Shafi na hudu

17 1 0
                                        

RAMIN MUGUNTA


                

EPISODE 9&10

A matu'kar harzi'ke ya cire long troser d'inshi, idonshi arufe gam ya seta kanshi sose sannan ya afka mata, wata kalan razanannar 'kara ta saki tana ihu da iya 'karfinta sakamakon rad'ad'i da azabar zafin da takeji, gaba d'aya jitake kamar ana yagata da reza kuka takeson yi amman ta kasa sai uban numfashi da take saki wani kan wani,

Shiko Mukhtar wasu kalan hawayene masu zafi ke zuba mishi a fili ya dinga furta innalillahi wa inna ilaihirraji'un, kowwace kalar addu'a tazo masa yi kawai yake yana ri'ke da kanshi dake tsananin sara mishi,

Saida Mukhtar ya kwashe awa d'aya da rabi akanta kafin nan ya sarara mata rumgumeta yay tsam ajikinshi kanshi na wani kalan sarawa kamar zai rabe gida biyu, wani kalan wahallen barcine yay gaba dashi mai cike da sarqaqiya,

Saida ya kwashe awa biyu yana barci tukum ya farka a gigice saka makon mafarkin da yayi, ganin mace akusa dashi kuma ba kaya ajikinta ga shima ba kaya ajikinshi yasa shi sakin wata gigitaccen kara, dafe kanshi yay ahankali duk abinda ya faru ya dinga dawo mai, innalillahi wa inna ilaihirraji'un ya furta ya rike da kanshi dake barazanar tsagewa, dafe gado yay da niyyar mi'kewa cike da firgici amman sai jiri ya d'ebeshi ya koma da baya, wani kalan rauni ne ke sauka mai idonshi akan hanne wacce ke kwance babu alamar numfashi tartare da ita, "ya ilahi ya firta ganin irin jinin dake bulbula ta 'kasanta kamar wacce tayi miss carriage, hannunshi ya d'aga dakyar ya janyo zanin gado ya lulllu'be mata jikinta sannan ya zura wandonshi duk da bashida kuzari, wayarshi dake yashe saman gado ya d'auka had'i da dialing number Ammi, ringing d'aya biyu ammi ta d'auka wacce ke zaune ta zuba uban tagumi gaba d'aya yau jitake jikinta babu 'kwari, sai fad'uwar gaba da takeyi lokaci zuwa lokaci,

"Ammi" ya kira sunanta cikin disashewar murya wanda seda ammi ta firgita jin muryarshi ba sai anfad'a ba tasan tabbas ba lafiya, ahankali ya ci gaba da cewa, ammi dan Allaah kizo, ammi ba lefina bane, ammi kizo karta mutu, ammi kizo kiga halin dana fad'a wallahi wallahi ammi bansa ya akayi na aikata ba, ammi bansani ba, qaddarata kenan ammi kizo gareni dan girman allah, haka Mukhtar ya dinga sambatu yana kiran ammi tazo,

Ammi kuwa tai mutuwar tsaye gaba d'aya ta rasa gane kanshi, tarasa gane inda zancenshi ya dosa shiyasa ma ta katse kiran ta zara key d'in motar ta, fitowa tayi koh mummy batama sallama ba ta nifa gidanshi dake hayin rigasa, dan tasan nan ne kawai intaje zata sameshi, gudu take zabgawa sose cikin minti goma sha biyar ta isa hayin rigasa, horn tayi mai gadi ya bude mata gate ta fad'a gidan aguje kamar ankorota,

Tun daga corridor falonshi tafara jiyo kukan Mukhtar kamar 'karamin yaro, kuka yake sose yana ambaton allah yana duk wata addu'ar da tazo mishi,

Da gudu gudu sauti sauri Ammi ta fad'a d'akin, Mukhtar ta gani yashe aka 'kasa yana gunjin kuka sose kamar yaron goye, 'karasawa tayi gareshi idonta taf da hawaye ta d'ago kanshi, dagyar ya iya bud'e baki yana cewa "ammi ga..  Gat. Gatacen! Ita ke bu'katar taimakonki ba niba, ammi na zalinceta na ha'inceta allah baze ta'ba yafemin ba, ammi bansan yadda akai ba, naci amanar rayuwarta na tarwatsa duk wani farin ciki nata, shikenan ammi,

Tunda idon ammi ya fad'a kan makeken gadonshi ganin yarinya kwance ga jini nan malale asaman gadon ya sakata mi'kewa da sauri ta isa gareta idonta na zubda hawaye,
"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un" ammi ta furta ganin irin aikin da Mukhtar ya tafka, cike da tsananin firgici kad'uwa had'i da tsantsar ba'kin ciki Ammi ta kalle Mukhtar,
"Ta ya ya hakan tafaru son! Wannan wani kalan ba'kin aiki kama 'yar mutane son! Meyesa? Meyesa ka aikata son! La haula wala 'kuwwata illa billah, innalillahi wa inna ilaihirraji'un",

Haka ammi ta dunga nanatawa, shiko Mukhtar jujjuwa kai yaketa yi yana wani kalan 'kara mai ban mamaki wanda harsaida yasa ammi ta firgita ainun, wani kalan gigitaccen kara ya sake saki se gashi ya fad'i 'kasa, jikinshi yay wani kalan murmurd'ewa, nan da nan fuskarshi ta fara sauyawa, kamanninshi ya 'bace 'bat,

RAMIN MUGUNTAWhere stories live. Discover now