💎💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
*ITACE SILAH*
📲(wayar Android)📲
~*it based on True life story*~
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
💎💎💎
💎💎
💎*Labari da rubutawa*:Faridat Husain Mshelia(Ummu-Jidda).
*ITACE SILAH labari ne da ya faru da gaske cike ya ke da wa'azantar wa da fadakar wa sannan zaren labarin zai tafi kai tsaye Dan sama mana mafita acikin Gidan aure Dan haka sai an yi hakuri da kalamai tare da ababe masu nauyi da zasu fito acikin labarin Dan haka na zabi in mai da shi na kudi gudun janyo lalacewar kananan yara masu tasowa Sannan zanyi matukar kokari Dan ganin na sakaya ina rokon taimakon Allah da ya bani ikon rubuta daidai ya hane ni saba mishi alfarman kyakyawan niyya ta.
*Free Page*shafi 10 zan yi na kyauta Dan haka kuyi kokarin biyan na ku Dan littafina na kudi ne ga duk mai bukatar siya yana iya tuntubar wannan numbar. 0815 314 4521 ta hanyar turo min katin 200👌🏻na Glo ka yi screenshot ka turamin ta WhatsApp zan yi adding na ka to the group nagode.
*SHAFI NA FARKO*
Tsakurkurin daki ne mai dauke da matsaikacin gado da katifa da wardrobe da ,mirror Wanda mai matsaikacin karfi ka iya mallaka,dabi'ata ce shiga daki ba sallama musamman ma acikin irin gidajen dana raina na talakawa dan haka kai tsaye na shige cikin dakin da na ke jiyo moaning da nishi hade da wasu surutai masu kama da rada wanda ke nuni da Wanda ke furta su yana cikin wani hali na gushewar hankali saboda sha'awa,hakan ya ja hankali na matukar gaya ba tare da tunanin komai ba na yaye labulen dakin na shiga In da nayi mummunar arba gurin kai idanuna kan matsaikacin gadon da Beela tsirara tana mai kokarin biya ma kan ta bukata
,"Subhanallah"shine Kalmar da na furta hade da rintse ido cike da k'unar zuciya gabana na ba da sauti wani irin sauti (fat-fat)tamkar wanda na sha tsere, sautin sheshhekar kukan ta da maganan da ta ke furta wa cikin wata fitinanniyar murya mai cike da jaraba shine ya yi sanadiyyar dawowar hankali na daga duniyar tunanin Dana Lula,"Wayyoh husband to be ka tura min sandar girman ka acikin HQ wacce na tabbatar zata sanya ni mance wacece ni,menene dadin duniya ka lular duniyar da nake burin zuwa tunda gani tsaye a gaban ka nipples dina tsaye cur ,ta girgiza na shanun ta da suke cike dam tamkar zasu fashe tsabar cika da batsewa hade da hado su waje daya tamkar za ta shayar da shi, na tqbbatar suna mararin jin tattausan harshen ka a kan su"a hankali take yawo da hannun ta har ta kai kan Marar ta tare da mishi nuni da su "can't you see your garden(HQ)yanda suke tsiyayar da ruwa saboda shauqin son kasancewa da kai! hannu cikin farjin ta tana juya shi tare da fito da wani yayyaukan ruwan ni'ima Wanda ya ke ambaliya a kofar al'aurar ta,yayan marmarin ka na bukatar ka ,shukar ka na bukatar ban ruwanka ka taimke in ina bukatar ka"dubi na kai kan gdon Dan ganin dawa take magana Amman sai na fahimci ba ita kadai ke cikin Wannan musibar sabon Allahn ba abokin watsewar ta yana kallon ta ta cikin *WAYAR ANDROID* suna video call ta manhajar WhatsApp,jiyo muryan dadiron na ta cikin romantic voice alamun ya fita jaraba ya sanya ni bude idona nan nayi tozali da sandar girman a tsaye cur yanda wani irin motsawa alamun ya kai koluluwa gurin bukatar ta ,jagwab na zauna Dan kafafuwa na sun gagara dauka ta dan ni kaina na fara shiga cikin wani hali jin shi yana cewa"Asshhhhhh,uuhhhhhhh,ahhhhhhh zan sha zumar ki baby beela,inason shiga cikin ramin ki mai matukar zurfi nan ya fara sukuwa akan filo yana wani irin ihu tamkar akan ta ya ke tayi zurfi matuka dan ita tafi shi shiga cikin yanayi jin saututtukan su da ganin abinda suke ya fitar da ita daga hayyacin ta dan haka ba ta san lokacin da ta fizge kayayyakin da ke jikin ta ba ta haye kan gadon tare da fizgo beela ta manna bakin ta akan nipple din ta,tamkar a mafarki taji saukar harshen mace a jikin ta ga wani sihirtaccen kamshi da ya kara rikirkita tunanin ta nan ta kara damke ta ba tare da ko tsorata ba duk da ba ta san wacece ita ba,batasan kuma lokacin da tazo ba ita dai beela burin ta ta ji ta samu biyqn bukatar,yawo take da lallausan hannun ta akan jikin Beelah har tayi nasarar kai hannunta cikin al'aurar ta tare da fiddo shi ta Sanya shi cikin bakinta tana tsotsa tamkar ta samu sweet,Beela wacce ta Dade da ficewa acikin hayyacin ta burinta taji bukatar ta biya Dan haka ta fara azamar taimaka mata da wasannin da ta tabbatar za ta tsokano ta ta hanyar damko na shanun ta tana wani iron murza nipple din ta,yayin da ita kuma rasho ta kafa bakin ta a kofar farjin ta tana sucking na ta cikin kwarewa nan da nan beela ta yi suman wucin gadi tsabar duniyar da ta tafi na maji dadi.
