CHAPTER 28

210 20 7
                                    

Not edited

Diyya Kam tun da suka baro gidan ta kasa sakin jikinta, hashin kura da ita ya gano kishine ke cinta "To meyasa baza tayi koyi da Asiyah ba ita Sam bata damu ba Kuma yasan Asiyah na son shi" a ransa yake ayyana hakan ,cikin wannan tunanin suka Isa gidan su Diyya.
💦💦💦💦💦💦💦💦
.......... Murmushin kyeta tayi Tace "Nana kece?"
"Eh nice"
"Hmm bismillah shigo Mana"

Suna shiga Nana baki a Bud'e Tace
"Ya haka? Lafiya dai ko na ga Safiyya haka, duk nonuwan ta a wake?"
"Lafiya Lau, yanzu Kenan dawo wata daga unguwa wurin wani alhaji naje nasha abubuwa da dama Amma mutumin Nan bai gamsar dani ba,shiyasa nake so na d'an huta da Safiyya"

"Baraka Kennan Wai ke har yanzu baza ki bar yarinyar Nan haka ba, Ina tsoron kar ta rasa budurcin ta"
"to saime? Me budurcin zai Mata? Kan tayi aure Zan toshe bakin mijin yanzu haka ma an kusa bikin ta"

"biki Safiyyan?"
"Eh ita fa"
"baza ki Bari ta karasa secondary School ba?"
"a'a babu abinda zai Mata, 'dan Ahmad shettima zata aura mene ne Basu dashi?"
"Duk da hakan ki barta ta gama ke d'in ba Albarkacin karatun kike ciki bane Kike kula da business na Sadeeq?"

"Na Riga na yanke shawara, ke da Kika juya min baya me ma ya kawo ki gidana?"
"Nazo ne na baki hakuri Akan abinda ya faru a tsakanin mu, Saida muka rabu na gane bazan iya rubuwa dake ba"
"Hmmm na sani ai dole Zaki dawo, kamar kin sani Nima nayi kewar ki"
Tasowa tayi ta zauna a gefen ta tana kokarin sa mata hannu a Riga, Abban Yesmin na ganin hakan yayi saurin kiranta a waya.

Jiki na rawa ta 'daga, yace "Ina Kika je na dawo gida bakya Nan?"
"umm ummm naje gidane Amma yanzu zan dawo"
"Okay yi sauri Dan Allah"
"Toh"

Tsaki Baraka tayi tace "Wai dama d'an iskan mijin ki na nan"
"Uhm Yana Nan"
"Toh yanzu ya za'ayi nifa a hannu nake fa"
"Am sorry kinji kin San bana so ya gane cewar mun had'u ki Bari a hankali har Allah yasa Muje gidan malam mu juya Masa hankali"
"To Shikenan, kinsan nafi samun gamsuwa dake bayan Sadeeq kece kad'ai kike sarrafani"
Murmushi kawai tayi tace "Ni zan tafi, sai munyi waya"
Maso kusa da ita tayi ta rike kugun ta tana kokarin had'a bakin su, Nana na ganin hakan ta Fara tari.

Baraka tayi saurin sakinta "Nana ya dai?"
"Mura nake yi"
"Bari na kawo Miki ruwa"
"A a Kar ki damu, nagode" tana kainan ta fice, Baraka tab'e Baki tayi,ta sunkuci Safiyya ta kaita d'akin ta,Kayan jikinta ta cire sannan ta cirewa Safiyya na ta, wasa take tayi da ita irin yanda Yan lesbian keyi,bata kyaleta ba har Saida taga ta Fara motsi alamun zata tashi ta kyaleta

khamal Nan ganin Nana ta shigo gida ya sauke wani ajiyar zuciya had'e da fad'in "Alhamdulillah"
Dariya tayi Tace "Ya dai sweetheart irin wannan ajiyar zuciya haka?"
"Ke dai bari matar Nan ta wuce duk inda nake tunani,ki duba kiga abinda take yi"
"Hmm kad'an Ka gani Baraka sunyi hannun Riga da tsoron Allah,Sam Bata ma San waye shi ba Kuma bata tsoron sa,sannan Bata tunanin makomarta"
"Kya jiki da wani zance kefe kikace Bata tsoron Allah to me zai sa tayi tunanin makomar ta" yana maganar ya karasa inda take tsaye hannun sa ya sa ya rike kugun ta ya d'aura da fad'in "Wannan property nane ban yarda ki Bari ta Kuma tab'a min abuna ba"
Yar karamar dariya tayi tana kokarin tureshi wani irin kallo ya mata na tahuma idonta a cikin nasa Tace "Lafiya dai ko yallab'ai?"

Cikin wani irin salo na magana yace "Ina fa lafiya,ki duba kiga yanda suke kallo na ba?"
Sai da ta lura da abinda yake kallon kirjinta ya zuba wa Ido Kamar idanun shi zasu fad'o Tace "zaka Sha?"
Had'e da kifta Masa ido Kai kawaii ya d'aga Mata don zuwa yanzu ta gama kunna shi da salon ta irin na bariki,gani nayi ta jaa da baya ta kashe wutan d'akin, Ni ko nace tunda ba a so nayi gulma Bari na ja musu kofar, Bari na leka gidan Alhaji Ahmad shettima.

"Kai Dan Allah dai son,kaje gidan Nana?"
"Eh Mom kin San maganar Asiyar Nan ne muke yi" Nan ya fada mata plan d'insu had'i da rashin Jin dad'i plan d'in da baiyi ba.

MATAR UBA 2021(A TRUE LIFE STORY OF ASIYAH)Where stories live. Discover now