🍇🍇🍇 *UNCLE DATTI*🍇🍇🍇.
'''JIKINA YAKE SO!'''
©
*eedatou✍🏻*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*~Afwan akwai mistake na page number na jiya ba 49 and 50 nake son sakawa na sa 61 and 62 idan kun lura bamu kai wannan number ba ai.~
5️⃣1️⃣—5️⃣2️⃣
Duk da irin turjewar da take yi bai hana shi sakin ta ba illa mannewan da yayi yana shak'ar ni'imtaccen k'amshin jikin ta.
"Burin shi kenan akan Datti wanda a ko da yaushe yake ambata, baida burin da wuce ya mallake Nana a matsayin mata, sai dai kuma tab'on da Datti yayi mishi na kusantar ta shine illa mafi muni da yayi mishi.
" Kyakkyawar sumbata yayi mata a forehead d'in ta ya kamo wrist d'in ta da hannu biyu yana lumshe shanyayyun idanuwan shi..........baby kin san wani irin hanya na bi da iya adadin da na d'auka ina zaman jiran lokacin da zan mallake ki? Kin san wani irin rad'ad'i nake ji a zuciya ta a duk sanda Datti ya zo min da mummunan labarin kusantar ki......., wallahi ba dan bani da wata hanyar da zan bi ba na ganin na mallake ki ba zan bari Datti ya d'and'ana zumar ki ba........., yana fad'a yana dad'a matse ta gammm jikin shi yana fidda azabebben numfashi mai cike da fitinannen feelings.
"Nanaaaa", Sai yanzu na lura cewa Datti yayi min illah da ya riga ni samun jikin ki gashi na mallake ki a matsayin mata amma har yau ban samu nasarar kusantar ki ba.........., yana rufa baki sai ga wani tsiririn hawaye ya fara bin fuskar shi.
Kukan ta ne ke tsananta tashi a d'aki, " Usman ya cuce ta ya ci amanar zumunci duk irin yardar da ke tsakanin shi da Datti amma ya rusa, tana da tabbacin Dattin bai gane cewa Usman macuci ne ba abokin shi ba.
Gashi daga ita har shi sun fad'a tarkon shi musamman ita da ya ambata a matsayin matar shi.......kaiiiii ina!!!!! Usman ba zai tab'a zama mijin ta ba.....ita Fu'ad ta sani a matsayin miji ba shi ba..., ina Fu'ad d'in ta yake ya zo ya ceceta".
"Da dishashiyar muryar ta irin wacce taci kuka d'innan tace" k'arya kake mugu azzalumi kai ba mijina ba baza ka tab'a mallakan jikina ba......,har abada jikina zai haramta a gare ki.......tana fad'a tana matse kwallar wahala gashi yaki sakin ta ala dole sai ya having sex da ita.........
Harshen shi ya zira cikin nata yana wasa da su kana ya saita bananar shi cikin hikima zai danna mata da iya kacin k'arfin shi, ta daddake ta d'au k'walba ta kwalla mishi a kai sai gani tayi ya fad'a gefe a take jini ya goshin shi ya fashe jini ya fara fitowa.........tana ganin haka jikin ta ya d'auki rawa sosai...........bata sanda ta ruga da gudu ta fad'a d'aki ta kulle gammmm ta hau kai kawo cikin d'akin sai taga d'akin yayi mata duhu sosai babu alamar haske a ciki ya koma mata kamar yanda zuciyar ta ke duhu......
Addu'a ta kama yi a ranta tana rok'ar Allah ya kawo mata d'auki tsoron ta kar Usman ya farfad'o tana cikin d'aki.......Ohhhhh Rabbi ita kam ta ga jarabta a rayuwar ta.....to ina ma mijin ta yake..........? Ina Fu'ad d'in ya shiga bai dawo ba..........
Hango waya tayi a dressing merror d'in ta da sassarfa ta k'ara wajen ta d'auko cikin rashin sa'a taga akwai security gashi bata san password d'in ba......, matsananciyar kuka ta fashe da shi ta rasa ta inda zata saka ranta taji dad'i........., had'e had'en numbobin tayi ta dannawa ko zata ci sa'a wayan ta bud'e amma duk number da ta sako su sai taji ansa incorrect password hakan sai ya dad'e d'aga mata hankali.......
Tana cikin hakan ne taji an doki murfin k'ofan da k'arfi dammmm hakan ya dad'a k'ara ma zuciyar ta bugu tayi saurin toshe bakin ta tana sakin malalacin kuka mai tsuma raiiiiiiiiiii. Jikin ta d'auki rawa sosai har wayan yana neman fad'iwa.
