Jidderh skudu
🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠
🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇•✨•✨•✨
*31 to 35*
Shafar kanta ya fara yi yana lallashin ta Dak'yar yasamu tayi shiru ...
Yace "baby accident fa kikayi ki yi shiru mana sae kin sami sauk'i ... Sae a yanxun ta tuna yadda take bin gyalen ta kan titi har mota ta kad'e ta..."wayyo maami ta tana can ta shiga wani haali ta pad'a a wahalce "for how many hours nake anan bawan Allah '.
Kinga yanxu 11: 30 p.m, kuma tun wurarren la'asar fa ne kikayi accident... Ware sleepy eyes d'inta ta yi tare da pad'in ka kae ni wurin maami Dan Allah ta pad'a pleadingly"
Kiyi hak'uri kinga dare yayi sae gobe da safe gashi bakima k'are warkewa ba' " a'a na warke ta pad'a da sauri ta yunk'uri tashi,arrrrgh! Ta sak'i k'ara tareda dafe kanta sakamakon zafin da yake mata. Da sauri siraj ya kwantar da ita "baby bazaki iya ba kin ga u're in pain yanxu .. Cikin ciwon da takeji haka bae hanata zumb'ure baki tana cewa ka daena cemin baby am not a kid"'
smiling kwae yayi yaso yayi magana ta katse shi da cewar wae kae waye ma at first..ban fa san ka ba ,
Ya Akayi kasanni..can yace mata "am sorry baby ni ne kad'e ki a mota ' shiru tayi ta na nazari tace a ranta hmm yanzu da akwae mutanen kirkin da za su kad'e ka subaka kulawa haka. Katse mata tunani yayi dacewa kiyi hak'uri baby ya sunanki
"zumb'ure cute lips d'inta yayi tare da fad'in hankalinka na ina ka kad'e ne, ay dama haka kuke da bak'in kalle- kalle har ku kad'e mutum Baku sani ba ".
Kallonta yake kwae Dan ta bala'in birgeshi kamar wata parrot "lafiya ka saka min ido haka "I can't lie ..kin Had'u enmata ...zuciyar ta taji ya tsaya ras Dan ita kunya ma takama nan tayi k'ok'arin rufe jikinta da blanket har ma da fuskar ta..dariya tabashi soosae...yaye blanket d'in yayi ahankali tare da fad'in kunya na kikeyi, mustering courage tayi tare dacewa "waaa?? ni Hmm waya gayamaka.."gashi its all written on your face baby' ka daena cemin baby..fa
OK ya sunanki..shiru tayi for some seconds kan tace " minal'. Wow nyc name kaefa yace siraj sae cemae tayi okay .....but am sorry I can't Call you that name,,, nan tace Mae ..why,? Yace mata you re so charming princess... Blushing tafara yi kan yace I will call you "Angel '. Ya pad'a smilingly ..
.haba mana banso gaskiya. ...can yace mata you have to rest angel kinmanta accident kinkayi...tacemae "maami fa' cikin shagwab'a ok kibani number dinta inkinsani tace da sauri eh na hardace ..nan ya d'auko iPhone d'insa yabata "ingo kisamin kinji angel, ta karb'a .nan tasaka Mae number maami tana sak'e sak'e aranta ganin wayar had'u da yawa...
bashi tayi da sunan ya amsa mistakenly ya tab'e hannun ta, wani twinkles dukkansu su kaji ajikinsu.da sauri ta jaye hannunta dak'yr ta iya juya Mae baya tare da pad'iin "good night ". 'Sweet dreams angel"
_washe gari_
*7:00 am*
*kamal*Ya shirya cikin wata armani royal blue suit, da white inner tie d'insa kala suit d'in, ta kama jikinsa har wandonsa pencil ne ..ya saka cufflinks masu diamond royal blue stone..yasaka silver Rolex wristwatch.wani tinted blue sunglasses yasaka...oh !
