Zara ka ba d'aya brain d'inta ta yi hooking, ganin Kamal ya dawo kuma bataji horn ko motsin motarshi ba ..kamar da ga sama taganshi , ta rasa ma abin yi..Kamal ido ya zaro wara - wara kamar wanda yaga ghost, ay speechless yazama, yafara tunani wace ita ? Waya bata permission tashigo castle d'inshi, amma kuma ya ga tayi kama da housemaid d'inshi soosae..kallon juna sukeyi speechless, jikin zara ya d'au rawa take bucket d'in mopping dake hannunta ya b'are sae jikin kamal duk jikinshi ya jikae da ruwan mopping, yatsine fuskar shi yayi dan har alokacin a rud'e yake , da sauri zara tacire gyalenta ta fara goge mae jiki a gigice tana fad'in " am... sowwie ....pls...for..give me" tana hawaye kamar rainfall dan har taga ankoresu k'alla idan, Kamal ya tureta danshi har yanxu tsoron ta ma yakeyi ..lhaam ta sakko kan stairs ta d'akko chocolates Kala-kala tana fad'in " yaa zara ? Kinga chocolates d'in nan da daad'i , gashi na d'akko miki kema ki..." Bata k'arashe maganar ba taga Kamal , tuni ta rud'e
Dan ta tuna warning d'in da minal kebasu kullum _kar kubari a ganku,dan da ga anganku k'arshen zaman mu agidanan....._ chochlates d'in hannunta ta saki duk suka zube ak'asa..hankalin Kamal ya dad'a tashi dan shi har yanxu bae San abin yi ba, yace aransa " watau harda ma zuwa d'akinae a d'akko chocolates, amma Ku su waye su .." Sakkowar ilhaam ta katse masa tunani yabita da kallo.. gabanshi tayi kneeling tana kuka dan ita har taga ya koresu tana fad'in " dan Allah mister ka taimaka kar ka koremu ", hankalinsa ya dad'a hooking...zara ma kuka takeyi tana fad'in "dan Allah ka taimakamana bamuda kowa " kuka ya k'waceta...dae-dae lokscin minal da siraj suka shigo kasancewar atare suka dawo yau..tun kan corridor ta tsinke su zuciyarta waye fashe akan tsoro, isowarsu central parlour Kamal na korar su zara dake faman kuka, da gudu ilhaam da zara suka rungumeta suna kuka ..hankalin minal yayi dubun tashi ganin suna kuka , nan tashiga tambayarsu " ya dake Ku ne ? Mi ya muku ? Ya akayi kuke kuka? ..
Zara ta d'ago kae tana fad'in "a'a bae dake mu ya minal, .... munyi ...disobeying.. naki... na bari ya ganmu,...ya kama mu ya minal, " ta fashe da kuka,minal ta k'ara hugging nasu tanacewa " ba lae fin ku bane kuyi shiru hakanan "sae alokacin Kamal ya k'aara tabattar da kamarsu , ransa ya bala'in b'aci "watau qannenta cikin gidanae suke unknown to him" siraj ko, ko k'wak'waran motsi ya gaza yi freezing yayi tsayi dan tuni ya fahimce abinda ke faruwa...
Minal tayi k'arfin halin cewa " am sorry for creating all this commotion sir,dan Allah ka yafe ni ..wlhy ban tab'a tunanin za'a kama su ba, atare na dawo da su nan ..ina so sae k'arshen wata inkamin salary mu nemi gidan hire( haya) dan Allah kabarmu anan kamar yadda..." Ba ta k'are magana ba ya daka mata tsawa da cewa " will you shutup you bloody fool !! Who give you the insolent blodness dazaki shigo min da yara cikin gida without my consent??? Angayamiki nan gidan wasarki ne hala?? To Allah ki tattara naki da naki ki barmin gida!!Now!! As in yanxunan ! ...ya juya ranshi ya bala' in b'aci ...stairs ya haura zae tafi d'aki nan ya haduu da chocolates da kuma precious diary'n shi da ilhaam ta d'akko ..zuciyarshi ta buga " badae sunga text d'in ciki ba?? Ya zaroo ido ...ranshi ya dad'a b'aci ..amma da sauk'i tun da ga lock nan ba'a cire ..hakan ya tabbatar Mae vasu gani ba..waigo yayi daga inda yake yace da minal " YOU ARE FIRED I DON'T NEED YOU ANYMORE" ya k'are maganar a tsawace...ya fice kanshi kamar ya fashe sabida mamakin rashin mutuncin da sukae yimae.. Yace aransa inda bae gansu ba shikenan haka zasu rik'a zama secretly ckin suna mae bincike..ya isa d'akin sa gado a hargitse ..alamun aykin ilhaam ne, ransa ya k'ara b'aci...d'akin da wines suke ya nufa ..sha yake yi kamar ba gobe till he became deadly drunk..nan ya farfasa bottles d'in...bae d'au lokaci ba bacci ya sace shi...
Nan siraj yashiga consoling na su minal da suyi hak'uri everything will be alright dan sun bashi bala' in tausayi ..ilhaam da zara Suna kuka suna rok'onshi " dan... Allah ka ..taimaka muna.... wlhy bamuda ...wurin zuwa, inda .....muke zama... an koremu..mutumin gidan baeson mu, gashi bamuda kowa...." Kuka ya k'wacesu... Da sauri siraj ya iso ya d'auke ilhaam ya d'ora ta kan shoulders d'in shi yana aykin rarrashi dan duk tafi bashi tausayi saboda gata 'yar k'arama amma tana facing life challenges " yi shiru baby kinji ba za'a koreku ba " yana shafar gashinta wandaa har agadon bayanta ya kwanta.. Ilhaam tace " laefin ...na... ne " tana she shek'ar kuka kan tacigaba da cewa " sae da yaa minal tace kar mu fito..." Kuka ya k'waceta ..siraj sae aykin rarrashi yakeyi...nan yayi assuring d'insu zae Mae magana baza 'a koresu ba..central parlour suka di re suna jimamin abinda ya faru..siraj ke tambayar minal tun yaushe suka fara zama, tabashi ansa ba qarya..nan yake ta tambayar ta about there life,badan son minal ba haka tabashi labarin rayuwarsu, jikin siraj yayi sanyi soosae..ya tausaya musu.ordering abinci yayi musu Kasancewar ko abincin lunch batayi ba ..
Sae around 5 Kamal ya tashi daga bacci ..ya sakko stairs cin abincin dan wata yunwa yakeji waye ba hanji cikinshi, sae kuma ya tuna da ya kore housemaid d'in ..dafe kanshi yayi tare da rufe idonshi yana fad'in " oh Allah! " bud'e idon da zae yi karap suka yi 4 eyes da minal da tagama setting dinning table..to his surprise mi take jira cikin gida nae , isowa yayi wurin ta tare da fad'in " what the hell are you still doing in my house?" Kan d'ayan sofas d'in parlour'n ya zauna tare da crossing leg d'in ...minal ta yi kneeling agabanshi tana hawaye taredafadin "please sir forgive me da rashin fad'a Ma Da nayi na zo da sisters d'ina agidanka, baamuda wurin zuwa,ka taimakeni ko k'arshen month ne after my salary sae mu tafi, idan ka koreni banda kud'i dazan hiring gida , sir pls ka tausayamana bamuda kowa.. wlhy,am really i need of money kuma ..." ba k'are magana ba sae ga zara da ilhaam sunyi kneeling agabanshi suna rok'onshi harda hawayensu...