💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
*ITA CE SILAH*
📲(wayar Android)📲
~*it based on True life story*~
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
💎💎💎
💎💎
💎*Labari da rubutawa*:Faridat Husain Mshelia(Ummu-Jidda).
*FREE PAGE*
shafi 10 zan yi na kyauta Dan haka kuyi kokarin biyan na ku Dan littafina na kudi ne ga duk mai bukatar siya yana iya tuntubar wannan numbar 0815314 4521 ta hanyar turo min katin 200👌🏻na Glo ka yi screenshot ka turamin ta WhatsApp zan yi adding na ka\ki to the group ,group din maza daban na mata daban.*Wannan shafin sadaukarwa ga my qawar kirki(khadijan Baba)maman Annur tabbas soyayyar ki ga wannan littafin ya cancanci ki sa mu page acikin shi ina godiya one love*
*SHAFI NA TARA*
Jin bayanin Dr da k'amshi ta ji ya yi masifar faranta mata rai Dan a ganin ta babu wani Abu da zai yi mata shamaki da samun budurci na dan haka tun a asibitin ta fara ba ni kulawa na musamman Ammi na sai dad'i ta ke ji tana sanya ma ta albarka tare da yi ma ta addu'a akan ita ma Allah ya ba ta mai yi ma ta.
A yamma cin ranar mu ka koma gida ko kafin mu isa baqo na ya dade da zuwa(Haila)so kadan-kadan ciwon ya ke min,
k'amshi tana zaune kusa da ni tana yi min tausa Wanda bai da maraba da tafiyar tsutsa tsigar jikina sai mimmik'e wa ya ke yi had'e da yin mik'a jin yanayin(Feelings) da na saba ji a duk dare ko lokacin sanyi da damuna ya sa na fara yunkurin janye kafa na hade da banqaro kirjina Wanda suke cike taf,
Wani mayataccen kallo na ga k'amshi na bi na da shi hadda hadiye yawo ganin ta shagala da kallona ya sa duban jikina kawai sai na ga nono na ta ke k'are ma kallo da ke cikin rigar bacci mai taushi wuyan rigar ya bayyana Rabin su saura kadan Nipples d'ina ya fito,
"A'uzubillahi" na furta tare da kai hannuna dan in gyara amman tuni ta riga ni kai hannu ta janye rigar Wanda ya sa nonuwan fitowa su ka tsaya cur,
Shafa su ta ke cike da shauqi ta samu ta haye kaina jikin ta na rawa tana wani irin moaning sai ka ce sabon Ango da ke shirin k'arban budurci,
Nan na fara yunkurin ture ta dan har ga Allah k'yama jikin k'amshi ya ke ba ni saboda yanda na san less ya zamto mata tamkar ruwan shan ta amman ta fi k'arfi na tun da ba wadatacciyar lafiya ne da ni ba,
Jin saukar labban ta akan nipple dina za ta fara sucking breast ya sa na manna mata cizo a kumatu tare da Jan fatar ta da iya kan k'arfi na Wanda hakan ya sa ta d'an muskuta kad'an tare da ce min,
"pls dear ki bar ni in yi release ko da sau 1 ne tun da kin ga meses ki ke yi ba fingering na ki zan yi ba"ta furta dakyar tana mai kank'ame ni,
" A'a buhun Uba ne ba ki yi release ba k'amshi ni mijin ki ne ko shaid'aniyar ki wad'anda ku ka saba aikata sab'on Allah a tare?"
