CHAPTER 10

259 29 2
                                    

CHAPTER 10
NOT EDITED
Motar Hashim na gani ya tsaya kashe kid'an da yake ji yayi ya d'an yi shiru a fili yace "Kamar muryar kukar mace nake ji?"
Sai ya kuma Jin ihun hakan ya tabbatar Masa da akwai Wacce take cikin matsala, fitowa yayi da ga cikin motar sai Kuma ya daina Jin kuka, yasa kafar sa d'aya cikin motar ya Kuma jiyo muryar da sauri ya juya ta inda yake Jin Muryar sai ya hango maza biyu d'aya na gaba d'aya na baya sannan da alama mace ce a kafad'ar sa, cikin sauri ya nufi inda suke.
💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦
.........."Dan Allah kuyi hakuri Kar ki cutar Dani"
Hannu yasa a Baki yace " Ssshhh ki daina ihu baza mu cutar da ke ba zamu ji dadine mu jiyar dake dad'i"
Yana maganar yana tangadi alamun a shaye yake, a kasa ya ajeyi ta suna kokarin raba ta da kayan da ke jikin ta,  takure kanta tayi guri guda tana kuka tana rokon su amma Basu kukata bare suji tausayin ta.

Cikin sauri Hashim ya karasa gun bugu d'aya ya Masa ya fad'i Kun San mashaya idan shaye shayen yayi musu yawa yana tafiya da karfin su, abokin tafiyar tasa ganin an bugi abokin sa ya saketa ya arce da gudu,da kyar ya mike ya bi bayan sa.
A hankali yake tafiya kusanta ganin ya kusanto ta tayi saurin mikewa ta Ruga da gudu ta fice daga gun, kad'a Kai yayi har ya juya zai tafi sai Kuma ya hango hijab d'in ta Murmushi yayi Wanda ya bayyana kyawun fuskar sa, cikin tafiyar sa Mai Kama da takama ya karasa gun ya sunkuya ya d'auka ya dad'e Yana kallon hijab d'in had'e da murmushi Wanda shi kansa Bai San Yana yi ba, shinshina hijab d'in yayi had'i da Jan dogon Numfashi idon sa a rufe a hankali ya bode idanun sa  kana ya fice daga gun,motar sa ya fada kana ya jaa motar da speed ya bar gun.

******
"Idan shegiyar yarinyar Nan ta dawo Kar ka kuskura ka bud'e Mata gate kana jina ko?" Baraka ke maganar Nan tana nuna shi da d'an yatsa had'i da rike kunnen ta alamun gargad'i.
Cikin Rawar murya yace "Toh toh Hajiya"
Hararar sa tayi Had'i da tsaki ta juya ta shige Ciki.

Da gudu Asiyah ta karaso tana bubbuga gate tana kallon bayan ta gani take kamar sun biyo ta, da sauri ya fito Yana kallon ta cikin tashin hankalin da son gane abun da ke damin ta had'i da leka bayan ta don ganin me ya biyo ta, gashi kanta ba ko d'ankwali yace "Asiyah lafiya me ya faru? Wa ya biyo ki?"
Cikin kuka Tace "Baba habu ka Bari na Shiga daga Ciki tukunna Wallahi zasu cutar dani"
" Su waye?"
" Wasu ne" tana maganar tana kokarin kusa kanta Ciki ta gefen sa, da sauri ta dakatar da ita, Kai a kasa yace "Kiyi hakuri asiya yau baza ki kwana a gidan Nan ba?"
Cikin tashin fahimta Tace "kamarya ban fahimce ka ba?"

Kan ya yi magana suka tsinkayi muryar Baraka na fad'in " Kamar yanda nace" Tafiya take tana jaan kafa hannayen ta duka biyu a kwankwaso Tace " Daga ina kike?" Cikin tuhuma take maganar.
Cikin sanyin murya Tace " Daga gidan su yesmin"
"Yi min  shiru Munafuka, na kirata ta tabbar min da cewar kin bar gidan tun Kan ayi sallar Maghriba"
" Mummy Wallahi daga chan nake wasu ne suka tare Ni a hanya Kinga abin....." Kan ta karasa maganar dake bakin ta Tace " Dakata Munafuka just Zaki Raina was hankali, yoo kin Saba Basu Kanki ya za'ayi baza su karb'a ba, kin ga ki bar nan gun ko yanzun Nan na nad'a Miki na jaki, Kai Kuma wuce ka rufe min gate" tana kai Nan ta juya ta shige Ciki, baba habu tausayin ta ne ya kamashi Amma babu yanda ya iya Dole yayi yanda yace sabida yasan Baraka Sam Bata da mutunci duk da a haife zai haife da hakan baya Hana ta yi Masa rashin mutunci da aikin ya dogora Wanda ya ke ciyar da kansa da Matar sa.

