chapter21💖babi n ishirin da daya

190 19 5
                                    

babes zo muje shopping

awwn ok

sukayi shopping da daukar pics akayi posting.....

m tired to be sincere

same honey

to yi wanka mu kwanta tunda kindena bari ina miki

ok koma mene

tayi wanka shima yyi tare da yin sallah sukai bacci

YAU DA GOBE SAI ALLAH****

Inna inajin yunwa
 
yo ni ennan cin ki nawa yau?

uhm nidai yunwa nakeji

ikon Allah kardai ciki ne da ita
kai haba tun yanzu amman auren ya dan dade kai amman dannan da jaraba yake, bari yazo na tmbyshi ooi

jabbar

naam innata

yarnan fah cinta yafi a kirga ga baccin tsiya nace ko ciki ne da ita

i dont think so, yadan jjm kadan ya tuna fa ba barin yarinyar yake saka ka ba😂lallai fa ya tafka abu

ok bari nakaita asibiti

to dai yafi

haka ya dauketa suka nufi asibitin

itako inna takira mami ta sanar mata
dadi da murna kam anyi shi

nikam nace inna sai a slow.....

sun isa aka tabbatar musu ciki ne da ita murna kamar me a gun Aj

itako kallo take binshi tana cewa a zuciarta shiko meke damunsa yake wanj jin dadi kamr an masa Albishir za a kaishi dubai😂😂👅

suka nufo gida har mami tazo tanuna nata farin cikin da ita da mommyn yasnah, da hafsa itako yasnah na cikin absolute darkness😂😂 ba abunda ta gane,

yasna tafara suwa skl aka sata ss2, saboda girmanta.

tana ganewa kam dan an dan rage yarintar nan sakamakon wata kawa tata suhaila, so melanin ta girma

Akalla cikinta yakai wata shida knn,

tana kitchen tana soya doya dan shi take kwadayi. Aj ya shigo

my beautiful melanin
my heartbeat
my cupcake
love of my lyf
sweery
my donut

ya isa haka don't get tired

no baby anything 4 u gurl

hhhhhh ok

me kkyi ne

yam with cabbage sauce

Aiiit.

bari na miki waka

ok....

what if i say make we no be frnds make u be my babe and i no go fall and e be like sa me and u we go run away we go go america in d midnyt trains your mummy doesn't even want to see my face baby eee and i love u i love oh yes i love u love u, baby give me love oh........
              song by fireboy:
            what if i say.

yes we will go to america😂😂

yes insha Allah.

but first guess wat?

hmmm wat

nabiya muna umra next week zamuje dan visa ya shigo

yeuyyyy i love u soo much honey dan Allah da gsk

wlh

u're d best u're oll i ever need

me 2

cant believe it..

yh u will😂😂**

***** su yasnah anje umra ansha love anga gari da ganan sai suka tafi dubai her dream land.

sunje dubai mall da dubai village nd rest su kashe pics kamar me,

rai yaji dadi. sai aka dawo Naija lmao😂

sunyi ziyara sosae aka bawa kowa tsarabar sa.

***********************************

yasnah ce ke cin cake parfait tareda da wayarta a hannu tana chat da suhaila. sai ta ajye cake in a saman mirror daga nan ta daga kai ta duba mirror taga yanda ta koma cikinta ya dan fito kadan sai ta kalle fuskarta
ta tsura wa fuskar idoo... sai tace who am i nan jiri ya dauke ta ta fadi

ur votes are needed nd ur comments pls


YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now