CHAPTER 12

229 24 2
                                    

'''NOT EDITED
CHAPTER 12
PREVIOUSLY'''
Shafe kansa yayi, sai ya juya Mata baya Yana Jin wani Dadi a ransa ko ba komai yasan baza ta manta dashi ba, sai ya juya da niyar Mata magana, ga mamakin sa bata gun, a gigice ya Fara duba ta Bai ganta ba , ya duba yaga ta manta tray d'inta , ya d'auka da sauri ya Shiga mota ya kunna Mata key, ya Fara yawon duba ta, Cikin Sa'a ya hango bayan ta tana Shiga cikin gida, Murmushi yayi yace "So Nan ne gidan su" sai ya juya ya bar gun.
💦💦💦💦💦💦💦💦
.......... Driving yake Yana Murmushi, shafa gashin kansa yayi sannan yace "Ya Allah ka mallakamin yarinyar Nan" sai Kuma yayi shiru na 'dan wasu lokuta Kan yace "Amma me yake damin ta kullum cikin kuka take, damn it" ya fad'a a tsawace had'i da boga Kan stirring motar sa, cikin wannan tunanin ya Koma gida.

Tana Shiga gida ta sauke ajiyar zuciya Hadi da Zama a Kan Yar karamar kujerar Mai gadi, zamanta yayi dai dai da fitowar sa daga ban d'aki hannun sa rike da buta Yana d'aure mazargin wandon sa, cikin sauri ta kau da kanta had'e da mikewa, cikin sanyin murya ya ambaci sunan ta a hankali ta Juyo ta amsa da "na'am" "lafiya kike kuwa?"

"Eh lafiya Lau baba"
"kin tabbata?"
" Eh"
" Toh Shikenan Shiga gida abinki" Kai kawai ta d'aga Masa ta shige cikin gida, Kai tsaye d'akin Safiyya ta nufa, ganin bata d'akin ta ajiye kud'in da ta sayar da pure water a Kan gado tayi ficewar ta.

Bayan ta Koma d'akinta ta tayi wanka, wata irin muguwar yunwa take ji, jiki na Karfi ta sauko ta Shiga kitchen dukkanin jikin ta ciwo yake Mata, indomie ta girka ba b'ata lokaci ya nuna da ke Alan gas cooker ne, bayan ta gama ta zauna a kitchen din ta cinye Tass ta had'a tea d'inta Mai kauri ta Sha bayan ta gama ne ta wanke kwanon da kofin da ta Sha tea din ta gyara kitchen 'din tsaf kamar ba'a yi komai a cikinta ba,  d'akin ta ta Koma tayi sallar Maghriba kana ta Fara tilawar haddar ta, bata tashi a gun ba har sai da aka kira sallar Isha bayan ta idar ta jero azkar 'din da ta Saba kana ta tashi ta sawa kofar d'akin ta key ta Koma ta kwanta, bacci Tasha sosai don har sai da ta kusa makara sallar asuba,mamaki ne ya kamata ganin babu Wanda ya neme ta ba Safiyya bare Baraka.

Tashi tayi da addu'ar tashi daga bacci kana ta Shiga ban d'aki ta d'aura alwala tayi Sallah kana ta Fara gyran gidan, karfe Bakwai ta gama komai ta had'a musu breakfast ta jera akan dinning already dama taci nata sai da taji ta koshi Kan ta fita daga kitchen 'din, ta haura don Shirin makaranta.

Baraka na saukowa daga d'akin ta ta Fara dube dube da kalle kalle ko zata ga wani Abu Wanda ba dai dai ba, girgiza Kai tayi a bayyane Tace "Allah ya taimake ki."

Bayan ta gama Shirin ne ta fito har kasa ta durkusa ta gaida ta,chan Ciki ta amsa, Bata tsaya 'bata lokaci ba tayi ficewarta, bayan ta fita Bata yi nisa sosai ba ta hango motar su shamsiyya da sauri ta karasa inda suke tana waigawa a ganin ta Baraka na kallon ta, tana Shiga ya sawa motar key Bai tsaya ko Ina ba sai school.