******
Kofan ta Shiga bugawa tana Kiran sunan mummy da baba habu Amma Shirin kake ji, ta ci kuka sosai Saida tayi Mai isarta kana ta bar gun da saurin gaske.

Bata tsaya ko ina ba sai kofar gidan su
Kawarta shamsiyya, da gudu ta karasa kofar gidan ta Shiga bubbuga kofan gida, cikin tsawa Mai gadi yace "waye"
Cikin kuka Tace "Baba Hassan nice"
"Kece  wa?"
"Asiyah"
Chan kasa yace "Asiyah da Daren nan?"
Da sauri ya bud'e kofar ganinta a haka ya yi bala'in tada Masa hankali, "daga in kike haka me ya same ki na ganki a haka?"
" Baba Dan Allah gun shamsiyya Nazo ka barni na shugay daga Ciki?"
" Bismillah shigo shigo" Yana wangale Mata kofa, wata ajitar zuciya ta sauke Mai Karfi had'i da sungunawa kamar tayi ruku'u alamun gajiya Numfashi take saukewa a Kai kai, Tace "Dan Allah baba Ka Kira min Shamsiyya"
"Zo Muje" tafiya yake tana buyer dashi jaaan kafan take sabida yanda kafafunta suka Mata nauyi, cikin nitsuwa ya danna door bell d'in gidan, cikin Sa'a shamsiyya yace ta fito tana ganin Asiyah a haka hankalin ta yayi mugun tashi da sauri ta karasa inda take ta rike hannayen ta, cikin tashin hankali Tace "Asiyah what happened? Me ya same ki?"
Asiyah kasa magana tayi sai kawaii ta fashe da kuka, hakan ya sake tada Mata hankali, baban Hassan ne yace "Ku Shiga daga Ciki Mana shamsiyyatu sai kiji ko mene ne ko?"
" To baba"
" Yauwa to sai da safe ko? "
Shamsiyya yace ta amsa da " Ameen baba"
********
Suna Shiga Kai tsaye d'akin ta suka nufa, ruwan wanka ta had'a mata Mai d'an dumi sannan ta Shiga tayi wanka, ta shafa Mai sannan ta bata sleeping dress ta saka, sannan tayi sallar Maghriba da Isha da Bata samu damar yi ba, bayan ta idar ne ta fad'awa shamsiyya abinda ya faru ran shamsiyya ya b'aci sosai sannan taji tausayin kawarta ta ,Amma babu yanda ta iya tunda a matsayin iwa baraka take a gareta don da Asiyah tabi ta Tata da sun dad'e da Kai karanta human right.

"Yanzu tashi Muje mu Sanarwa Ammi kina Nan Kinga Bata San kin shigo ba ko? "
Ba musu suka fita, Ammi na ganin Asiyah tayi mamakin ganin ta baking bud'e Tace "Asiya kece da Daren Nan lafiya kuwa?"
Tab'e baki shamsiyya tayi Tace "Ammi Nan ma Baki gan ta sanda ta shigo ba a haukace" Nan ta jero Mata komai kamar yanda Asiyah ta fad'a Mata, kad'a Kai Mama tayi Tace "Baraka baza ta tab'a canzawa ba Kenan,Toh Allah ya kyauta, kuje kice ki bata abinci taci ku samu ku kwanta" tana kaina ta tashi ta shige d'akin ta.
💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦
KUYI HAKURI DA WANNAN, NAYI TYPING NE SABIDA YANZU AN SAMU HUTUN GOOD FRIDAY INSHA ALLAH ZANYI TYPING NA KWANAKIN NAN KAN MU KOMA MAKARANTA

INA MAI KARA BAKU HAKURI FANS SANAN INA GODIYA GA IRIN YANDA KUKE NUNAWA LITTAFIN SO, SANNAN SHIRU NA BA YANA NUFIN NA MANTA KU BANE KUNA RAINA ALLAH YA BAR KAUNA TAKU A KULLUM MILHAT YAR TERAWA

Please vote and comment

MATAR UBA 2021(A TRUE LIFE STORY OF ASIYAH)Where stories live. Discover now