Tashin hankali iya tashin hankali ta shiga na tsananin rud'ewa.......rufe idanuwan ta tayi a sakamakon cunkushewar da kwakwalwar ta yayi mata ta hau beating brain d'in ta daga k'arshe ta had'a numbobi hud'u ta saka tana cikin sa'a ta ga wayan ya bud'e mata.
Bugu yake dokawa kamar zai fasa k'ofan yana cewa ki bud'e Nanaaaaaa, kar ki fari fushin Allah ya sauka a kanki......kar ki d'auki alhakin mijin ki..........
Jikin ta sai rawa yake ta nemo number d'in Datti ta hau dilling har wayan ta tsinke bai d'aga ba gashi saira k'irissss Usman ya b'alle k'ofannnnnn, a jere a jere take k'ira cikin dishshiyar muryar ta tana cewa" ka d'aga please!!!!!, Uncle ka d'aga......, kamar dama yana ganin ta.
B'angaren Datti kuwa sai uban zufa yake had'awa duk ya kashe ma Aina jiki ta yi lamau tana jiran taji ya shige ta dama abunda take fata kenan a kullu yaumin Datti ya samu damar kusantar ta.
Sucking d'in nonon ta yake yi yana fidda gurnani a hankali, ya gangaro da hannun shi hq d'in ta ya turo yatsun shi ciki yana fingeringlppppp d'in ta"uhhhmmm, ya fidda wani azabebben nishi da kyar tare da lumshe ido a yayin da wani irin dad'i ke ratsa shi. K'ank'ame shi tayi gammmm tana runtse ido zafi taji take ji sosai har ta saki y'ar k'ara" dear take it eazy ka san ban saba ba abun na min zafi........", "uhmmm ya amsa mata yana dad'e tura yatsan shi ciki shi kad'ai ya san irin muguwar feelings d'in da yake ji........." Zare wandon shi tayi ya ciro dick d'in shi yana shirin danna mata sai ga k'ira ya shigo wayan.......who is that disturbing him to ko ma waye he is not in his mood.....ba zai iya d'aga wayan kowa a wannan yanayin ba............,haka ya kyale wayan gashi sai bugowa ake yi ba tare da ya d'aga ba, dad'a janyo Aina yayi yana ya danna dick d'in shi da iya kacin k'arfin shi sai ji yayi abu ya sake, duk da haka bai fasa ba idan ya danna sai abun ya k'i shiga dan kan shi ya hak'ura ya mirgina gefe yana maida numfashi.
" Me yasa a duk sanda zai kusance Aina gaban shi bata k'arfin da zai shige ta sab'anin Nana da yake yin sexxx da ita har fiye da hud'u a rana? Me yasa sha'awar shi ma Nana ne kad'ai ita ce macen da yake samun nutsuwa da ita.......
"Me yasa k'addarar shi sai macen da ta haramta a gare shi take d'auke mishi lalurar shi, wacce ta halatta a gare shi bata iyawa?
" Menene dalilin da ya sa jikin Nana ne kad'ai ya zam magani a gare shi?
"Su Alhaji basu yi mishi adalci ba da suka hana mishi Nana bayan itace kad'ai yake samun k'arfin shigar ta........
Usman yace mishi wai sha'awa na zuwa idan da soyayya a ciki.......shi dai gashi yau yaji feelings na Aina amma still bai samu k'arfin kusantar ta ba, kuma ai Aina ya so ta amma duk da hakan bata iya d'auke mishi lalura?
Wayar shi ne ya sake ringing ya kura wa wayan ido kamar ba zai d'auka ba, ganin sunan wanda ke k'iran ne ya sa shi saurin d'agawa ya manna a kunnen shi..........daidai nan Usman ya samu daman b'alle murfin k'ofan ya shigo ya damke ta karfi yana huci ya katse k'iran.
" kina tunanin zaki iya tsira daga tuggun da na nad'a miki? Wato kin k'ira Datti ya cece ki daga hannnuna, shi d'in ma a tafin hannuna yake ba zai iya yin komai ba sai abunda nace mishi.........Kin san me dalilin da ya sa na dawo da Aina cikin rayuwar shi.........? Dan na haramta mishi ke.........murmushin mugunta yayi kafin nan ya ya d'ora da cewa" Nana ke tawa ce dan haka babu wanda ya isa ya kwato ki daga hannuna".
