Part 9

36 1 0
                                    

Jidderh skudu
🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯ 🌠
🎇 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ 🎇

•✨•✨•✨

*41 to 50*

Komawar abban Kamal gida keda wuya umma tasameshi parlour ta ci mae mutunci..wae har yanxu bae bar zuwa wurin su maami ba..komae bae ce da ita ba ya k'yaleta....hakan ba k'aramin zafi yamata tace "za kayi da na Sannin aurene kwanan , maras mutunci kawae!_" ikon Allah, Abba dae komae bae ce da ita ba.

D'aki ta nufa tace aranta nayi niyyar hana auren nan kawae amma na ga alamar banan kad'ae zan tsaya ba .dan sae na shuka rashin mutunci a gidan nan.

Babbar k'awar ta takira da su shirya za suje wurin malaminsu na tsibbo yau..haka ko akayi , sukaje yayi bori nae yace da ita dole sae ta zo da su(maami da abban kamal) wurinae magani zae yi Dan sun rik'e addu'a sosae..ba matsala malam cikin satin nan zan zo dasu...

_2 days later_

Siraj ya kira maami ya jikin minal tace ta ma mir mire soosae nan tabata waya su gaesa "hy angel, ya jikinki? '. "Na samin sauk'i Alhamdullilah.. "Anya kuwa angel? Naji muryar ki kamar mata lapia..'. ,'"Allah nasami sauk'i har na Iya fitowa wurin aiki yau"


wow! Lallae kinsami sauk'i angel". Nagayamaka bansan sunan fa ..ta pad'a ckin kasalalliyar muryarta...dariya yayi soosae kan yace "bye angel, Allah ya k'ara sauk'i..

Kamal dake gefensa kamar ya kashe shi kan takaici..."wae angel" hissing yayi kan yace ba angel ba devil"..friend kae kam naso ganin macen da zata birge ka.." Cewar siraj .. "She don't exist siraj" ya pad'a seriously..

Hmm can siraj yace " kae fa ji meera ga ta civilised ,ga kyau ga ta er president amma kace baka santa hmm"

dallah yimin shiru indae about that sticky girl ce mtsw!"_

amma dae minal d'ita tafi ta kyau Cewar siraj yana d'aga gira sama" " wae kae baka da magana sae ta mata ni bansan haka wlhy" mtsww ya b'ata face dinshi .."ni bari ma intashi daga wurin nan "

Kamal ya mik'e zae wuce da sauri siraj ya jawo hannunsa nan Kamal ya juyo da faze dinshi adaure ,siraj na fadin" anyan baka da sprit wae kamal kace bakasan ayi zance mata ko aure yayi hissing tare da fad'in WHY friend?"

"Because they are classless, bitches & I HATE THEM ! ya pad'a a tsawace..nan ya tashi ya fice cikin daki...siraj ya dafe kanshi yace aransa "when will my friend fall in love huh? Ya Allah let him meet the girl he will crazily fall for"
D'aki ya sameshi ya na d'annar wayarsa " yace friend today & forever we will always
be together"kirarin da suke ma juna in sunyi pad'a ...ta ke Kamal ya d'ago kae yayi smiling...oh his smile kills ,,inagayamuku wlhy it melts heart.....nan suka shirya kamar basu su ka yi d'an pad'a ba some minutes.. "Friend kamanta yau fa za'a yi releasing new episode na favourite film d'inka ". " ay kuwa muje muyi reserving cenima".....

chanja outfit yayi zuwa wata leather jacket Oxford blue colour, wacce ta kama jikinshi sosae, da skiny jeans pearl colour,curly hair dinshi yayi k'ara curling da hair curler...wani black deco sunglasses yasaka which makes his fair skin more alluring ..yasaka Snickers kalan jacket d'inshi...fans d'ina ku hango minshi pls...



ya Allah! He looks breathtakingly handsome💋😘 ....siraj ma kalan shiganshi tayi amma sae dae Na Kamal yapi kyau😉...wata tint black benz siraj ya fito da ita daga parking lot ...Kamal ya shiga suka..gateman ya bud'e musu suka fita...cikin motar suna fira siraj yace "zamu cinema amma ba food snack". "To ka biya plaza mana musiye popcorn da soda" Cewar Kamal..."np baza mu plaza ba nasan wani wuri da ake saeda popcorn Kamal its unique kuma' ..haka siraj Yakama hanya xuwa wurin da Zara tai mae kwantance sana'ar su Mami. Shi dae Kamal bae Masan inda suka nufa ba cause he's busy pressing his phone while suna labari da siraj....

Tun daga nesa siraj ya hange ta busy with customers... Wani smiling siraaj ke yi Wanda yake bae Masan yanayi hakan yasa Kamal na ta magana bae Masan yanayi ba...d'agowar da zae yi yaga yayi parking by the road side wurin mutane dake
Wurin.."What!!! Kamal ya pad'a tareda d'aga murya soosae"ba dae anan kake nufi ba siraj " tsawar shi ta dawo da siraj duniyar da ya wulla hhhhh.

"Eh mana friend wurin su minal ne fa". "Waye kuma minal Cewar Kamal? "Yarinyar da na kad'e mana '. Wae ka siraj miye naka dasu taji sauk'i to kuma miye na zuwa gun su..kaga friend tsaya kaji su ke siyar da popcorn ". ' toh badae street food kake nufin mu ci ba ..noo ba ya wuya siraj ya pad'a tareda smirking face din shi...haka siraaj yata bashi hak'uri har ya amince ya siya amma shi bazae ci ba
Tun zuwansu minal kake maamakin waye ne Dan tasan inba husband to-be na maminta taba watau abban Kamal ba mae zuwa da irin luxurious car awurinsu ba...fitowar siraj ya katse mata tunani..haka yafito kamar wani knight in his shinning glasses..ya iso tareda cire sunglasses dinshi ..suka gaisa har da maami da tayi maamakin ganinsa.. yasa abashi popcorn na chocolate caramel..rakashi tayi mota rik'e da leather popcorn din tana tambayarsa ya akayi yasan

🎆✨🎆✨🎆✨🎆✨

gunsu ..k'yAleta yayi kwae Dan baesan tasani suna fira har suka isa wurin motar ..kasacewar tint d'in bata lura da Kamal ba.har yashiga mota yamanta bae karb'a popcorn ba ..knocking tayi gefen passenger seat ..waining glass siraj yayi ..Kamal tagani Wanda yama bata tsoro batasan da zuwansa ba. ...

popcorn din da tayi extending hannunta Dan tabawa siraj yayi slipping sae jikin Kamal gaba d'aya ya watse masa ....

*pls kuyi hak'uri da short chapter's wannan shine first novel d'ina ..and I hope u will enjoy it
*_this stowwie is fictional_*..... and hope you enjoy this
    Your vote are discouraging me

Arai na Where stories live. Discover now