NINETEEN AND TWENTY

261 23 3
                                    

*WAYE SANADI!?* 🪦🪦

              *By*
*Ummu Sumayya*
*Wattpad #Bintubaby*

*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITATTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*This page was dedicated to fans na WAYE SANADI!? most especially D'AN BAUTAR K'ASA FANS da WAYE SANADI COMMENTS BOX HANGEN DALA VIP GROUP inajin dad'in comments d'in ku na gode da Addu'oeh ku gareni Allah yabarmu tare bisa amana Bintubaby tana k'aunar ku sabida Allah, da duk sauran groups d'in dabana ciki comments d'in ku na isowa gareni alkhairin Allah yacimmuku a duk inda kuke 💃🏽🥰*

*PAGE NINETEEN AND TWENTY*

"Sai yanzu kika ga damar dawowa?"
Ad'an tsorace tajuya tana kallon shi dan batasan da mutun ba sabida babu wadacen haske ak'ofar gidan nasu saikuma jikin ta yayi sanyi ganin shi taduk'ar dakanta tace "mun tsaya siyan baki ne shiyasa nayi dare"
Cikin b'acin rai yace "meyasa baki hau tree cycle ba kika biyo shi da wannan daren?"
Da mamaki take kallon shi saikuma ta turo baki cikin takaicin shi tace "banfa gane abunda kake nufi ba?"
Kai yagyad'a yace "look Haulat daga ni har ke ba yara bane they are all mutual munsan abunda muke nasan kin san ina son ki and meyasa zaki dinga wahalar dani ko ina da wani aibun da ban cancanta aso ni bane?"
Jikin tane yayi mugun sanyi harta kasa magana taduk'ar dakai cikin rashin sanin madafa da abunda zatace d'in,
Cikin fusata yace "ina magana kinmin shiru ayanzu ayau ina son kigaya min shin kina sona KO a'ah dan nasan awani mataki nake dan bana son sharing da kowa arayuwa ta komai nawa nakan so na mallake shi ne ni kad'ai"
Jikin ta na wani irin tsuma ta kalle shi zuciyar ta gaba d'aya tagama tsinkewa idan tace tana son Hamza tayi k'arya idan tace bata son shi ma tayi k'arya shin idan tafad'a mai kaddarar data fad'a mata zai yarda da ita kuwa wani irin kukane ya kufce mata ta toshe bakin ta tana sakin kukan dake taso mata daga k'asan zuciyar ta,
Wani k'ululun ba'kin ciki ya had'e yace "that's good hakan na nufin bakya sona kenan ko shikenan daina min kuka jeki Ina miki fatan alkhairi arayuwar ki Allah yasanya alkhairi sai watara na!"
Yana kaiwa nan amaganan shi yajuya yanufa motar shi,
Cikin tashin hankali take kallon shi duk sanda yad'aga k'afa tanajin kamar yana tafiya da farin cikin ta tana kallo yashige mota aka tayar suka bar layin kuka tadur k'ushe awajen tanayi tanajin shikenan tayi k'aura da duk wani farin cikin ta dan bata tunanin akwai wanda zai iya auran ta ayanda take tajima awajen tana kuka kafun taja k'afafun ta dasukai mugun sanyi tashiga gida tana share hawayen fuskar ta.

