THE NEW EMIR
_Wattpad *Nimcyluv*_
*_@Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
11-12
'''NIMCYLUV🤏🏼'''
Gudu take iya ƙarfinta ba tare data san inda take saƙa ƙafarta ba,sosai take cikin tashin hankali tsoro da kuma firgiji,babu abinda take gani cikin idanunta sai wani ƙaton baƙin dodo yana kawo mata cafka dason ƙwace daimond ring ɗin hannunta zai zalalo harshe waje yake,gane hakan yasa taci gaba da ta jure dukkan wani zafi da raɗaɗin da ƙafarta keyi mata,burinta bai huce ta jita jikinta wanda zata samu nutsuwa ba,sosai take son tsira daga sharrin jibgegen dodo'n.
Saifu ganin yadda take gudu kamar wata barewa ga kuma yadda ta kusa nawowa daf da ƙatutun ƙofar masarautar yasa shi ƙara ƙaimi tare da rufa mata yana mai jin haushin gudun da take,taku ɗaya zuwa biyu yay ya damƙo hannunta,ihu tasa ta shiga fisge² alamar ƙwatar kanta,hannu yasa ya ɗalle mata lips cikin ƙaushasshiyar muryar yace.
"kee! oya buɗe idanunki maza" ya faɗa yana zuwa mata fitinannun idanunsa,Zarina kam sam bafa fahimtar abinda yake cewa sabida wani irin tsoro daya kamata,cikin firgici ta buɗe manyan idanunta tare da kallon wani side ɗin nada ban,wata ƙaƙƙarfar ajjiya zuciya ta sauke ganin dodon ya juya da gudu fukafikinsa naci da huta,jikinta ne ya saki gaba ɗaya numfashinta ya tsaya ta faɗa jikinta babu numfashi,ɗan ware manyan idanunsa yay alamar mamaki,kasa aikata komai yay sai fuskarta daya zubawa idanu yana son ganin full face ɗinta amma gashin kanta daya zuba saman fuskarta yaƙi bashi damar gani,a kasalance ya miƙa hannu da niyar matsar da gashin fuskarta yay saurin tsayawa sabida muryar Lil prince daya daki kunnansa,tsayawa yay ba tare daya taɓa komai na jikinta ba.
"let her go"Shine abinda prince ya faɗa lokacin da yake ƙarasuwa wajan cikin shigarsa ta ƴar ƴan sarauta,taɓe baki Saifu yay banda hali na taimako ita harta isa ya taɓa jikinta ba'a haifi wata ƴar macen da surar jikinta zata ruɗesa ba,tsaki yaɗan jaa a hankali kana ya sake ta faɗi ƙasa,yanayin yadda fuskarta ya sauya zaka san tabbas taji zafin faɗuwar,yana sakinta ya juya abinsa tare da soma tafiya cike izza da taƙama da kuma nutsuwar daya gama ratsa jinin jikinsa.
Tsayawa yay yana kallonta babu abinda ya zubawa idanu a jikinta irin ƙirjinta ganin yadda yake sama da ƙasa saiya bawa brest ɗinta dake cikin riga damar juyawa,wani wahalallan yawo ya haɗiye a ransa yana yaba ƙyawun halittar yarinyar,bai taɓa ganin yarinya mai ƙaramin shekaru da irin wannan girman halittar ba,sosai wutar sonta da ƙaunarta ke ratsa masa sassan jikinsa,tabbas yana jin zai aureta kuma ya zauna da ita matsayin yana sonta,zai zama mutum na farko daya karya tarihin masarautar bilhas,zai auri kuyanganrsa kuma zai zauna da ita,domin bazai iya jure kallonta haka ba,feelings ɗinta da ƙaunarta na neman wargatsa masa ƙwaƙwalwa,dole yaje ya faɗawa Mai martaba ƙudirinsa na auren *Kuyanga Zarina* da wannan tunanin ya saka dukkan hannunsa ya ɗauke,babu inda ya tsaya sai sashin da aka sauketa,yana zuwa ya ƙwantar da ita tare da zuba mata idanu cikin mayan sonta daya gama ɗibarsa yasa hannu ya shafi wuyanta tare da zura yatsansa tsakiyan brest ɗinta,lashe lips yay kana ya miƙe ya nufi wani ɗan ƙaramin fridge gorar ruwa mai sanyi ya ɗauka tare da ɓalle murfin gorar ya sheƙa mata ruwan cike da mugunta,wata ƙyaƙƙyawar ajjiyar zuciya ta sauke.
Zabura tayi ta miƙe zaune tare da fasa komai,kanta ta juya ta fara ƙarewa ɗakin kallon,cikin muryar shagaɓa da kuka ta fara kiran "Mom! Abba! Yaya!"tsoro ne ya kama prince yana mamakin yadda maganin da suke mata harya wargatse,kallonsa tayi kana tace.
"who are you pls? Where is my Mom i want to see her dan Allah let go of me"ta faɗa tana sakin wani kukan,haɗe rai Lil prince yay cikin kakkausar murya yace "Mom!Abba!Yaya da kike babu abinda za suyi maki kingane,ki ɗauka dukkansu sun mutu kene kikai saura a wata duniya tada ban,duniyar ƙare kukanki babu mai jinki,sannan nayi alƙawarin da ƙarfin mulkina haɗi ikona da cikar izzata saina mallakeki matsayin mata ko kina so ko bakisu,tunda harni prince na amince da hakan tabbas saina aikata,kuma sonki da nake bazai hana naci maki uwa ba and ki cirewa zuciyanki tunanin wani idanma aƙwai,idan kuma babu fny kin tsira daga shiga ko mata"