Annoncement

346 12 4
                                    

THE NEW EMIR

_Wattpad *Nimcyluv*_

*ASSALAMU ALAIKUM NI NIMCYLUV NA AMSHI ƘORAFIN DA KUKE YAWON KAWOMIN AKAN CEWA FREE PAGE YAYI ƘAƊAN,NASO NA SHARE SAI NAGA KUMA FARIN CIKIN FANS ƊINA SHINE NAWA,HAKAN YASA NA YANKE HUKUNCIN ZUWA GOBE INSHA ALLAH ZAN ƘARA YAWON FREE PAGE KO BABU YAWA NE,NASHA FAƊA MAKU WANNAN LITTAFIN INA RUBUTASA DA DUKKAN ƘARFINA, ILIMINA, FAHIMTATA, ƘWAREWATA,LAFIYATA,WANNAN DALILIN YASA NACE TAFIYAR TA MUSAMMANCE KAMAR YADDA LITTAFIN YAKE NA MUSAMMAN,KUMA FATANA UBANGIJIN RAHAMA YA BANI IKON RUBUTA DAI-DAI,DA KUMA BARIN ABINDA YAKE BA DAI-DAI BA,KUMA UBANGIJI MAI GIRMA DA ƊAUKAKA YA BAKU IKON FAHIMTAR ABINDA AKESO KO FAHIMTA KUMA KUYI AIKI DASHI KAMAR YADDA NAKE FATA😍🤝🏻🤟🏼*

_TABBAS HAUSAWA SUNCE MURUCIN KAN DOTSE BAI FITO BA SAIDA YA SHIRYA TO HAKA TAKEN WANNAN LITTAFIN YAKE,BAN FARA RUBUTASA SAIDA NA SHIRYA,HAKA KUMA LABARIN YA DAƊE CIKIN ZUCIYATA,NA DAƊE DA BURIN RUBUTA WANNAN LABARIN ZAN IYA CEWA YANA ƊAYA DAGA CIKIN MUHIMMAN LITTAFAINA WACCEN NA BAYAN DUK DA CEWA SUMA INA ALFAHARI DASU😍WANDA YA KUSON YAYI PAYMENT ZAI IYA SABIDA AN DAƊE DA FARA BIYA,DOMIN ZUWA YANZU NAYI NISA CIKIN RUBUTUN LITTAFIN NAYI NISA MUNYI NITSO CIKIN LABARIN KA'IN DA NA'IN😂DAN HAKA KADA AYI BABU KE/KAI/KU DUKKANKU YA KAMATA KO SHIGO AYI TAFIYAN DAKU_

'''DOMIN YIN PAYMENT ZAKA/KI/KU IYA TURO KUƊINKU TA WANNAN ASUSON 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S 200 FOR NRML GRP 500 FOR VIP WANDA ZASU SAMU DUKKAN LITTAFAN DANA RUBUTA COMPLT CIKIN YADAR UBANGIJI SAI PROOF OY PAYMENT ZAKA TURA TA WANNAN NUMBER 08119237616 MESSAGES KAWAI KO/ KA/KIN/KUN KIRA BAIZAI ZOBA LAYIN YANA ƘASA,DAN ALLAH WANSA BA PAYMENT ZAIYI BA YAYI HQR KADA YAYIMIN MAGANA BAWAI HULAƘANCI BA,BANA DA LKCM CHART IDAN KA GANNI ONLINE POSTING KAWAI ZANYI NA SAUKA,FATAN KUN FAHIMTA.'''

WRITER UP

ƘADDARAR MACE
ASHE ƳAR BABATA CE
LAMRAT -PART 1&2
SAINA AURETA 300
RAINO NE SILA
IZZAR SO 300
JIDDAH HEART BEAT
JUYAYI

AND KNOW

THE NEW EMIR

PLA DAN ALLAH WANSA SUKE WATTPAD SUJE SUYI FOLLOWING ƊINA,  @Nimcyluv

DAN SOYAYYAR ALLAH DA MANZONSA WANDA YA KARANTA YAYI SHARE ƊINSA.

The New EmirWhere stories live. Discover now