                   *WAI WAYE*

Alhaji Abubakar mocid'o cikakken bafulatanin yola ne awata ruga dake k'ark'ashin mubi mai suna Rugar jauro,
Rigar jauro rigace mai albarkar dabbobi da kayan gona dan suna noma sosai dan su ba fulanin tashi bane zaunannu ne Alhaji Abubakar dayayi suna akaf fad'in rugar jauro dan ba wanda yakaishi yawan dabbobi tundaga kan shano awakai kaji zabbi agwagi gis talotalo babu wanda bashi dashi ga noma yanayi sosai saidai kash yanada y'an uba dasuka tsane shi su biyu Sale da Iro kullun cikin taimako su yake amma abanza bai hana sumai hassada ba dan dabbobin dasuke kiwo nashine sai suje su saida a birni idan sun futa kiwo suce mota ta kad'e amma hakan bazai hana yasake basu ba amma kuma kullun nashi basa k'asa kullun k'ara yawa take hakan nasake k'ona ransu da tunanin yazasuyi su talauta shi yadawo kamar su dan yafisu tako ina kuma tare aka raba gado aka basu nasu ya kuke nashi sai yad'uwa yake inda suka d'auki karan tsana suka d'aura mai duk da duk abunda yama kanshi sai yamusu amma sun kasa gani har makka yabiya musu sukaje suka sauke farali amma hakan bai hana sudaina yimai hassada ba saima abunda ya'karu inda acan sukaita ro'kan mai mutuwa kafin yadawo amma sukaga har sun dawo ko ciwon kai baiyi ba hakan yatada hankalin su sosai inda suka fara shawarwarin yanda za'ai su aika shi lahira koya shirya kobai shirya ba dan suna bu'katar dukiyar shi tadawo garesu dan y'ay'an shi basu dame suba dan abu mai wuya uban sun san da ya wulla sai yanda sukai da y'ay'an da matar, yanada mata d'aya Salamatu da yara biyu maza Auwal da Aminu
Mahaifiyar suma bafulata ne shiyasa suka kasance farare tas dukan su sunyi karatun boko kasantuwar mahaifin su yana futa birni ba irin surutun da ba'ai mai ba akan karatun daya barsu sukayi sa'banin noma da kiwo wanda shine aka gada iyaye da kakanni haka yatoshe kunnen sa har Auwal yakammala secondary school inda yanuna yana sha'awar soja Alhaji Abubakar yagoya mai baya sun kashe kud'i sosai kafun yasamu cikin ikon Allah yayi passing out cikin nasara aka ajeshi a kano inda aka mai auren zumunci da y'ar uwar shi Zainaba kunsan fulani da auren wuri alokacin Aminu yakammala secondary school d'in shi sai yadawo gaban yayan ns shi yana zama kafun admission yafito yatafi makaranta dan shi banker yake sha'awar zama amma kana taka Allah na nashi wataranan laraba suka samu mummunan labarin mutuwar iyayen nasu gaba d'aya afujajan suka tafi inda suka cimma amma mahaifan nasu yankan rago ankad'a kaf shanaye awakai farare da jajaye kaji zabbi talo talo gis da agwagi ba'a bar musu komai ba sai bukkokin dake cikin gidan su da rumbunan hatsin dasuke cike da amafanin gona  sunyi kuka sosai kamar me inda Auwal yad'auki d'amarar nemo wad'anda suka aikata wannan aika aikar amma gaba d'aya yakasa gane komai iya binciken sa dole yatattara k'anin shi da sauran abunda aka rage musu suka bar rugar suka dawo Kano cikin kuncin rashin iyayen nasu Auwal shi yayita dawainiya da Aminu har yasamar mai admission yatafi ABU zariya yafara karantar banker kamar yanda yake sa buri amma cikin rashin sa'a bai samu ya kammala ba kud'i suka kakare sabida halin yau da gobe dole tasa yadawo batare dayayi shawara da yayan shiba yafara shiga kasuwa domin neman yanda zai rufama kai asiri Allah yahad'a shi da Alhaji Sani mai Atamfa dake gwammaja yad'auke