THE NEW EMIR
_@Wattpad *Nimcyluv*_
_*@Telegram*_
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ3-4
Jerryna Heroine Jakadiyan tunan silili a masarautar Bilhas,My luv Autar manyan shugaban masu iya kirari a masarautar Bilhas, this page dedicated to u my guys thank you once again✋🏼😂.
*ASSALAM MY REAL FANS*
_Duba da yadda labarina na the new emir yake ƙagagge kuma ƙirƙirarre wanda banyisa dancin zarafin wani ko wataba yasa na sauya sunan masauratar cikin labarin wanda ada na saka masarautar kano ne amman duba da yadda labarin nawa yake ƙagagge yasa na juya sunan masarautar sabida ina son yadda labarin yake ƙagagge to yazama sunan masarautar ma ya zama ƙagaggene yanzu ya koma MASARAUTAR BILHAS dafatan kun fahimceni nagode_Lil Prince na fita ya tarar da best friend ɗinsa wanda suka tasu tun ƙuruciya,Murmushi Yazeed yay kafin yace "barka da fitowa Lil Prince"gyara zaman Alƙyabbarsa yay kana ya dubi Yazeed yace "sai ina" kallon room ɗin da Lil ya fito Yazeed yayi kana ya dubesa yace "friend where is she?"taɓe baki Lil yay kafin ya fara tafiya cikin isa da gadara haɗi izza,wajan 2minutes Lil bai amsa Yazeed ba,dan haka Yazeed ya ƙara nanata masa tambayar cikin girmamawa,a ɗan fusace Lil yace"Fuck you Yazeed"girgiza kai Yazeed yay domin yasan halin abokin nasa cikin ɗan fusata shima yace"you mumu i'm care about ur life ne,coz duk macen dakai mu'amala da ita mutuwa take,koda bata mutu ba muna sawa a kasheta domin shi zaisa ka tsira da mutuncinka,and kasan yana ɗaya daga cikin sharuɗan boka idan har aka samu wata tai rar ba zaka taɓa zama SARKI ba harka ƙare rayuwanka,kuma kasan wannan shine burin mai martaba a duk lokacin da yayi murabus,so nazu ina tambayarka kana min rubish i'm not stupid da zan maka questions mara amfani amma think about that"Yazeed yakai ƙarshen maganar yana kallon Prince.
Shi Lil Prince abinma dariya ya basa,sai yanzu ya tabbatar aƙwai wanda kome ka zama a rayuwa bazai taɓa yi maka biyayya ba,jibi dai yadda Yazeed ya dage yana faɗin magana son ransa,shuru yay yana auna maganar Yazeed a ransa,dan yasan gsky ya faɗa babu batun ƙarya zuwa yanzu yay amfani da sama da mata goma kuma duk ƙarshensu mutuwa suke,yana da tabbacin Seenat ma yanzu bata raye da wannan yana ɗaya daga cikin ƙarfin ikonsa da kuma girman mulkinsa,suna suwa zuwa compound na hotel ɗin suka shiga cikin wata lafiyayyiyar mota wacce aka rubuta Lil prince 3,side ɗin baya suka shiga shida Yazeed sannan drever yaja suka bar hotel ɗin.Sama da 1hour ba'a kawo key ɗin room 267 kuma sunga fitar Lil Prince,dan haka wata ma'aikaciyar ɗakin ta nufi cikin room ɗin domin gyarawa,mamakin ganin ƙofar abuɗe tayi tana shiga tayi saurin sakin abin hannunta sbd hango Seenat da tayi jini na zuba ta hanci da bakinta,a kiɗime ta juya zata bar ɗakin domin sanarwa da securities sai kuma ta tsaya domin bata da ikon faɗin wanda ya aikata hakan ga Seenat,ganin bata da wani mafita wanda ya huce ta taimaki Seenat yasa tayi saurin ɗauko ruwa mai sanyi ta shiga zuba mata,tare da danna ƙirjinta tana shafa tafin hannunta zuwa na ƙafarta,wajan 5minutes Seenat ta saki ajjiyar zuciya tare da sakin kuka mai ciwo,tausayinta ne ya kamata ma'aikaciyar duk da kasance warta ƙabila amma sosai take da zuciyar imani,cikin harshen nasara tace "what's wrong with you?"Seenat tsayawa da kuka tayi kafin taja numfashi tace "Ubangiji ka isarmi,Allah ka sakawa ruhina da gangar jikina,Allah ka azabtar dashi da soyayya mai zafi kamar yadda ya azabtar da zuciyarta,Allah ka hanashi jin daɗin rayuwa kamar yadda ya tarwatsa farin cikina,Allah ka hanashi ƙwanciyar hankali kamar yadda zai hana iyayena ƙwanciyar hankali,ya Ubangiji ka tarwatsa wannan Sarautar zalunci ubangiji kada ka basu abinda sukeso,Ya hayyu ya ƙayyumu ka kawo *The New Emir* mai jinƙan talakawansa,Allah ka ɗurama Prince son abinda iƙonsa bai isa ya bashi ba,Ubangiji kaya femin kaji ƙaina kaga fartamin,zuciyana ciwo babu daɗi,Ummina kiya femin inajin kunyarki amma nafi jin kunyar mahaliccina"ta ƙarashe magana tana sakin wani kukan,Hawayena ya shiga zuba cikin idanun Emeka sbd tausayin halin da Seenat ke ciki,da ƙyar ta lallaɓata tayi wanka tare da ɗaura alwalar la'asar,ta gabatar da sallah ta roƙi Ubangiji ya fiya,tana idarwa ta saka hijab ɗinta,ta nufi wata court dake kusa da ita,tana zuwa ta basu labarin abinda ta aikata amma ta cire sunan Lil prince ciki,sanan tace tana son afidda haƙƙin Allah jikinta,sosai tabawa mutane tausayi dan haka aka yanke shawarar za'ai mata bulala tunda matsayin budurwa take,tace ta amince babu ɓata lkc aka shiga yanke mata hukunci tunda aka fara take murmushi tare da kiran Ya Gaffaru,ana gamawa ta faɗi a wajan tare da kiran sunan Allah,ruwa mai sanyi aka kawo mata ta girgiza kai alamar sam bata so,bakin tane ya shiga rawa alamar tana son faɗin wani abun,dan haka suka ƙasa kunne cikin rawar murya ta shiga faɗin "Li..li..li..," kasa ƙara sawa tayi sbd wani abu da taji ya daki kanta cikin fitar hayyaci ta shiga faɗin kallamar shahada mutanan wajan suna tayata,tana kammalawa rai yay halinsa ya salam😭.