Takaici,kishi,hawaye tare da wani irin kunan zuciya yasa Nabeel mikewa zumbur tamkar Wanda aka tsikara da allura ganin abinda suke aikata wa ta allon wayar shi,Ya mance ma a wani yanayi yake ciki(sha'awa) Sai da yaji jiri na niyyar kada shi yayi saurin sulalewa kasa yana fidda wani marayan kuka mai cike da kunan zuciya ganin abin da Beelah su ke aikatawa ita da bakuwar ta,nan da nan ya ji ya nemi miyau ya rasa a bakin shi tsabar kishi Sai wani zazzafan zifar da ya wanke jikin shi duk da sassanyar iskar fankar da ya ke kadawa"Ni Beela za ta ci ma Amana ta hanyar mallaka ma wata jikin ta alhalin tasan nafi kowa son ta da kishin ta ?kullum cikin rowar kanta ta ke masa tana yaudar sa ta da Auren da ke kan ta yafi mijin ta ta bukatar ta, mijin da ke tare da ke bai san ciwon kan sa ba balle na wanin sa Amman a hakan ki ka cutar dani ,no ne fa wanda na mallaka miki rayuwata da zuciya ta Beela dan kina daga cikin mata masu ni'ima wadanda ke jiyar da mazaje dadi amman kin ki yarda mu hadu ga wata na tsotse inda na dade ina muradin kai bakina tabbas ba zan kyale ki ba, dan iyayen da suka haife ki ne kadai suka fini son ki a duniya ko mijin ki na aure ban kaini son ki ba,dakatawa yayi da sumbatun da ya ke yi yayi duk da shi a tunanin sa a zuci ya ke maganan ya Dafe kan shi jin yana niyyar tarwatse wa,da rarrafe ya dakko kayan jikin shi da suke baje a tsakiyar dakin ya sa su a baibai ya nufi hanyar ficewa daga cikin dakin yana layi ko gaban shi ba ya gani.A bangaren su Beela kuwa Sai da suka shafe Rabin awa suna Abu 1 sannan suka ji sun gamsar da kan su nan su ka zube warwar akan katifar jiki a mace suna mai da numfashi,gagara motsa jiki Beela ta yi saboda bakon yana yin da ta tsinci kan ta aciki daman Ashe haka sex ya ke da dadi?Ashe mace ma kan iya gamsar da yar'uwar ta mace Amman shine ta tsaya tana wahalar da gangan jikin ta da ruhin ta akan MAZA tabbas lokaci ya yi da ya kamata ta farka daga nannauyan baccin da ta fara Dan haka zuciyar ta ya umurce ta da ta duba wacece a kusa da ita.
Juyowar ta yayi daidai da bude idon rasho kamshi nan ta sauke idon ta fess akan Beela tana kashe ta da wani tattausan murmushi ,zumbur ta mike cikin tashin hankali ganin wacece a gaban ta.
Yawan comments.
Yawan typing.*Ummu-Jiddah*
YOU ARE READING
ITACE SILAH(Wayar Android).
RomanceITACE SILAH labari ne da ya faru da gaske cike ya ke da wa'azantar wa da fadakar wa sannan zaren labarin zai tafi kai tsaye Dan sama mana mafita acikin Gidan aure Dan haka sai an yi hakuri da kalamai tare da ababe masu nauyi da zasu fito acikin laba...