shi amatsayin d'an aike ahankali kuma yadinga jan shi ajiki ganin yanada gaskiya da ri'kon amana ahaka har yabud'e mai shago yasashi alokacin ne suka had'u da Hafsat sun yi soyayya sosai kafun yatura Yayan shi da Alhaji Sani suka nema mai auren ta aka gama komai na aure sannan Auwal yaje yagayo kawunnan su na yola inda suka sa albarka akan abun yadawo da biki yazo yasake komawa yagaya musu nan fa suka taso ca sukace dan dukiyar mahaifin sune yasa yaketa yawon zuwa gaya biki nan suka basu kud'i amatsayin kud'in dabbobin Baffa dasuke mai kiwo cikin takaici da ba'kin cikin rashin dacen y'an uwa yadawo Kano yama d'an uwan shi bayanin komai aiko yafishi fusata kamar shine ma sojan,
Da'kyar Yayan yalallashe shi da kud'in yacigita musu gida a unguwar gwammaja yasamu y'an madaidaita amma suna da nisa alokacin shi yana barrack yasiya gidajen nashi yasa y'an haya na Aminu kuma akayi y'an gyare gyaren daya kamata,
Agidan akai biki tundaga nan suka watsar da dangin mahaifin su saidai Aminu yana nan k'ule dasu dan shi su yake zargi da kashe musu mahaifi,
Haka rayuwa tami'ka zaman lafiya da k'unar juna ke wanzuwa atsakanin su da matan su atare sukai haihuwar farko inda matar Aminu tafara haihuwa sai yasama yarinyar Salamatu kasantuwar sunan mahaifiyar su kenan matar Auwal na haihuwa yasama yarshi Hauwa'u suna cemata jidda kasantuwar sunan mahaifiyar matar sane tsakanin Jidda sa Nafeesa ba nisa dan shekara d'aya da watanni ne sai suka taso kamar y'an biyu itako Hafsat saida ta yaye Salma da shekara d'aya sannan tasamu cikin Haulat cikin Haulat yaxo musu da arziki dan ashekarar Alhaji Sani yabiya mai hajji inda suka tafi tare suka sauke farali bayan yadawo yabud'e mai shago na k'ashin kanshi a rijiyar zaki yace yabar mai halak malak Aminu yayi kuka na murna yayi farin ciki inda yad'auki Hafsat sukaje gidan Alhaji Sani godiya anan ne yahad'a shi da matar shi shima yace sugaisa tunda basu san junaba suna layi d'aya daga yanda Zuwaira ta amshe su awula'kance yasa jikin su yayi sanyi dazasu tafi tace ma Aminu sai "matar ka tadinga shigowa tana taya ni aiki da safe KO" agadaran ce tayi maganar tana yamutsa fuska,
Asanyaye ya amsa mata bayan sun dawo gida Hafsat tace itafa babu inda zata dinga zuwa ana mata wula'kanci tana iya cewa ma y'ar aikin tane da'kyar yalallashe ta tafara zuwa gidan Zuwaira tana mata aiki bacin kashin dabata mata duk kuwa dasan tana da ciki bakowane aiki take ba ahaka tahaifi Haulat lokacin Aliyu yakammala primary school d'in shi tunda yaga Haulat ya kwallafa rai akanta kullun gidan yake wuni sai dare yake komawa Zuwaira tayi duka tayi fad'an amma yaro ya'ki sauraranta tanayin arba'en taci gaba da zuwa aiki gidan dataje Aliyu yake amsan Haulat har sai tayi kuka zai kaita yatsaya abata nono yasake d'aukan ta akace me d'a wawa ganin yanda d'an megida yake son y'ar ta yasa itama take son Aliyun ahaka Haulat tafara girma akasa ta makarantar gwamnati inda Aliyu yayita ma Dad d'in shi kuka akan baidace Beauty tana zuwa makarantar gwamnati ba Ammi tace "wacce tadace da ita amatsayin ta na y'ar talaka?"