Yana fad'an hakan yayi saurin sakin ta ta yana nuno ta da yatsa" zan kyale ki ne kawai amma ki tanadar min kanki da daddare.......ki shirya bani kanki idan kuma kika ki.........ko ta k'arfi sai na kwace hakk'ina, ya sa kai ya fita ta d'ora hannu a kai ta k'alla ihu da k'arfi"wayyo ni Nana na ga tashin hankali........Uncle Datti Usman makiyin ka ne karka yarda da hud'ubar da yake maka......ka farfad'o ka gano bak'in kudddurin da yake nad'a maka........."Amintaccena ka bayyana a gare ni ka fidda ni cikin b'akin rayuwar da nake ciki mai cike da rud'ani....,
B'angaren Datti kuwa k'iran numban Usman yayi bugu d'aya biyu sai gashi ya d'auka" what's going on friend mutum yana aiki ka katse mishi jindad'in shi........
"Dad'i ne ya lullub'e Usman ya dad'a manna wayan a kunne" kar dai ace ka yi abun nan, ai dama na fad'a maka da ka fara son ta shikenan an wuce wajen........." tsaki mai k'arfin gaske ya jaaaaaa.
"Tsiyata da kai kenan ba'a abun arziki da kaiiiiii".
" Please kana ina ne?"
" Ina gida ne".
"To jira ni ina zuwa".
"Owk" sai ka zo diffffff ya kashe wayan yana jujjura kujerar da yake zaune a kai yana lumshe ido".
"What ever aikin gama ya riga ya gama finally Aina ta tabbata da zama matar Datti b'alle su Alhaji su farga daga barcin da suke".
Car key d'in shi ya d'auka ya shiga mota ya figze ta a guje time d'in ya fara dawowa cikin hayyacin shi baya cikin mayen sosai.
D'ayan gidan shi ya nufa yayi parking ya fito ya shige ciki direct fridge ya nufa ya d'au goran faro ya kafa a bakin shi yau sha, kusan rabi ya sha daga nan ya maida sauran ya rufe gammm ya fad'a saman jurera yana fidda numfashi.
He suffered a lot, ya following process sosai kafin ya samu Nana amma yanzu da ya mallake ta a matsayin mata kusantar ta shine abun da yafi komai d'aga mishi hankali da ba shi wahala.
" Da ta san irin rainon son ta da yake yi da yanda ya shirya tuggu dan ya mallake ta da babu abunda zai hana ta mallaka mishi jikin ta, ko da yake shima d'in bai iya kusantar ta cuz tsananin kishin ta ne ke hana shi hakan.....amma ya zama dole ya cire komai ya rungume matar shi hannu bibbiyu suyi zaman auren su.............
Sai dai ya so ya b'ata kid'an shi da rawan shi da ya so mata a bakuwar fuskan da bata yi zato ba sai dai kuma yin hakan shine daidai gara ta gana asalin mijin da ta aura".
Wayan shi ne ya soma ruri yana neman agaji.....ganin wanda ke k'iran ne ya saka shi d'agawa da sauri yana murmushi" mutumin yaya kake kana ina ne?
"Ina nan ka samu duniya ka manta da ni".
" Murmushin jin dad'i ya kuma yi ya lumshe ido yauyin da sanyin hunturun da ke wajen yana busuwa a hankali".
"Mutum mai sabon aure kam ai dole yayi lumui".
Dariya sosai mutum yayi" Finally ka achieving goal d'inka mission its over yanzu".
"Lumshe ido ya k'ara yi yana jin dad'in maganar da ake fad'a daga d'aya b'angare" yeah almost done with the mission saura k'iriss wasa ta k'are, amma burin da na dad'e nake shirin cimma wa akan Datti ya k'are........., saura ita Nanar wanda nake tunanin na ending d'in shi cikin daren nan".
"Kaiiii shu'umin gaske ne mutumina.......kayi wasa da hankalin mutane da yawa....u are a bad guy.
" Idan ka ga mutum ya tsaya always good hala baida buri ne da yake son cimma wa.."
Sallama suka yi da mutumin daga baya suka kashe wayoyin su, jimmm kad'an sai ga Datti ya nufo kana ganin fuskar shi ka san babu annuri.
Bayan sun gama wayan ne sai ga Datti ya shigo cikin birkitaccen yanayi mai cike da ma'anoni da yawa,
"Dariyar mugunta Usman yayi ba tare da ya lura da mood din shi ba" shegen kaya mutumina yau dai Aina ta shiga hannu", cikin k'eta yayi maganar".
