chapter 23💖babi na ishirin da uku

124 11 0
                                    

bros come on menh this ain't d type of thing u gotta be doing i mean be courageous u're a man ta kalli baban nasu tace us okay i will handle it rungumeta yayi yace maryam u're d best wat would i do with out u sis
tace masa always... u know wat ets see her reaction 1st then we'll know wat to do next.. okayyy sis

2hrs......

mom, dad, junior, yaya pls help me nan duk suka shiga dakin mom ta rungumeta
yasnah, yasnah ,yasnah are u alryt? akwai inda ke maki ciwo say something baby say something
bbu komai mom am fine just a little bit of headache.. ok sannu nan taci abinci ta dan huta daga baya Aj ya bia bull akayi discharging insu sai gidan su zainabu...

tayi baccinta bayan tasha smoothie da mai aikinsu ta mata nan ta kwanta sai bacci shiko ogan bai runtsa ba

the next day.
 
Ta tashi abun t normally kmr ba abunda ya faru tayi wanka ta dub drawernta duk dai kayan sun matseta sosai sai wasu black dresses inta nan ta dauka tasa dya ta sa turarenta sai kanshi take yi ta sa lip balm abunta ta kalleta a zuciyarta tace wai m pregnant impossible but is possible..

Ta sauko duk suna dining kamar dai ita suke jira daman morng mom morng dad tafada tare da jan kujera
ta zauna mrng guys tafada tareda kallon su ya ahmad..

morng suka cemata how was ur nyt baby fyn.. nan sukayi brkfast sai kuma yace anjima yana san mgn dasu . suka ans da to.

yasnah yhs mom zo muje ta nufi side in mommy

baby i know u're in  dark aren't you?soon zaki gane koma menene kinji don't stress urself kinga u have a baby kuma b kyau yawan damuwa okay?
okay but i just can't believe this i mean.. ya isa muje kitchen..

em em em... Dad yayi gyaran murya gaba daya both families in sun hallara itako yasnh hararar aj take saboda ya tsareta da kallo nd she hate it.

yasnah as u can see ure 6 month pregnant and married due to a lost of memory dat leads to this.

Abduljabbar mijin ki ne waennan kuma in laws in ki ne

momynki ta aike ki gun wata kawarta kai sako wani ya buge ki ryt? dats oll u can remember to da mukaje asibiti aka sanar mana da cewa u lost ur memory nd u behave as a kid so we decided to get u married to the man that hit you and he accepted

my dear i want you to be patient i know it's like a dream but u have to turn it to reality... shi dai J ya zuba mata ido ne kawai yaga yadda zatayi

huh. i know this is ur own destiny but u have to have faith my durlin but daddy.... ohhh ya ahmad ya katseta yarda da kddara mai kyau ko mara kyau kinji taki jarabawar kenan.

mami ma tace mata dear we're sorry okay, u've been such a durlin to us especially ur husband bakya 1min bakiyi mgnrsa b. this is ur destiny yasnah pls.

sai kuka shar ta tashi ta tafi dakin ta tana kuka ta kulle da key nooo this is not happening how how why oh gudness f*ck y does it have to be me God do i deserve this married maried y😖😭😭😫noo no no i can't stay with him i have my love K where are u wait m pregnant wlh sai na zubar da cikin nan

in d parlour...nan dadyace musu ba komai angama mgn but yace jabbar ya tsaya su suka tafi wucewarsu keda wuya suka ji ihunta ta na kukan sai ta zybar d cikin bata sanshi meyasa ya aureta tana da wand takeso ita a barta sai y sketa gashi ta rufe kofr da key ba halin shiga sai knocking sukeyi yasna open door shiko jabbar zama yyi a kasa kamar yaro ya na hawaye shi yasan rabuwarsu da cute melanin insa yazo but he can't endure it, its painful it pains him alot dayaji maganganunta dakyar a ka bude da taimakon spr key tana nan kwance cikin jini a sume suka ciccibeta sai hosp....

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now