Chapter59

56 10 4
                                    

Ok tace , ya nuna musu design in sannan ya basu sai aka fara hira Abba da mami suka tashi Jabbar Da ya mukhtar sake. yace antyn mu kwana da yawa
Sai ta bata rai yace haba mana tace whatever but... nan ya bata labarin baban ta ya kaishi U.S yayi architecturing and interior decor. Ynx yayi masters insa she was so happy Allah sarki Daddy na yace bakije gida bane
Yes duk fushi sukeyi Akan jabbar kuma gashi naji yanasan ya aure wannan er iskar daya dawo da ita wai she's an orphan this Nd dat
Yayi dariya yace inji wa they always talk about u they miss u so Ashe kinasan shi kenan
Hmm just tryna cheer me up, maybe
Yace no am serious you do
Alright I'll go tace masa
Dats it ya kira dazzle ta masa explaining yadda suke da idi sannan ya wuce da cewa ze dawo watarana bayan ya bawa su nabila kudi
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Deezam ce tareda Douglas a wani cafè suna hira ta kurbi coffee sannan tace masa tana San a wa belinda hacking number ita kuma matilda account inta Na social media tasa akayi duk tayi screenshooting chats in da pics inta marasa kyau ta turawa YASNAH
Nan da nan YASNAH ta kirata thank you so much sisi this will shock AJ for real
Yep it will but why does he want to marry her?
Yasnah yace she's a seducer and a liar wai she grew up without her parents so she wants him to marry her tunda ya musulunta
WTF! To shi meyace?
He's ughhh ban ma San me zance miki ba she's a bitch dadin baki takeyi um um taji ya bayanta ta kashe wayar ta ajye ya juyo
Aj ne duk ransa ya bace yace melanin mene matsalrki da iman
Itama ta tashi tace meyasa zata ce ka aure ta?
Yasnah
Tace just quite nan suka fara fada su mami sukazo nasiba na ta Jan yasnah tana cewa tayi shuru
Jabbar yace i will marry her yasnah I will ni bansan meke damun ki ba menene matsalrta? Kin bi kin tsaneta lokacin da kika ce se na sakeki na aureki bada saninki ba she was the only there for me
She treated me as a king she's a good woman and a wife material
Really okay I agree she was with you but bazaka samun Kanja mau ba and I promise to prove you wrong when I hate something I hate it with passion Jabbar, I'll prove you wrong and show you d real thing about that bitch inji yasnah
How yasnah how? You don't know her do you kishi komai kishi
Wait and see mark my word yes kishi nakeyi I love you so much but I promise to reveal the truth go ahead with d damn preparation sai ta kalle matilda tace your end is coming am far better than a lawyer ya fita ta bar dakin tare da nasiba itako matilda dadi ya kashe ta sosai ya bar dakin itama ta kira linda ta fada mata
Nasiba tana ta yi hakuri yasnah take everything easy
I can't nasiba ze da nafara sanshi sannan zece aure
I know ynx bari in kira deezam inji
Sukayi wayan sannan ta kashe
Mami ce tareda jabbar tace jabbar are you sure you want to marry her am not supporting this bakasan wani irin rayuwa tayi ba and you're talking about help?
Mamiiii you won't understand
I won't jabbar tace a tsawace do you even love her?
No mami and you're talking about marrying her what's wrong with you? Nan ya balbaleshi da fada tace ya fita yabata guri
Ya bata hakuri sannan ya daga ya nufi dakinsa ya cire kayan sa ya daura towel duk fuskan nan a daure
Jin yayi an rungumeshi ya baya ya juyo dan yasan ba yasnah ce ba nan yaga matilda yace what are you doing here ta kara tsawonta da niyar masa kiss a baki yace hell what's wrong with you!
Tace but we're getting married
Shut up because of you my wife is sad because of you my mami is angry with me I agreed to marry you because of one thing and u know dat maintain ur limit okay
Tace a tsawace but I love you I've always wanted you why don't you see it?
I won't because you're not my ideal type of girl
Fuck tace
Yes fuck! Get out yace mata just get out before I lose my temper
Ta fita itama ranta a bace but inta tuna aurenshi zatayi sai tayi murmushi
Next day.... ran kowa ba dadi su dazzle na wurin momy(can gidansu yasnah)
Kowa na kan dining ABBA yace Jabbar jabbar ya daga Kai yace yes Abba
ABBA yace if you're done i would like to see you in my office yace tare da barni wurin
Zuciyar AJ tace bam ynx ABBA ya sani what have I done?
Aka gama cin abinci sai ya tafi wurin Abba suka tattauna
Ranaku sun shude da dadi ba dadi
Deezam ta dawo Naija da evidence
Ya zo wucewa kenan matilda ma na wucewa ta buge deezam bada saninta ba, zata wuce dan sauri takeyi da alamu deezam taja gashinta da karfi ya juyo fuskar ta ta wanka mata maruka biyu alokaci daya
Are you stupid inji deezam sai ynx ya tsaya kallon ta tace oh matilda sai tayi smiling ta sake wanka mata mari sannan ta tureta tace if u dare tell anyone I did this I'll make ur life miserable
Vote share
And comment
Not edited ooo
Tnx for the votes Nd comment guys

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now