya lullub'eta, idanuwan ta suka ciko da ta
babu yanda ta iya haka ta d'an tura kanta cikin d'akin, a take kuwa taga duhu ya mamaye ganinta, kasancewar ko d'igon haske babu acikin d'akin.
       Ganin duhun ne yasa ta jin wani irin faɗuwar gaba tare da tsinkewar zuciya a tare" anya kuwa zata jurewa ta kai kanta ma Fu'ad bayan ya san cewa ba shi ne na farko da zai kusance ta ba?,
       Kanta ta d'an soma girgizawa cike da fargaban abun da zuciyarta ke ƙoƙarin raya mata,  bazata iya jurewa ba domin kuwa taji zuciyar ta ta kasa samun nutsuwa tana matuk'ar soron abunda zai je ya dawo.
       A hankali ta soma d'an bin jikin bangon d'akin, tare da soma lalub'e zata kunna wuta cuz ta san cewar duka d'akunan gidan makunnan wutansu kusa da kofa ake saka su ne yasa ta bin jikin bangon ƙofar ahankali.
       Cikin sa'a kuwa taji ta d'aura hannun ta akan makunnin wutan, idanunta ta runtse da k'arfi, sakamakon yanda zuciyar ta ke cike da fargaba, had'e da tsoron abun da zata gani bayan ta kunna hasken, tabbas tana matuk'ar jin tsoro.
       Jim tayi tare da sake runtse idanunta zuciyar ta cike da tsoro da kuma fargaba ta danna makunnin wutan ɗakin, take kuwa gaba d'aya d'akin ya gauraye da haske.
        Bud'e idanuwan ta fara yi caraffff ta Datti da kwance a kan had'add'en bed dake cikin d'akin,  yayi kwanciyar rub da ciki, yayin da kuma yake sanye da dogon wando ajikin shi.
      Kasancewar babu riga a jikin shi ne yasa kakkyawar surar bayan shi ya bayyana tana sauke idanunta kai  tayi wani irin doguwar  ajiyar zuciya, wanda k'arfi da kuma sautin ya fito.  
          wani irin matsanancin farin ciki ne ya lullub'e mata zuciya, yayin da take jin wani irin daddad'an sanyi na ratsa har tafin ƙafarta, jingina bayan ta da jikin bangon d'akin tayi tare da lumshe idanun ta, wanda hakan yasa ahankali wasu sirararan hawaye suka silalo daga cikin idanun ta.
        "Alhamdulillah Allah!." Nagode da ka mallaka min wannan bawa naka mai cike da kyakkyawar sura......,Allah ka sa mu cinye jarabawar da kayi mana", ta fad'a cikin wata sassanyar murya dake bayyana zallan abun dake cikin zuciyar ta.
         Ahankali ta kuma bud'e kyawawan idanunta ta sauk'e su akanshi, wani irin matsanancin farin ciki take ji na ratsa ta, sanadin hakan kuwa yasa bugun zuciya da fitan numfashin ta daidai ta.
       Sauk'e idanuwan ta akan shi da ta yine ya sa ta jin wani irin matsanancin shauk'in shi na bin jiki da jininta, a hankali cikin nutsuwa ta shiga takawa zuwa jikin gadon na shi.
        Yanayin yanda take jin zuciyarta ta tsumu da matsanancin shauk'in shi, batajin akwai wani abu na daban da zai kawar mata da tunanin shi.
        Tsintar kan ta  tayi ta zauna  abakin gadon, still idanun ta a kan shi yake, yayin da take jin wani irin matsanancin tausayin kansu ya kamata" ita tana bukatar shi shi kuma da wacce yake jin feelings d'in ta da ban. Bata yaushe farin cikin rayuwar aure zai kama ta ba........yanzu shikenan nan sai dai ta gan shi taji shauk'in shi da son ya kusance ta amma shi ba zai ji feelings d'in ta ba?, a take Idanunta wanda ke cike da ruwan hawaye sufa gangaro saman fuskar ta har ranta ta ji ta kwaɗaitu dason tab'a jikin shi.
         Ba tare da tunanin komai ba ahankali ta kai hannun ta dake rawa kan fatar bayan shi fatar bayan shi sai ta ji wani irin abu me ƙarfi ya shiga jikinta, yayinda lokaci guda tsigar jikinta suka mimmik'e, saidai kuma taushin skin d'in shi da taji ya shigeta ne yasa ta kasa d'auke hannunta daga jikin nasa.
           Ahankali ta d'an lumshe idanunta tare da sauk'e ajiyar zuciya.
Cikin matacciyar murya tace"  Ya Rabbi ka dasa zazzafar soyayya da sha'awa na a zuciyar Datti......., Allah kar ka barni na azaftu da son kasancewa da shi.........., kamar yanda na kwad'aitu da shi shima ya kwad'aitu da ni", hawaye masu zafin gaske suka zubo daga cikin idanunta, take kuwa suka d'iga akan fatar bayan shi.
