Chapter 39

43 8 1
                                    

Who will marry her she's 24 yanzu huh I think need to help her but how?
💙💙💙💙💙💙💙💙💙💙💙💙💙💙💙
Wash wayyo Allah na yasnah, Darl,help Ahmad yazo da gudu yace meeraj sannu yasnah taimakeni
Ita ma tana fama da nata labor inji Rukky ya Ahmad akai su asibiti to to to yace duk ya riki ce
Ya Kira aka temakeso zuwa near by hospital Ana Kai miraj bata dade ba ta haihu
Baby Boy so cute
YASNAH kam na nan sai bayan hour biyar ya haife yarta mace er chubby baby sai kuka takeyi aka Aka Kaita wani dakin Hutu bayan an duba babin da lafiyarta
An Kira su mom da mami da dai Wanda ya kamata mom tace zatazo sai mami tace ta zauna tayi hidimar biki tanasan ta kula da YASNAH da baby gaba daya
Ba musu ta yarda
Mom na isa norway tayi ta kiran  wayar jabber Ana not reachable har 5days
Gashi Ana batun suna sai da ta kira wani abokinsa kamal dake Kyiv sannan yace mata yana Dubai tace ya turo mata no sa yayi
Bugu daya biyu ya dauka tareda cewa mami yanzu kila tuna dani
Tace masa yimin shuru stupid matarka ya haihu Ni haushi kake bani meza a sawa Baby?
Yace Hauwa'u Jidda
Tace to sannan ta balbaleshi da masifa tace kar ta fa fuskarsa a Nigeria
Yayi ta bata hakuri taki kar she ma kashe wayar tayi
Haka yayi zaman dubai dadi ba dadi bayan ya gama meeting in yace su koma Ukraine sai matillda tace ya day break mana Mr.Ishaq yana nan yace to
Harta mantar dashi fada mami
(Kunji shegiyar mace)
Vote
share
and comment
You guys should follow me on wattpad oo to
Caution: not edited

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now