Share Ammi yayi yacigaba dayima Dad d'in shi magiyar har saida ya amince zaicire Haulat da yayar ta yacanza musu makaranta Ammi bataso ba amma dake tana shakkar mijin ta saita k'yale aka canza ma su Haulat makarantar kud'i ganin hakane yasa tad'auko y'ar yayan ta Humaida acewarta itada arzikin mijin ta baza afita ciba saidai kana naka Allah na nashi wataran sunje Cotonou shida Aminu wajen dawowa suka had'u da y'an fashi suka kwashe kayan dasuka siyo da sauran kud'in su kaf suka harbe su take suka mutu, sun shiga tashin hankali matu'ka amma yazasuyi haka rabbi yatsara haka aka share makoki suka shiga takaba amma har lokacin Zuwaira tace dole Mama tadinga zuwa aiki haka ba yanda ta iya take zuwa aikin ga takaba kullun tana bata abincin dazataci da y'ay'an ta agantale k'arshen wata tabata 4k ahaka tadaure tana aikin dan rufa ma kanta da k'ananan y'ay'an asiri,
Aliyu yafara lalacewa ne daga kallon blue fim awaya shida wani abokin shi Mansur watarana a school d'in su yaje toilet fitsari yafito zai wuce yaji nishi a side d'in na mata har ya gota yadawo dan atunanin shi ba lafiya ba yana lek'o wa yaga wasu yara su biyu sunyi tsirara d'aya nata aikin tura yatsanta a V hole d'in d'ayan shine suke ta nishi take dick d'in shi ta mugun harbawa kasantuwar bai ta'ba ganin mata tsirara ba saidai a videon iskancin dasuke kalla alokacin bai wuce 19years ba dan ss3 yake sun kusa ma fara waec lokacin
Wani irin abu yaji yana mai yawo tundaga tsakiyar kanshi har tafin kafarsa wani irin tsawa yadaka musu dayasa suka dawo hayyacin su suka dunk'ule jikin su suna ro'kon su daya rufa musu asiri,
Shiru yayi yana ganin wannan ne daman daya kamata yayi amfani dashi yaci mace yaji ya akeji tunda yaga a video dasuke kallo mutane na ihu cikin dakiya yace "kuna so na rufa muku asiri?''
Murya na makyarkyata sukace eh dan sun san aka kamasu koran su za'ai gashi suna year d'in k'arshe,
Karkace wa yayi yace "to yanzu zan kulle k'ofa nacire kayana duka kubani HQ d'in ku har sainace ya ishe ni"
Shiru sukai kamar bazasu amince sai sukace a'ah su basu ta'ba iskanci ba,
Baki yata'be yaciro wayar shi yace "OK bara na muku video natura a YouTube sannan na nuna ma y'an makaran"
Ganin dagaske zai d'auke su yasa sukace sun amince,
Take farin ciki yaziyar ceshi yacire kayan shi bayan ya kulle toilet d'in yafara da d'aya kasantuwar sun tube kayansu dama akai suka kwanta yasa yakwantar da ita duk yanda yake gani a waya haka yamusu har yayi nasarar shiga inda baita'ba shigaba nan wani mashahurin dad'i yaziyarce shi saida yagama da d'aya sannan yayima d'ayan yamaida kayan shi yamusu dogon gargad'i inda sukaimai al'khawarin babu maiji gaba d'ayan su sun jigata dan iyakar su less basu ta'ba having sex ba sai yau,
Tun daga nan idanun Aliyu yabud'e yafara yawon zuwa club dabin mata kaman bunsuru ahaka yakammala sec din sa yatafi jami'an lokaci lokaci yakanzo hutu amma basu ta'ba had'uwa da Haulat ba dan boarding school aka kaisu bayan yadawo gidane ya kammala university shi yafito da kwali mekyau yadawo gida inda yafara aiki da DALA fm Aliyu kyakkyawa ne ajin k'arshe dan fari ne sol ga hanci da d'an k'aramin pink lips dake karamai kyau shiba dogo ba ba gajere ba dan baza'asa shi asahun dogaye ba sannan bashi da ki'ba siriri ne amma ba sosai ba yanada yawan murmushi sannan idanun shi lumsassune dasuke k'ara mai kyau dan yana d'aya daga cikin abunda ke k'ara mai kyau ranar da Haulat taje gaida Ammi dake sun kammala karatun su sai jiran saka mako shine Mama tace taje ta gaida ta dan ita Salma shekarar ta biyu dagamawa kuma tana gamawa tafara teaching awata academy Alfauzan suna bata 20thausand duk wata dan rufa ma kai asiri take dan tana ganin yanda Mama keshan wuya ga wula'kanci da Ammi ke mata komai zata mata bata iya bane ga hantara.