"Tsaki yaja cike da takaici yana shirin labarta mishi abunda ya faru" i'm sick and tired of this rayuwar..........ni dai k'addara nata yi min.......shiru yayi a sakamakon ganin jinin da yayi a fuskar Usman.......Me ya same ka a goshi friend, da wata irin murya yayi maganar.
"Iska mai zafin gaske Usman ya ja ya guzar" wallahi wata baby d'ina ce kawai dan ta gan ni da wata bed a d'aki shine kishi ya d'ibe ta ta fasan kai da kwalba.
"Ayyya sorry but you have to be careful dan watarana ta same ka sai dai a d'ebi gawar ka".
" To ya za'ayi tunda halitta na da ban da naka, ni dai yammata suna min amfani sosai".
Hmmmm kawai ya fad'a ba tare da ya kuma furta wata magana ba, shi dai ya rasa gane kan maganar Usman.
Abunda kenan ya janyo hankalin shi har ya manta da abunda ya kawo shi suka ci gaba da wasu hiran daga baya suka yi sallama ya tafi Usman ma ya bar gidan cikin sauri ya koma d'aya gidan.
B'angaren Nana kuwa tana zaune a wajen da Usman ya bar ta ko kayan kirki bata iya ta saka ba illah zanin da ta zamo ta d'aura a kirjin ta.
Ko ina na gidan a kulle ko da wasa bai yarda ya bar gidan a bud'e ba gashi babu wayan da zata k'ira ta fad'a halin da take ciki........
Tafi awa uku a zaune sai taji motsin mutum yana shigo wa d'akin matsananciyar fad'uwar gaba ya kama ta ta runtse ido tana fidda da kwalla" ta gama sadakarwar Usman jikin ta ya d'auki rawa k'irisss ya rage ta saki fitsari.
"Ji tayi a dafa kafad'an ta sai numfashin ta ya hau d'aukewa tana jin an dafa kafad'an ta kamar zata shid'e ta bud'e ido da sauri tana ja da bay.......ga zaton da taga Fu'ad ne ya tsugunno ta gaban ta......murmushi yayi mata mai cike da ma'anoni da dama bai ce komai ba yana kallon ta itama d'in shi take kallo, sai ga wayewa ya fara rolling a saman fuskar ta ta fad'a jikin shi ta sakimamalacin kuka tare da ajiyar zuciya mai cike da tarin wahala.........
" wayyo Amintacce na shiga uku don Allah ka fidda ni a cikin wannan gidan Usman mugune cewa fa yayi shine mijina........cakkkkkk maganar ta mak'ale mata a sakamakon wuta da ya d'auke mata.........idanuwan ta ta hau murtsikewa cike da tashin hankali..........Usman.......Fu'addddd tana gama fad'a tayi luuuuuuu ta fad'i a sume a k'asa.
Ruwa ya d'ebo ya yayyafa mata ta farfad'o tana sakin ajiyar zuciya tana gama bud'ewa ta ga sab'anin fuskar da ta gani a baya wato fuskar Usman kenan ta gani.....
Magana ta hau yi cikin matsanancin tashin hankali muryar ta na cracking tace" Don Allah me na tsare maka ne kake neman kuntata min rayuwar?
"Ke nake so Nana ba zan cutar da ke ba hasali ma k'aunar ki ne ya sani cikin wannan halin.........
" pleading d'in shi take yi sosai kamar ranta zai fita" don Allah ka taimaka ka maida ni gida gaban iyayena, wallahi baka sona da ace kana sona baza ka biyo ta wannan hanyar dan ka mallake ni ba".
Ganin yanda take kuka sai yaji hawaye na zubo mishi babu abunda ya tsana kamar kalmar rabuwa da Nana abar k'aunar shi sai shima ya fashe mata da kuka yana bata hak'urin ta daure ta so shi suyi zaman aure da shi, ba cutan ta zai yi ba ita ce kad'ai macen da yake so a duniya babu wata bayan ita, he promised to make her happy muddin ta zauna da shi...........
Turo k'ofa suka ji anyi su duka suka juyo da sauri Datti ne ya shigo ashe duk abunda yake fad'a a waya yana jin shi sai da ya tabbatar ya gama wayan kafin nan ya katse ya k'ara k'ira, ma'ana pretending yayi kamar bai ji komai ba, kiran da yayi mishi dan ya san inda Nanar take ne bayan ya zo suka yi sallama shine ya lab'e a wani waje yana ganin motar Usman ya fito daga gidan shine ya hau bin shi a baya har ya shigo gida".