         Sauk'an hawayen nata akan fatarsa ne yasa taga gargasan jikinsa sun mimmiƙe, yayinda kowani ƙofar gashi dake jikinsa suka bubbud'e.
" Uncle Datti.......jikin ka nake so, nake murad'in ya zama mamora a gare ni....., ina azaftuwa sosai da rashin mallakar jikin ka......... cikin wata irin kasallaliyar murya ta fad'a deap inside her tana jin rad'ad'in rashin mallakar jikin shi da bata yi ba tun bayan wani lokaci me tsawo daya shud'e har zuwa yanzu.
        A hankali ta soma wasa da ƴar yatsarta akan fatar bayan sashi cikin wani irin salo tana goga mishi a wajen, tana zagayewa a bayan shi in a romantic mood tana jin shauk'in shi na fizgar ta, sai taji wuta na neman d'auke mata a sakamakon uncontrollable feeling d'in da ke ratsa mata b'argo da gangar jikin ta.
           Gaba d'aya ta shagala kan abun da take/yi mashi din, wanda har hakan yasa ta soma sakin murmushi ba tare da ta sani ba.
            A hankali ta d'an lumshe idanun ta yayin da take jin wani irin daddad'an sanyi na ratsa ta, sassanyar ajiyar zuciya take sauk'ewa tare da shak'an nunfashi me d'auke da daddad'an k'amshin turaren shi, wanda dad'in shi ke k'ara kashe mata jiki.
          A matuk'ar kasalance ta soma yawo da yatsar hannun ta har zuwa tsakiyan bayanshi, zubawa shining skin d'in shi idanu tayi, dan har acikin ranta tana mamakin yanda skin d'insa ke da kyau da kuma laushi. 
            Ganin yanda suman jikin shi ke mimmik'ewa da kuma tsikar jikin shi dake tashi ne yasa taji k'irjin ta ya buga, domin bata fata ace ya farka ya same ta a haka, kuma akan gadonshi, sannan tana tab'a masa jiki sai kunyar duniya ya lullub'e ta.
        Kallon kanta tayi dan sai alokacin ne ma ta tuna da rigan dake jikin ta wanda take na bacci ce kuma iyakanta guiwa, gashi gaba ɗaya saman wuyar rigar net ne, wanda hakan yasa kusan gaba d'aya rabin breast d'inta suka bayyana kansu ta cikin net d'in.
        Da sauri ta sanya hannu ta kare k,'irjin ta, dan sai alokacin gaba d'aya hankalin ta ya dawo jikin ta,  kasancewar kansa na facing d'in door ne yasa a hankali ta d'an lek'o, so take ta duba bacci yake ko kuwa idon shi biyu.
          Lek'owan da tayin ne yasa jikin ta gogan na shi jikin, yayinda tausasan breast d'inta suka gogi bayan shi, kamar da gayya nipples d'in ta na gogan fatar bayan shi yana mishi tafiyar tsutsa.
          Kyawawan idanun shi ta gani a rufe hakan ne ya sata sauk'e ajiyar zuciya,  idanu ta zubawa fuskar bashi tana kallon yanda zara-zaran eye lashes din shi suka kwanta lub a k'asan idanun shi, kana kuma ga eyebrow d'in shi wanda suma suka kwanta lub, yayinda  gashin  nashi ya kasance bak'i sid'ik dan har wani shining yake suke yi.
        Ahankali ta sauk'o da idanunta zuwa kan dogon hancin shi, da kuma d'an k'aramin bakin shi, wanda ke d'auke da jajayen labb'a masu shek'i.
          K'urawa lips d'in shi ido tayi bata ko kiftawa domin ba kad'an/ba suka mata kyau, kana kuma suka yi matuk'ar burge ta.
          Hakanan taji wani irin abu na tsirga mata lokaci guda kuma taji wani irin abu na yawo acikin tafukan k'afarta, hakanne ko ya tilasta mata lumshe ido tare da sakin numfashi, lokaci d'aya taji duk jikin ta yayi weak, yayin da kasala ya sauk'ar mata, Sake lumshe idanunta tayi akaro na barkatai cikin muryarta daya zama very silent tace." Please habibi make me your lady".
          Ƙaran bugawan agogon dake aje kan bedside din gadonne yasata bude idanunta da sauri ta kalli agogon 1:00 am daidai agogon ya nuna, ganin hakane yasa ta ɗan zaro idanunta waje dan gaba ɗaya ta shagala.
Cikin sauri ta matsa daga jikinsa tare da zuro da ƙafafunta ƙasa.
Tana sauƙa daga kan gadon nasa kuwa ta soma ƙoƙarin gyara rigar jikinta.
       D'agowa tayi ta kalle shi ganin yanda yake fitar da numfashi ahankali ne ya sa ta d'an lumshe ido, cikin sanyi da kuma daɗin murya tace.   "Kayi barci lafiya dear d'ina",
ahankali ta juya cikin takunta me ɗauke da nutsuwa ta nufi hanyar fita daga ɗakin.
Sam tama manta da batun kashe wuta haka tayi ficewarta.

UNCLE DATTIWhere stories live. Discover now