✨✨✨✨✨✨✨✨
My Allah he looks so💋.... Fitarsa ke da wuya guards d'insa suka ta ke Mae baya, driver da ke tsaye da ganin fitowarsu ya fito da wata royal blue lemosine daga parking lot , ya zo dae dae wurin dayake tsaye,guards d'insa suka bud'e Mae yashiga .
.
minal na tashi daga bacci da d'an ji karfin jiki ta yi yunk'urin tashi ...da Sauri siraj ya iso wurinta ya taimakamata ta zauna ...kallonshi ta waego tayi, ya d'ago emerald eyes d'insa yace "morning angel, ya k'arfin jiki?... D'an janye jikinta tayi daga rik'onshi da yasata jin uncomfortable... Cikin ran ta tace wow! Amman bawan Allah nga is handsome ...Dan jiya bataga fuskar shi dakyau ba kasacewar a kwance take jiya....da sauri ta sauke kanta k'asa tare da cewa, I'm fyn Alhamdullilah nasamu sauk'i ...maami fa? Kunyi waya yace "aa bari inkiyi break fast sae mu kira ta .."wayyo maami ta damu nasan fa ta na marairaice sleepy eyes d'inta..."OK bari na kirata' ya tashi ya d'auko wayarsa .minal ta gyara gyelenta dake Neman fad'uwa
Knocking kamal yayi kan ya shigo siraj ya ansa Mae da " come in ". Da shigowarsa siraj yace " welcome hansome" ya pad'a teasingly yana smiling... Kamal tun da ya shigo yake kallon minal da ta duk'e kanta, hakan yabashi damar kallanta dakyau.
minal ta yi saurin d'ago kanta jin siraj yace handsome tana wondering wa a hakanan. da sauri kamal ya kauda kanshi ganin ta d'ago cikin ransa yace "kar dae ace taga INA kallanta, kodayake inda glasses so she can't recognised me. but, I admit ta had'u, zuciyarsa nacewa noo ba ya wuya wata 'ya mace ta birgeni..
Ita dae minal salati kwae zuciyarsa ke fad'i Dan ganin yadda kamal ya had'u ya rud'a ta soosae...wae anya mutane ne kuwa? Ita kad'ae ke wak'en ta azuciya ....
"Stop that siraj' ya pad'a cikin wani arrogant voice dinsa tare da isuwa wurin siraj.."ya patient d'inka ? 'Ba ka ganta ba ta ji sauk'i ba ..siraj ya waiga yaga har ta kwanta.... Yace "oh angel ko pain d'in ya dawo ne" tare da k'arasowa wurinta ."a'a inasan in d'an kwanta neTo kin d'an tashi ki gaisa da brother na kinji angel..kamal dae haushi kamar ya kashe shi kan haushi jin yana kiranta angel. Ta d'ago tareda taemakon siraj ta "good morning" ta pad'a cikin wata kasalalliyar muryarta wadda kamal yaji har cikin brain d'insa..ya amsa cikin honey voice "morning ya jikin? "Alhamdullilah am ok yanxu .."good' Allah ya k'ara sauk'i ..fita yafara yi siraj na biye dashi abaya ..bakin k'ofar d'akin suka tsaya inda siraj kecemasa
You re leaving early ya haka. "Ina da important meeting da Mr.president so sauri nake.. Hope zaka zo gida yau ...inshaaAllah Dan inaga ma yau zaa discharging d'inta..ok sae kazo ..sukayi sallama yafice ..
Minal dae ke kwance tana tunanin
. shigowar siraj yafito da ita duniyar tunani..nan dae ya kira maminta
nokia torchlight d'in Mami tafara ringing,maami na waje tana linzami taga Zara tafito d'aki sauri ta bata wayar.siraj yabawa minal wayar jin tafara ringing,Dan ta dame shi da ita zatai magana....© *Secret writer* 🎯
Pls vote