Gadan-gadan yayi kan shi ya had'a shi da mahaukacin tafi wanda sai da ya gara kan shi da jikin bango bai barshi ba ya hau bugun shi.........
"U deceived me ka cuce ni amma ba ni ka cutar ba......kan ka ka cutar, ya hau naushin shi ba ji ba gani kan kace me bakin ki ya fashe da jini.......,
"Maimakon hawaye ya tuntsire da dariyar mugunta"Ban damu ba ko a yanzu nayi maka nisan da baza ka iya kamo ni ba......nayi maka illar da har abada baza ka manta ba.........duk dukan da zaka min bazan tab'a rabuwa da matata ba......ina sonta kuma babu wanda ya isa ya rabamu da ita", shima ya hau maida martanin naushi da iyakacin k'arfin shi Datti yana dodging.
Nana kamm banda hawaye babu abunda take yi, ko kad'an babu alamar tausayin shi a zuciyan ta, ina ma da zata iya da ta kashe shi kowa ma ya huta.
Sai da Datti yayi mishi lilisss har ya jigata shi kafin nan ya k'ira su Alhaji ya waya yace dukan su su zo su same shi a gidan Alhaji wanda ya bama amarya da angon ta su zauna", itama Aina ya k'ira ta yayi mata kwatancen inda zata same shi.
Bayan minti talatin sai ga su sun shigo suka tarar da su a parlour, duk fuskokin su ya sauya launi yayin da fuskar Usman banda jini babu abunda ke fitowa, Nana na ganin su ta fad'a jikin Ummanta tana sheshshek'an kuka, sai jikin su ya mutu muruss d'aya bayan d'aya suka zauna basu san dalilin ganin su a hakan ba amma a yanda suka tarar da su sun fahimci al'amari ne mai girma kuma marar dad'i ya faru........ suka zauna Datti na had'a ido da su ya fashe da matsanancin kuka" baba Usman ya cuce ni ya gama da rayuwa na........Usman mak'iyina ne na hak'ik'a da na d'auka he will be by my side as a best friend ashe enemy d'ina ne".
Haba duk takun sakan da Usman yake nad'awa ashe akwai zarge cikin nad'i......yayi dana sani sosai da ya ke fallasa mishi sirrin shi a baya".
Hankalin kowa ya tashi, Nana kuka Datti kuka Usman kuwa duk jikin shi ya fashe sai suka rasa gane bakin zaren.
Baba karami ne yace" Datti me yake faruwa da ku? Fad'a kuka yi da abokin ka?
Maimakon ya amsa mishi illa tsananta kuka da yake yi cikin dishashshiyar murya yace" baba Usman ba abokin arziki bane, abokin arziki shi ke son abokin shi da ci gaba amma Usman baya d'aya daga cikin abokan da mutum zai buga k'irji yayi alfahari da su".
"Ikon Allah yau kuma abokin ka ne kake k'iran shi da wannan sunan?,ka manta irin taimakon da yayi ta yi maka a baya da kake cikin halin lalura? cewar baba babba kenan.
" Ba taimakon Allah da annabi yayi min ba yayi shi ne dan wani nufi nashi amma gashi nan sai ya fad'a muku abunda ya faru".
Kamar yaya Datti abubuwan ka sun fara yawa fa mun gaji da fitinar ka, ana gama wannan ka b'ullu da wancan haba!!!!, umma ta fad'a a takaice".
"Ga Usman nan shi zai warware mana mugun kullin da ya jima yana had'awa.....Abba duk wani tambayoyin da zaku yi banda amsar su shi ya san amsoshin komai".
Alhaji ne ya gyara zama ya kalle Usman yace" to kai kaji abunda abokin ka yake fad'i kuma yace ka san komai.......ku fahimtar da mu.
Kallon su d'aya b'ayan d'aya yayi ya saki murmushin mugunta ko yanzu asirin shi ya tonu ya riga ya mallake abar k'aunar shi......dan haka bai damu ba igijar auren Nana a hannun shi yake babu wanda ya isa ya saka shi sakin ta".*eeadatou*
YOU ARE READING
UNCLE DATTI
Ficción históricaHe was married to her elder sister and the destiny of his manhood fall upon her, what's a family saga? UNCLE DATTI JIKINA YAKE SO! Ko ya labarin zai kasance idan ta fahimce cewa mijinta na neman yar'uwar ta? Me zai faru ne bayan kowa ya tabbatar da...