Safiyya na gani tana saukowa tana tauna chin gam, hannun ta rike da wayar ta yayin da d'ayar Kuma na rike da jakar ta, dinning ta nufa ko kallon inda Baraka take batayi ba, a tsawace Tace "Ke don ubanki baki ganni bane?"

A 'dan tsorace Tace "Haba mummy kin tsorata Ni wallahii"
A Karo na biyu ta Kuma cewa "Baki ganni bane nace?"

"Na ganki Mana mummy"
"Okay kin ganni Amma baza ki iya ce min ina kwana ba?"
"Kar ki Zama Haka Mana please gaisuwa Kam ai ba Dole bane ba,kawai kin Zo kin tsorata mutum?"

" Lallai wuyan ki ya Kai na yanka ,iyee Ni kike fad'a wa haka?"
Tashi tayi Tace. " Ni wallahii kin isheni ke Baki da aiki sai surutu da shegen masifa Kya Kya Kya kamar agwagwa Bari na tafi na bar Miki gidan Kiyi ta surutanki ke kad'ai"

Tana Kai Nan ta fita, driver ya jaa motar suka bar gidan, Baraka Kam kasa Motsi tayi, dafe kirjin ta tayi Tace "Yau me zan gani Safiyya yace take Gaya min magana Haka? Ni Kya kya, aiko Banga ta Zama ba , alamu sun nuna maganin Nan ya daina aiki Dole na sake komawa gun Malamin Nan, cikin sauri ta haura sama, ba 'bata lokaci ta sauko hannun ta d'auke da jaka, ta saka wata shegiyar eye glass kamar na baba ari🤭 , Bata zarce ko Ina ba sai gidan kawar ta, ta kwashe Mata yanda sukayi da Safiyya, "tirkashi Aiko Baki ga tazama safiyyar ce ta ce Miki haka? Gaba gaba Kam ai dukan ki zatayi Naga alama"

" Ke dai bari kawata yanzu ai tashi zakiyi Muje gun malam gobe da nisa"
" Toh muje barina d'auko wayata ko?"
" Okay ta Shikenan zan jira ki a mota"
" Alright"

Bayan ta d'auko wayar tata ta iske Baraka na jiran ta a mota,tana Shiga ta sa wa motar key suka bar gidan sai gun malam.

Wata iriyar dariya yayi yace "Ai na fad'a Miki maganin bazai dad'e a jikinta ba sabida Soyayyar da 'yar ki take yiwa yarinyar Nan sone na Yan uwan taka, baza ki iya Shiga tsakanin suba"

Kallon juna sukayi kana maman Yesmin  Tace "Amma boka ya kamata ace akwaiwata mafita ai ko?"
Ya amsa da " Eh to baza a rasa ba"

Gyara Zama Baraka tayi tana Murmushi had'e da fad'in "yauwa"
Dariya yayi kana yace "daka ta kiji Ko mene ne tukunna"
"Boka ko mene ne zanyi in dai bukata ta zata biya"

" Aljani 'dan maliki Yana bukatar jikin ki, idan kin shirya ki Shiga daga Ciki" Yana nuna Mata d'akin dake bayan sa, dafe kirji tayi ta zaro Ido had'e da girgiza Kai Tace  "aljani Kuma boka? Ni duk iyayi na bana zina"
A tsawace yace " Tashi ku tafi"
Cikin sauri ta maman Yesmin Tace " Tuba muke boka, Kar ka Kore mu idan ka Kore mu wa zai biya Mana bukatun mu?"
" Naga kun Zo min da rainin hankaline"
Maman Yesmin Tace " Kinga Baraka ki tashi kiyi Abinda yace shine kad'ai zai iya Miki abinda kike so, kinyi laifin da ya fi zina tunda kika yi Shirka,kinyi kisan Kai to me ya rage kawaii ki tashi"