Haulat tana zuwa gaida Ammi amutunce ta amsa inda ta tambayi Aliyu tace yana wajen aiki tamata sallama tafuta abakin shiga palourn taga Humaida tadawo makaranta kallon banza tamata sannan tashige ciki tana bangazar Haulat d'in dan k'yawun ta yagigita mata tunani ga diri, baki ta tab'e tace kowa cece ita oho dan sun manta sa junan su kasantuwar Haulat KO hutu tazo bata zuwa gidan shiyasa ta manta ta tana futa balcony Aliyu yana parking d'in mota tundaga cikin mota yake mata wani irin tsinannen kallo na maita aranshi yace "Allah yayi halitta anan" baki yalashe yafuto yana washe hak'ora yace "eyee Haulat ne ta girma haka"
Da murmushi afuskarta ta du'kar dakai tana gaishe shi akunyace, ya amsa yana kallon tsarin halittar da Allah yama Haulat farace sol tanada baby face da d'an k'aramin baki da lips d'in yattare yake k'ara mata kyau yanayin k'irar jikin ta kuwa kamar antsara ta tana da tudun k'irji da shafaffen ciki haka k'ugun ta yabud'e sai yabada coco cola shape Haulat kyakkyawa ce ajin k'arshe dan ta had'u iya had'uwa sannan uwa uba muryan ta idan tana magana kamar ana busa sarewa da idanu yabita bayan ta wuce aranshi yaraya komai tsiya sai yad'an d'ana wannan zazzafar yarinyar dan tunda tagama primary rabon daya ganta cikin five years tai wannan girman aiko xai kwashi gara,
Tundaga lokacin Aliyu yafara zarya agidan Mama tun Mama na d'ari d'ari harta saki saboda Aliyu yana b'oye munanan halin shi babu wanda yasan yana neman mata bayan result yafito Haulat taci gaba da zama agida dan basu da kud'in da zata ci gaba da karatu Aliyu ne yazo yasamu Mama da maganar zai d'auki nauyin karatun ta idan har babu matsala inta kammala zai aureta dafarko Mama ta'ki amincewa amma daga baya saitai tunanin tunda yace zai aure ta bara tabarta kawai ta tafi inyaso kafun ta kammala Salma tasamu miji sai ahad'a su amusu auren dakanta tama Kawu bayani dake shima yayi ritaya shine yadawo layin da matar shi, bayani tamai amma tace Ammi ne tad'auki nauyin karatun yasa ma abun albarka da fatan nasara,
Haulat tayi farin ciki dan arayuwar ta bata da burin daya wuce tazama nurse  take tace ma Aliyu mak'arfi takeso,
Shiko cikin farin ciki yake dan dama hanyar dazai cimma burin shi akanta cikin sau'ki zai fanshe kud'in daya kashe musu, shi yamata duk kanim ciko ciko Allah yataimake ta suka d'auke ta dan dama nan take son zuwa takaranci TBA,
Sosai Mama taja mata kunne akan ta kula da mutunci ta inda ak'arshe tabata amanar kanta Aunty salma ma tamata nasiha haka Kawu daga ita sai Aliyu suka tafi mak'arfi bayan yamata uban shopping a sahad store duk abunda yasan zata bu'kata saida yaneman mata shi koda sukaje mak'arfi sukaje office d'in registrar tayi duk abunda batayi ba Aliyu yasake mata nasiha inda anan tahad'u da Dija ita kwanan ta biyu amakarantar kuma hostel d'aya zasu zauna itace takwashe mata kaya zuwa hostel d'in su, inda itakuma tabi Aliyu har bakin mota ta rakashi inda yabuk'aci tashigo suyi sallama bata kawo komai ba tashiga motar tarufe tana kallon shi asanyaye taduk'ar dakai ganin yana mata wani mayen kallo........✍🏼

WAYE SANADI!?√√ BOOK ONETahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon