🌺🌺🌺🌺
*WAYE SANADI!?*🪦🪦*By*
*Ummu Sumayya*
*Wattpad #Bintubaby**SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITATTAFAN HAUSA TV_http://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ
*BINTU KITCHEN AND INCENSE*
*Ina kuke ma'abota son k'awata girke girke da sinadaran girki masu k'amshi da sa dad'in girki uwar gida kai harda amarya kuna ina ku masto kusa ku mallaki Bintu curry powder ingantaccen sinadarin girki mai sa girki k'amshi da dad'i curry powder mu yasamu had'i na musamman daga ingantattun kayan k'amshi masu sanya girki d'and'ano har lau Bintu curry powder basu tsaya anan ba sun kawo muku had'add'en yaji dayaji kayan k'amshi mai k'ara lafiya ajiki dakuma had'in daddawa mai sanya miya k'amshi da sa oga santi muna da kitchen ingredients kamar haka*
Curry powder
Garin citta kanin fari dan lipton
Hadd'd'en yaji mai kayan k'amshi
Had'add'en yaji mai tafarnuwa
Had'add'iyar daddawa mai kayan k'amshi
Duka akan farashi mai sau'ki muna turawa ko ina afad'in arewacin nigeria kayan ki su iso cikin salama uwargida amarya maza ku hanzarta siyan *Bintu kitchen ingredients* sai angwada akan san na kwarai! Zaku iya tuntu'bar mu akan wannan number 07017296839*abun bai k'are haka ba akwai ingantattun turarukan mu masu sanyin k'amshi masu dad'i munada turaruruka kamar haka*
Humra
Farar humra
Ba'kar humra
Ja humra
Kulacca
Turaren wuta na kaya
Turaren wuta na jiki
Turaren wuta na tsugunno mai matse mace taciki da waje*Kuna ina amarya uwar gida kai harda y'an mata ma don k'amshi shine mace muna saida d'aya d'aya muna bada sari akan farashi mai sau'ki uwargida amarya karku bari abaku labari zaku iya tuntu'ban mu akan wannan no 07017296839 koda kud'in ka saida rabon ka*
*INGANTACCEN MAGANIN INFECTION d'aya tamkar dubu💪🏼*
*kuna ina y'an mata zawarawa kai harda amare da uwargida infection yadame ki kinyi magani har yanzu shiru bawani information to gawani shahararren maganin sanyi da inkika gwada insha Allah xakiji dad'in sa domin anyi amfani da ingantattun magungunan sanyi dasuka dace wajen dafa sa muna saida galan 5000 rabin galan 2500 goran faro 1000 akan farashi mai sau'ki y'ar uwa ki gwada nasan zaki bama wani labarin ingancin sa kema zaki dawo sai angwada akan san na kwarai koda kud'in ka saida rabon ka😍 kumatso kusa mata masu class wad'anda suke son gyara domin mace saida gyara 👯🏻♀️ muna turawa KO ina afad'in Nigeria kayan ki su iso gareki cikin aminci bawani tangard'a💃🏽*
*THIRTY NINE AND FORTY*
Suna haurawa sama Aunty Salma takulle d'akin suka xauna akan gado tabud'e jakarta tami'ka mata wata k'aramar kwalba takalle ta dakyau tace "Haulat!"
D'ago idanun ta tayi jin yanda takira sunan ta murya asanyaye tace "na'am"
"Ga wannan kwalbar kirik'e kiyi amfani dashi sirrin mallaka ne sadidan kuma ingantaccen had'i ne na musamman nasan zaki nemeni dakan ki akan yanda ake had'in nan kuma zaki gode min"
Karb'an kwalbar tayi tana d'an jujjuya ta saikuma tace "na menene wannan kuma?"
Murmushi Haulat tayi tace nasan andafa miki ayu to wannan cikon mahad'in sane ranar da kika tare da mijin ki kisamu k'yalle ki shimfid'a kininka kamar zakiyi kunxugu but ba da kauri zaki ninka ba kamar ninki biyu ana farkon zaki zuba shi saiki maida d'ayan barin kiyi kunzugu dashi kibarshi kamar one hour saiki cire sauran labarin saimunyi waya zaki sanar min"
Ajiyar zuciya tasauke tana du'kar dakanta tunifa yanzu ita ba budurwa bace shin ya zata kasance mata hawayen idanun ta tashare tana kwanciya asaman gadon hannun ta ri'ke da k'walbar,
Kallon ta kawai Salma tayi kamun tad'auki wayarta takira mijin ta sufara shan firar love cike da kewar junan su.
Mommaa na d'aki tare da Hamza suna magana akan bikin da Mommaan zata shirya nanda sati biyu masu zuwa tunda yagaya mata cewar Kawu nan shine suka matsa ad'aura aure abasu amarya sutaho da ita, kiran Ammi yashigo wayarta d'auka tayi batare dasun gaisaba Ammi tace cikin tashin hankali,
"Aunty kina raye ace Hamza ya aura sauran k'artai shin da sanin ki koba sanin ki hakan tafaru?"
D'an jim Mommaa tayi kamun tad'aure fuska cikin kakkausa-llafazi tace "Zuwaira daga ni harke babu wanda ya wuce kaddarar Allah shin kaddara Humaida ce hakan tafaru da ita saina hana d'ana auren ta yazakiji aranki?"
Cikin takaici Ammi tace "Aunty abunda nakeso ki fahinta Haulat karuwanci taje tayi hakanne yasa wanda zata aura yafasa sabida iyayen shi sunyi bincike sun gano komai"
Murmushin takaici tayi tace "Zuwaira saime dan Hamza ya aura wacce tayi karuwanci jahadi yayi babba tunda ta tuba tagane gaskiya, ina gashi nan agaban ki d'an ki ya aura ragowar samarin jami'ah menene ban sani ba ke waye baisan lalatar da Humaida take ajami'a ba ada Hamza ita naso ya aura sai yayi binciken sirri agame da ita yakawo min kwararan hujjoji take nace yabar maganar itakuma kice mene akanta Haulat kuwa babu abunda ban saniba game da ita Aliyu ne yalalata ta da taimakon k'awarta kuma kece sanadin hana auren su kin cuci marainiyar Allah hakin ta bazai ta'ba barin kuba sannan KO ahaka aka tsaya Haulat ta wuce ma tunanin ku kaf kuma alhaki kwikwiyo ne bakiga komai ba sai anhaife miki shegen jikar da aka mak'ala ma d'anki"
Tana kawai nan tayanke kiran tana kallon yanda Hamza yake danna wayarsa cikin KO inkula ajiyar zuciya tasauke tana dafd kanta,
D'agowa yayi yace "Mommaa please kishare babin Ammi tacika son kanta dayawa amma nan bada jimawa ba zata fara girban abunda tashuka"
Ajiyar zuciya tasake saukewa tana jan wani tsaki tace "Allah wadaran naka yalalace wallahi"
Mik'ewa yayi yace "saida safe fad'an y'an uwa dad'in kallo gareshi"
Harara tazuba mai tace "dani kake magana zaka neme ni nan kusa ma kuwa"
Murmushi kawai yayi yace "Mommaa na tafi na kowa nasan komenene bazaki hanani ba insha Allah"
Baki ta tab'e tace "Allah ya shirya min kai"
Da amin ya amsa yamata peck saman goshi yafuta ad'akin yana mata sallama awani corridor yatsaya yana d'an danne danne,
Haulat na kwance har 11:00 batai barci ba Salma dasuka kwanta gado d'aya tana gama waya ta bingire tabarta barcin gajiya ga k'afafun ta dasuka fara d'agawa sauran ba'kin kuma suna d'ayan room d'in da alama dukkanin ba'kin sunyi barci sabida tuni suma tadaina jin hayaniyar su juyi tayi tana kallon pop room d'in wayar tane tayi haske da vibrating alokaci d'aya dasauri tad'auka tana kallon screen d'in ahankali tayi picking wayar tana tashi tafad'a toilet dasauri gudun karta tada Aunty
Murya ahankali ta amsa sallamar sa tayi shiru daga can side d'in yayi k'asa da murya cikin sexy voice yace "Baby Hazlat meye yahana ki barci?"
Lumshe idanu tayi tanajin wani irin zirr tundaga tafin k'arfarta har zuwa saman kanta tace "ba komai"
"Uhm sure" yafad'a cikin rad'a
Wani irin tashi tsigan jikinta yayi tawani manna wayar da kunnen ta tace "yes"
Murmushi yasaki jin yanda tabashi amsa yad'an shafa kanshi yace "fito nabaki sa'ko ina bakin k'ofa yanzu zaki koma"
D'an jim tayi saikuma tace "dare fa tayi yanxu past 11"
Cikin jin haushi yace "OK shikenan tunda ban isa dake ba" yana fad'in hakan yakashe wayar,
Da idanu tabi wayar zuciyar ta na bugawa sosai da sosai tafito daga toilet d'in harta kwanta saikuma tami'ke zunbur tad'auki hijab d'inta tasaka tabud'e k'ofar ahankali,
Daga inda yake yana hangen k'ofar d'akin ganin bata futoba yasa ranshi yafara suya leb'en shi yataune while hannun shi na wuyan shi yanajin idan bata futoba Mommaa zai koma yasama kuka takira mishi ita wani irin lumshe idanu yayi ganin ta futo dasauri yad'an futo a corridor yanda zata hango shi jiki asanyaye ta'karaso wajen kamar wacce aka cirema laka ajikin ta tace "gani bani sa'kon natafi kar Aunty ta tashi taga banana nan"
Tunda tafara magana yakafe pink lips d'in ta dayake ta shining lipstick da idanu wani irin miyau ya had'iye ahankali yami'ka hannun shi yakama nata yajata cikin corridor saida sukai danyi tafiya sosai sannan suka iso wani side d'in tura k'ofar yayi suka shiga d'akin dumd'um saida yalalubi makunni yakunan haske ya gauraye d'akin bakin bed d'in dayasha shimfid'a ta alfarma suka k'arisa yazauna yad'aura ta akan cinyar shi yafara k'ok'arin cire mata hijab,
D'an ri'ke hannun shi tayi idanun ta sun kawo k'wallah tace "ba sa'ko kace zaka ban ba"
Kallon ta yayi da idanu cikin ido for some minutes kafun taji yana furta "sa'kon kenan kitsaya nabaki kiwuce bana son gardama"
Jikin tane yad'auki kyarma zuciyar ta nawani irin bugawa tari'ke hannun shi tace "nidai bana so"
Idanu yad'an waro yace "menene bakya so"
Hawayen idonta tashare tace "abunda kake shirin yimin"
Axuciye yakalleta yana yamutsa fuska yace "look Haulat bawani ba'kon abu bane zan miki bana son taurin kunne duk abunda nace kawai naki obeying ne understand?"
Jikin ta na kakkarwa sosai tad'aga mai kai dan gaba d'aya jitayi miyan bakin ta yak'afe
Cire hijabin yayi ya aje gefen gadon yawani k'ura ma k'irjin ta idanu kafun gentle yad'aura hannun shi akan wuyanta yana shafawa gyra mata zama yayi dakyau har suna jin nunfashin juna yashagwa'be yace "Baby"
"Uhhhm" tafad'i jin yanda yake mata maimayi awuyanta da yanda voice d'in shi takoma so sexy,
Daidai kunnen ta yakai bakin shi ahankali yace "ina son macen dazata dinga kula dani ina son mace mara hayaniya wacce bata da taurin kunne as my wish kafun nace tamin abu tamin ina son kiriritani kamar jariri nikuma xan zamar miki rak'umi da akala zaki sameni fiye da yanda kike zato matu'kar kina faranta min kina kiyayye dukkanin ha'kkina dake kanki ina fatan insame ki hakan koma fiye da hakan gaya min yakike son nakasace ni?"
Idanun ta alumshe gaba d'aya yanda yake yawo da hannun shi a wiyanta zuwa bayan ta yasa takejin wani irin ba'kon lamari atare da ita idanun ta alumshe take sauraran sa har yakai aya ajiyar zuciya tasauke murya can k'asan makoshi tace "ina son kazama adali mai adalci acikin gidan ka duk kanin abunda xaka gani wanda na aikata ba daidai ba kafara yin bincke meyasa na aikata hakan karka zama me yanke hukunci cikin fushi idan namaka ba daidai ba kasame cikin lumana da kwanciyar hankali kamin nasiha sannan katambaye ni dalilin dayasa na aikata idan har muka kasance ahaka insha Allah zaman mu zai zama abun koyi ga wasu kuma zaka sameni mai kiyaye dukkanin abunda ka fad'a"
Murmushi yasaki yami'kar da ita tsaye yace "kiss me muje na raka ki naga duk kinbi kin tsorata"
Idanun ta takauda gefe tana kakkauda fuskar ta dan bata shirya karb'an sa ayanzu ba,
Kai yad'an juya yace "zaki kwana anan kenan?"
Idanu tad'an waro tace "kwana?"
Baki yata'be yace "matu'kar bakimin abunda nakeso ba kuwa"
Shiru tayi tana tunani saikuma takauda kanta gefe tace "ok k'ulle idanun ka"
Dasauri yakulle aiko tawarci hijab d'inta taruga k'ofa,
Idanu yad'an bud'e jin abunda ta aikata taku d'aya biyu ana uku yakamata abakin k'ofa yace "wa na kama?"
Idanu tad'an zazzaro tace "am sorry wallahi bazan iya bane shiyasa"
Takaici ne yakama shi aranshi yace nine bazaki iyamawa ba amma Aliyu har yarda kikai yamiki ciki shaid'an ne yafara kawo mai tunane tunane iri iri fuska yad'aure afili yace "jeki saida safe"
Kallon shi tayi saikuma jikinta yad'an yi sanyi murya asanyaye tace "am sorry once ag....."
Hannu yad'aga cikin wani irin fushin dake taso mai yace "I said saida safe ko"
Jikin tane yad'auki kyarma dasauri tajuya tana waigen shi shima idanun shi akanta aharta daina hangoshi d'akin takoma tashiga toilet tasafashe dakuka cike da tunanin abunda ya tunzura shi haka da'kyar ta lallashi kanta takoma takwanta amma barci ya kaurace ma idanun ta sai juyi kawai take cike da tananin irin rayuwar da zasuyi da mijin nata data lura yanada zafin zuciya da izza
Washe gari bayan sunyi breakfast ne suka sake gaisawa da juna inda Inna Hauwa da Halima suka dank'a amanar Haulat ahannun Mommaa,
Mommaa ta amsa hannu bibbiyu inda tadinga kwarara ma auren albarka dan ba'karamin burgeta Haulat d'in take ba tana fatan Allah yabasu zaman lafiya da zuri'a dayyiba, gaba d'ayan su tabisu da turmin hollan mai kyau da naira dubu goma goma daga ango godiya sukai sosai Mommaa tace yimai kaine anzama d'aya wani soja ne yashiga yashaida musu ana jiran su Mommaa ne tace gasu nan zuwa, take suka fara haramar tafiya sosai Haulat tafashe da kuka kamar zata shid'e Mommaa ne ta janyota ta rungume tana taping bayanta ahankali da wayau da dabara duk suka futa a room d'in batare dasun mata sallama ba musamman Aunty Salma da itama take ta sharar k'wallah haka suka shiga motocin dazasu maida su gida daga nan su kwaso mata kayan ta, gaba d'aya Salma sai taji wani irin kewar y'ar uwarta aure kenan da wannan tunanin tamaida kanta titi tana kallon dazuzzukan dake hanyar Abuja.
D'an k'aramin hauka Ammi tayi jin munana maganganun da Mommaa ta ya'ba mata ahaukace tafuto palour tana wani irin huci idanun ra sun kad'a sunyi jawur tace "ke Humaida dama munafuntata kike"
Wani irin kallon raini Humaida tamata kamun tami'ke tana yamutsa fuska tace "kamar ya?"
Cikin fushi Ammi tace "kamar ubanki ina nifin waye yamiki cikin jikin?"
Kallon ta tayi akaikace tana kad'a idanu irin na rik'akk'un y'an duniya tace "kaji Ammi da wani batu d'an kine yamin and then what again?"
Cikin fushi tace "karfa kiga ina sake miki fuska ki kawomin wargi wallahi zan sa'ba miki kamanni tun kafin auren ki da Aliyu nakejin rad'e rad'in ciki gareki KO kigaya min gaskiyar batu kona kashe ki adaren nan basai da safe ba"
Wata shegiyar shewa Humaida tayi kafun tad'aura idanun ta akan Aliyu tace "Baby kanajin Ammi zata sheganta ma unborn baby ka'ki magana KO shikenan bakomai" kawai tasaki wani irin kukan kirsa tana zama jabar akan rug,
Aliyu kanshi yadafe cike da takaicin su yami'ke yace "Ammi kibar maganar nan bata da tushe balle makama ciki nawane ninayi abuna dan Allah bana son kisake kalan maganar nan please"
Ya'karisa maganar yana had'e hannayen shi waje d'aya kafun kuma yami'kar da Humaida yaja hannun ta suka bar Ammi na tsaye,
Wani irin zaro idanu tayi cike tashin hankali sosai kwakalwar ta tashiga tunani innalillahi wa-enna ilaihirraji'un tabbas ansha kawo mata magana akan Humaida ace tasa idanu akanta amma ganin Humaida nada natsuwa bata ta'ba maida hankali akan maganar ba sannan lokacin da akai bikin su Aliyu tabbas taga alamun shigar ciki atattare da ita amma saibata maida hankalin ta akan abunba kenan ya haka takasance shin Humaida kwantar da cikin tayi yanzu ta tayar dashi inko hakane wallahi sai Aliyu yasaki Humaida taje can tane ma uban cikin ta wata zuciyar tace idan kuma Aliyu yayi cikin fa kanta tadafe zuciyar ta na dad'a hasala kaiwa da kawowa tafarayi cike da tunanin mafita tanajin wani gagarumin tashin hankali na tunkaro ta.
Da'kyar Mommaa tasamu tayi barci sanan tafuta ad'akin zuwa palour Hamza tasamu yana danna wayarsa jikin shi sanye da full uniform dasukai matu'kar fito da hasken fatar sa da kulawa tace " harka dawo"
Kai yagyad'a mata yace "uhmm"
"ka karya?" Tasake jefa mai tambaya
Shagwa'be fuska yayi yace "ba kinga ba'ki ba kin manta dani haka jiya KO dinner ba'a bani agidan nan ba"
Baki tari'ke tana kallon shi fuskarta d'auke da murmushi tace "ikon Allah sai kallo daga tambaya kaga daga yau ban k'ara tambayar ka kaci koba kaci ba kayi aure nauyin ka yasauka akaina"
Murmushi yayi yana shafa kanshi yace "Haba haba My Mommaa gaskiya ban yarda ba kawai daga zuwan ta impossible duka muna under control d'in ki sai yanda kikaso zakiyi damu KO kuma kibani ita mutafi kawai"
Murmushi kawai tayi tana girgiza kai tanufa kitchen ba jimawa tadawo da d'an k'aramin tray d'auke da mug d'in coffee da meat five k'wara biyu dan tasan dashi yake karyawa kulla yaumin,
Mik'ewa yayi yataro ta yana fad'in "that's my Mommaa the best in the world"
Zama tayi akan kujerar tana operating system d'inta batare data kula shiba saida tagama daidaita komai kafun tafara tura invitation card d'in da akai mata ga many'an friends d'in ta da y'an uwanta tana gaya musu bikin dazasu shirya gagarumi na tilon d'an ta nan da kwanaki 13 nan aka fara k'orafin abu yak'ure tabasu ha'kuri akan abubuwan ne sukazo ahaka saida tagama komai kamun tad'auki wayarta takwashe wata number da aka tura mata yanzu na wacce zataima Haulat gyaran jiki mik'ewa tayi tahaye sama suna magana da matar datake Kaduna but tana zuwa KO ina matu'kar tasan zataja kud'i awaje,
Da idanu yabi Mommaa kamun yami'ke ahankali ya haura sama dan sosai yaji yana missing Baby Hazlat d'in shi duk dacewar jiya ta'bata mai rai kuwa,
Direct yashiga d'akin yaganta ak'udundune da blanket key yasaka ma k'ofar ya'karisa gadon da sand'a takalmin kafarsa ya kwance yacire rigar uniform d'in shi ta sama da wandon yarage daga shi sai gajeren wando da singled duk na uniform d'in sojoji ahankali yadanja blanket d'in yaji tawani saki ajiyar zuciya alamun taci kuka fuskarta yad'an lek'a yaga tayi mugun ja ga saman idonta ya kumbura cike da damuwa yajanye blanket d'in kallon ta yake tun daga tafin k'arfarta har zuwa saman cute face d'inta ajiyar zuciya yasauke kafun gentle yad'aura lallausan hannun shi saman fuskarta d'an bud'e idanu tayi tarufe saikuma tabud'e da sauri ganin shi kamar amafarki..........✍🏼#Follow me
#Vote
#Comments
#and share it fisabilillah🙏🏽
![](https://img.wattpad.com/cover/275371673-288-k888824.jpg)
BINABASA MO ANG
WAYE SANADI!?√√ BOOK ONE
RomanceThe first time they fall in love they are too young to know what it all means, they are force a part by tragedy and enjoy. he goes to United kingdom and becomes a star journalist while she remain in Nigeria fighting poverty trying to survive. but de...