Chapter53

45 13 9
                                    

Uncle ga momma na nan ta janyo shi cikin dakin
Ya dauke dazzle yace I knew it dazzle am your father and you're my daughter yace yana dariya tace really? Yeyyy I've seen my daddy I've found my daddy
Sai da suka gama murnar su sannan tace dad bari in fadawa adeel da mami ta sauka ta fita
Ya rage couples in😂😂 bata San meyasa ba duk kunya ya dabaibayeta
Shiko batare da Jin komai ba yaje gunta ya ansa hand towel inta ya fara goge mata fuska hade da gashinta ai tasake daskarewa sai da ya gama sannan ya jata zuwa gadon mami ya zaunar da ita ya tsura mata ido tayi kyau ta chanza ta kara kiba da haske lips inta Na ta rawa saboda sanyi gashi yayi jawur ya fara kissing inta a hankali yana cizan lips in ahankali tare da shafa gefen fuskar ta ta biye mishi abun ka da andade ba'a hadu ba
Sun dau minutes sannan ya zare bakinta ya furzar da iska sannan yace melanin hade da massaging palms inta sai ya cigaba I missed you I love you why didn't you tell her she had a father ko duk tsanar ne ta dago ta kalleshi yace um?
Ta girgiza kai
Huh yace ok am sorry na aureki ba da saninki ba ko? Batace komai ba dan ya kashe mata jiki yace am so sorry but I love you, honestly I will always love you zo muje in tayaki dressing tace um da sauri ta dago kanta yace eh mana bari in baki labari da......ya bata labarin ai ta kyalkyace da dariya yace funny right? Ta gyada Kai sai tace amman sai ta kuma shuru yace yes tace forget it kawai yayi dariya sannan yace should I wait for you tace masa no I'll come myself yace ok
Ya fita zuwa down stairs can main parlour kowa murna yakeyi he's glad to see everyone happy again
Musamman su mamin shi ga dazzle insa nata Jin dadi
Ita da adeel sukaje wirinsa suka jashi zuwa wurin abbu da mami sai tace abbu na this is my father yace ok dazzle me father sai ta kalle Aj tace can I call you dad now
Yace anything dats more than dad honey
Ya rungume shi ana haka matilda tazo tare da granny tana bata labari
Granny tace Kai Kai kai me akeyi ke haka? Ikon Allah albishir inmu aka muku ne kuke murna
Dazzle tace great g ga babana nan ta nuna aj
Aww yanzu kikasani ja'irai ai da ba fadamiki zasuyi ba yanzu hamdala dai tace tana murna ita ma
Matilda tazama idol a wuri daya tana kallon gefe daya Jabbar yana ta kiran sunanta amman bata ji
Sai ya juya yaga me take kallo
Ashe mutuniyar mu ta gani tayi kyau sanye da golden dress me glitters da gold necklace tayi daurin turban da dark brown veil we kamshi takeyi
As usual no makeup but lip gloss
Har ta iso wurin kowa kallonta yakeyi shuru baka Jin komai sai karan ac Dazzle tace dats my momma taje gunta matilda ta fara tari da karfi (eyyah) duk idanunta sun fito
Adeel na ganinta gabansa ya fadi mugun tsoronta yakeyi
Ya kira dazzle a hankali ya nuna mata matilda ai tana ganin ta ran nan ya bace ta daure fuska
Tana ta tari sai Jabbar yaje zai kamata da sauri dazzle ta ture hannunsa tace masa don't touch her dad she's wicked ai da sauri iman ta dago bazata taba manta wannan muryan ba muryan da ta zage gaba daya rayuwarta how dare you ta tashi zata buge dazzle YASNAH ta kwada mata mari guda biyu masu shiga sai da fuskar nan yayi ja wur
Tace who are you? where are you from? And who gave you the audacity to enter this mansion talk-less of slapping my one and only daughter who are you? Ta janyo ta ta makure ta tell me
Matilda ido ya rena fata sai kakin amai takeyi
So how was the chapter? I hope you guys will love it
Vote
Share
Comment

YASNAH 2[completed]Where stories live. Discover now