Jidderh skudu
16 to 20*Umman minal hankalinta duk ya fara tashi ganin minal batazo ba wurin da suke saeda abinci...saedae kwae tace ki'la ilhaam ta hanata fitowa. ..minal ce ke yin popcorn awurin da ummanta ke sae da abinci by the road side, dae-dae fitowan K'auyen su, kafin shiga wani estate a garin abuja dake kusa garesu.dayake ana constructing Sabin buildings awurin so da akwae masu aykin da ke sayen abincin umman minal Mae daadi.dakuma travelers dake biyowa ta wurin su sae popcorn din minal ..customers sae zuwa sukeyi mami nace masu yau ba popcorn....
Isar ta gida ke da wuya ta tarad minal bata nan ..Zara ta samu da ilhaam zaune akan tabarma ta na mata lesson
'Oyoyo mami ..ilhaam ta yi hugging d'inta suka k'araso cikin gida ..."ina wuni maami Zara kecewa..lpia lau Zara ...ina yayarku "a tare sukace yaya minal t ita tun bayan fitar ki.. Hankalin mami yayi mumunan tashi jin haka ..."subhanallahi kawae maami ke fad'i ....yau ina er nan ta shiga tun d'azu gashi yanxu har magrib na batun Yi
Ilhaam da Zara duk sun rikice suna kallon ummansu .Zara tayi k'arfin halin cewa "mami minal ba ta tafi wurinki ba be tace eh ...ilhaam tace wayyo ya minal kar ta tafi ta barmu takara hugging k'afan maami ...Zara ce tace ke zata dawo inshaaAllah daman tacemin zata nemi better job k'illa ta tafi nema ..to shine bata fad'amin ba hankalina duk ya tashi cewar maami ..to. Mu shiga ciki .nan suka fice cikin one bedroom d'insu nan k'auyen su ..d'akin haya ne suke zama cikin compound ..
*1 hour later 7:30 p.m*Hankalin maami ya dad'a tashi ganin har yanxu minal batadawo ba gashi batada waya bare takira ta safa da marwa kwae takeyi abakin d'aki..su Zara nacikin d'aki suna cin indomie da sukayj socking...
can mami ta kasa hak'uri tace xata je bid'ar erta nan ta kira Zara "zara ,Zara " na'am mami gani xuwa .." Zan tafi in dubo minal ki kula da ilhaam "haba mami yanzu ina zaki ganta ...katse ta tayi dacewar Allah ya had'a ni da ita..amin, cewar Zara Allah ya ya tsare ya kare Mami
Nan ta fice daga compound d'in tafita. Gidan k'awar minal tafara zuwa akace bata nan .hankalin maami ya k'ara tashi wasu zazzfan hawaye ke sauka a face d'inta ..tana tafiya lungu da sak'o tana nemanta bata ganta ba ..cikin zuciyar tana cewa minal karki tafi ki barni.kamar yadda abbanki ya barni anan duniya..ki tsare kanki aduk inda kike kidawo lpia kinji ...hawaye ke sauka fuskar ta ganin har anyi isha'i ba alamun ta yasa ta tare napep ta ..a kaita wurin da suke Sana'a da yake akwae tazara soosae daga gidansu , ahanya sae kalli-kalli takeyi a window ko za taganta .
Amma har suka isa ba alamanta ..hankalinta inyayi dubu ya tashi ..haka ta zauna wurin sae around 9 : 30 ta kamo hanya ganin cewa in ta wuce haka baxata sami napep ba
Tana dawowa gida ta tarad kowa compound ya shiga gida ya rufe banda Zara dake zaune gaban dakinsu ilhaam na bacci akan laps d'inta..da sauri ta zame ilhaam tanufi inda umman su ta ke hankalinta ya tashi ganin it's kad'ai ta dawo hawaye cike da Idonta
Zara tayi k'arfin halin cewa "umma ina ya minal "zara hak'uri zamuyi Dan na duba duk inda nake tunani ban ganta ba ...hawaye kawae zara keyi tana fad'in Allah sarki ya minal..Allah ya tsareki aduk inda kike ...amin mami kwae ta Iya furtawa .ta wuce ta d'auki ilhaam sae cikin d'aki
Ilhaam itace last born a gidansu wadda k da shekaru 7 aduniya .suna balai'n sonta soosae amma sam bataji ko kad'an
Minal ce 1st born she's. 18,sae zara that's 15, ita ko zara akwae rawar kae.
Sun rasa mahaifinsu a 6mnths back a sanadin wani fatal accident da ya faru dashi a hanyar zamfara su d'akko kayan miya daga can, zuwa abuja domin sayarwa, daman shine sana'arsa.'Yan borno state ne gudun boko haraam sukayi suka dawo abuja. 8 months ke nan yanzu dawowarsu a wani k'auye abj da zama....
A ranar basu samu baccin kirki ba tun ba zara ba dake masifar son yayarta saboda yadda ta ke sadaukar da farin cikinta Dan ta faranta masu rai.....tayi kuka silently acikin Daren
*kuyi hak'uri Ina updating short chapters.. Wannan shi ne first novel d'ina shiyasa, am not used to writing novels and pls vote 👍