" Haba ya zakice min haka abin Kuma cin fuska ne?"
" A a gaskiya dai nake fad'a Miki"
Jiki a Sanyaye ta ajiye jakarta ta shige d'akin Shi Kuma ya rufa Mata baya, ganin ta tsaya kallon sa yayi Murmushin gefen baki yace "Cire kayan zakiyi" ba musu ta hau cire kayan jikinta, Yana tsaye Yana kallon ta sai lashe Baki yake kamar sabon maye,ganin hakan yayi saurin raba kansa da kayan dake jikin sa ya fad'a kanta, tun tana jure irin Dakar da yake har ta Fara ture shi, shi kuma anan ne ya sake samun Karfi kuka take tana tureshi Amma ko a jikin sa , har ya Kai ga kawarta na iya jiyo kukan ta, tsaki ta jaa a fili Tace "Ji yanda take kuka sai kace yariya, idan nice na samu kakkarfan na Miji kamar wannan ai na more" sai ta Cigaba da chta d'inta

Ya d'auki kusan awa d'aya yana abu d'aya Baraka tayi laushi don ko Motsi bata iyayi,taahi yayi yasa wandon sa kana ya fito sai washe Baki yake jikinsa duk zufa, sai da ya Sami gu ya zauna yace "Je ki fito da ita don Naga alama baza ta iya tashi ba"

'yar karmar dariya tayi kana Tace " To" ta mike ganin ta akwance duk ta ware kafafunta yasa ta kwashe da dariya " Dallah malama me haka Bai ishe ki bane na Kira wo Miki shi"

Murya chan Ciki, Tace " 'dagani please" tab'e Baki tayi kana ta Mika Mata kayanta ta saka kana suka fito, Yana ganin su ya tirmike fuska kamar ba shi ba,bayan sun zauna ya Mika Mata wasu ledodi guda biyu, yace "Na farin ledan a ruwan wanka Zaki sa Mata, na bakin ledan Kuma a abinci"
Kai kawai ta d'aga Masa, a daddafe da taimakon maman Yesmin suka bar gun, key ta Mika Mata Tace "Kiyi driving din bazan iya ba"

Dariya tayi sosai Kan ta karb'i key din, driving take da zaran sun had'a Ido sai ta kwashe da dariya, gyara Zama tayi Tace "Ke malama ya ishe ki haka kin ji ko"

"Dan Allah ki kyaleni nayi dariya, wallahi kin bada Mata, irin ihu Haka na tabbata bakiyi hakan a first night d'inki ba"
" Hmm ke dai bari wallahi mutumin Nan Bai da imani Kinga abin nashi kuwa wallahi sai da na tsorota"

Dariya ta Kuma yi tana bubbuga stairing motar, " An dai ji kunya wallahi kin bada Mata Ni wallahii banga abin tsoro anan ba"
" Baza ki gani ba ai,tunda ba ke ji yanda naji ba"
" Ni wallahii banga d'a na mijin da zai sani kuka ba, ba a haife shi ba"

" Ke kam ai dama jarrababbiyace shiysa kullum khamal yake karewa kamar kud'in guziri"
" Sai Kuma Kiyi ai, Hajiya matar Boko gidana zamu Koma ko gida Zan kai ki?"
" Kaini gidana Dole naje na gasa jikina"
" Toh ranki shi dad'e"

Tunda daga nan babu Wanda ya sake furta komai har suka Isa gidan Mai gadi ya wangale musu gate suka Shiga, Tace "Ni bazan Shiga Ciki ba, ki sauka kawai anjima ki Aiko a karb'a Miki motar"
" Okay nagode"
Ta fice daga motar ita Kuma ta tada motar ta tafi, Baraka kuwa tana Shiga ban d'aki ta fad'a ruwa Mai zafin gaske ta Hana ta sa dittol a Ciki ta Shiga da nayar Zama a Ciki wani Kara ta sake Kan ta sake Kara ruwan sanyi a Kai, ta zauna zafi take ji sosai Amma tasan in ba hakan tayi ba baza ta daina Jin rad'ad'in da take ji ba.
💦💦💦💦💦💦💦💦

MATAR UBA 2021(A TRUE LIFE STORY OF ASIYAH)Where stories live. Discover now