😲😲😲😲idris!!!!! (Yh waya tuna shi)
Idi driver ne 😲
Ya kashe min ido daya 😉😲😲woah (already craving 🤤🤤) a hankali yake tafiya da kasaita
Ya shiga dakinsa da za'a iya gina gida a ciki komai dark brown me da cream ya shiga toilet yayi wanka fadin haduwan toilet inma huh bata baki ne
Ya fito ya tsane jiki ya shirya cikin navy blue suit yayi combing hair kamar na rishab luthra🥴🥴awwwn❤️😂
Ya feshe jikinsa da turare
Sannan ya danna wani wuri sai ya wannan innan Na dasu ya fito ya bashi makulli sannan ya koma
Ya fita wajen gidan Holy molly is this a park? A garden? Or what?
Wurin mottocinsa ya nufa yace G-wagon wani naga ya fito ya bude masa bayan aka ja sai hanya.
👣👣👣👣👣👣👣👣👣
Gaba daya ranta a bace yake ta kalle dazzle
Dazzle ta sunne kanta tace momma am sorry
You lied to me tace musu
Sorry momma inji adeel
Go down tace sungane me take nufi suka koma main parlor bayan sun fita ya fara sake saken yadda zatayi da so called matilda ko iman or whatever she doesn't trust her at all ita bata mata ba I have to find out everything about her.
Suna wiki wiki da idanu
Jabbar na ganinsu yace kids come here suka je yace where's your momma?
Upstairs angry sukace tare yayi dariya funny
Ok kuje dining dinner is ready and forget what happened
Ok dad suka ce
Shiko yayi hanyan sama ya bude kofar ya ganta ya juya baya ya San ranta a bace yake ga gajiya
Ya zauna kusa da ita yace my melanin bata ansa shi ba yace come on baby zan miki kuka fa batayi responding ba kawai sai ya fadi kasa yana mata kukan shagwaba ai batasan sanda ta fara dariya ba ko mene? Tace da shi
Yace I love you
Zatayi magana kenan yace shut up you're so cute
Ta sake dariya ya janyota jikinsa ta kwanta sai da sukai minti 7 ahaka sannan yace dinner is ready tace masa am not hungry
Hello stand up tashi muje
She had no other choice but ta bishi
Suka sauka hannunsu Makale dana juna gwanin sha'awa iman na ganinsu galla kawai a zuciyarta tana wlh sai ta kashe yasnah ta tsaneta
Suka zauna yace dan tashi ta tashi daga kujeran da take sai ya janyo ya kan laps insa ya kashe mata ido daya kowa salati yakeyi granny tace subhanallahi fitsara kake mun a gabana eh lallai da gaskiyar balki
Um um to sauka mana keko
Kai granny Ni bansan bata harka wana ke kunya anan halal itace 7yrs wasa Nd besides kuka matsa min nayi aure if u can remember
Mami kam shuru tayi sai yaya mukhtar yace infront of your daughter?
So yace tareda daga gira sai me? She has to know how much I love her momma
Sai sikayi dariya
Ring ring aka kira wayar tilda
Ta daga kawarta ce belinda tace zatazo Nigeria (ghen ghen) matilda tace ok can't wait to see you bye
Ta ajye tacigaba dacin abinci
Kulsum ta harareta
Bayan sun gama sai kowa ya koma harkokin gabansa suna tare shi da ita yana bata labarin Ukraine da sanyinsu itama tana bashi na norway abu ya kai wa iman kul tarasa ya zatayi sai ta dauke su hoto ta tura wa linda
Da sauri linda ta kirata tace tana zaman me hakan ya faru
Nan iman ta fadawa linda abunda yasnah ta mata nan dai taba ta shawarwari muggai
Dm Tana ajye wayar matilda taje wurinsu tace jay dear a minute please ai da sauri yasnah ta daga kai tana kallonta sai tace hello can't you see what we are doing?
Matilda tayi rolling eyes inta tace no mss yasnah I don't think what you're doing is important so?
Yasnah tace what?
Tilda taja Jabbar tace is important please ganin yadda yanayinta ya canza yasa yace melanin let it be
Vote
Share
Comment
YOU ARE READING
YASNAH 2[completed]
RomanceA teenager who was married to sm1 unconscious, when she regains her memory everything got ruined