"Masoyiya ta ce ke Beelah mai magance min k'ishina, bango majinginar sirri na,wallahi tun da na ke a duniyar less ban tab'a ji ko ganin wacce na mallaka ma zuciya ta da ruhina na sama da ke,a kowani lokaci hoton surar ki shi ke min gizo tare da sanya ni cikin shauqin son kasance wa da ke"ta tsagaita tare da fesar da wani zazzafan numfashi Wanda ke tabbatar da abinda ta ke fad'i gaskiya ne daga cikin zuciyar ta,
Cikin mamakin jin kalaman ta na ce" Tabbas Allah shi ya halicci soyayya tare da sanya shi a tsakanin mutane da aljanu ciki hadda dabbobi tare da sanya Sha'awa a tsakanin jinsina 2(mace da namiji) sannan ya sanya mana kauna da kishin junan mu Amman bai sanya soyayyar sha'awa a tsakanin jinsi na guda 1 wato mace ta ji sha'awar son kasance wa da mace yar'uwar ta ko namiji da dan'uwan shi"na tsagaita sannan na cigaba,
"Son zuciya tare da bin zugar mak'iyin mu shaid'an shi ya sanya Ku ke jin sha'awar jinsin Ku abin da ko dabbobi wadanda ba'a halicce su da hankali da tunani ba ba sa yi Dan me Ku da Allah ya karrama za ku din ga aikata wa?"
"Ba za ki gane bane dear,ba kuma za ki San wani irin wutar azaba da kuna da na ke ji akan soyayyar ki ba ne sannan da ki ke magana akan jinsin ki wallahi Dan baki San dad'i tare da romon da ake samu a jikin mace ba ne,ki yi tunani da kyau meyasa maza ke mak'ale ma mata tare da bibiyar su in ba su zama abin more rayuwa ba?"
Ko a aljanna mata ababe ne Wanda Allah zai yalwata su Dan aji dad'i da su balls anan duniyar da bayan kud'i banga abin da ya kai su ba,mu ne fa masu ababen d'adi kamar No........"
Na yi saurin katse ta da cewa"za ki sauka a jikin na ko kuwa in k'ira Ammi tun da ba ga bakya jin tsoran Allah ke,in ba haka ba dukkannin lissafin nan da ki ke yi ai tsakanin jinsi na 2 Allah ya halasta kafin aji dad'in ba da bin abin mata yan'uwan mu ba tamkar wasu tumakai dum da tumakin ma sun fi ku hankali"
"Hmmmm zan sauka Amman ki sa ni ko ba dad'e ko ba jima sai na mallaki surar ki tare da yin yanda na so da shi,zan dandani ni'imar ki tare da tsotse d'an karamin bakin ki Dan nice na cancanci soyayyar ki,tausayin ki da kulawar ki Dan ni na da de da mallaka mi ki na wa"
A hankali ta mirgina tare da riqe marar ta nan ta fara yunk'urin bi ya ma kan ta buk'ata har sai da ta ji ta gamsu nan ta koma ta yi laqwas wani nannauyan bacci ya yi awon gaba da ita.
Cike da kyankyamin ta haka na bar ma ta kan gadon tare da mamakin kalaman ta,cikin ta'ajjubi na ke tunanin ta ya ya mace za ta ji wani shauqi akan y'ar'uwar ta mace Amman da na tariyo yanda K'amshi ke masifar ki shi na in ta ganni da namiji sai na tabbatar da tabbas akwai wannan soyayyar ta su na son zuciya Wanda shaid'an ke jagoran ta tare da yi mu su wakilci Amman ya ya zan magance hakan?
"Ki fidda miji ki yi aure, tabbas za ki kubuta" zuciya ta ta ba ni amsa.
Ban k'ara yarda da hakan ba ma sai da Abbiy na ya kira ni tare da tambaya ta"Shin a samari na akwai Wanda na tsayar da burin auren shi"
"A'a" na furta a kunya CE Dan magana kwatankwacin wannan bai tab'a had'ani da Abbina ba,nasiha mai ratsa jiki ya min dangane da kare mutunci na sannan ya sanar min da duk Wanda ya k'ara zuwa waje na matuk'ar na yarda da tarbiyar shi da kamalar shi sannan tana da sana'a to in turo mi shi da shi yana son ganin shi,
Godiya na yi jikina a matukar sanyaye ya umurce ni da in ta shi in tafi"Allah ya yi min albarka" na amsa da "Amin".
Kai tsaye d'akin Ammi na shiga na tadda ta a zaune akan dadduma ta na lazimi,
tagumi na rafka tare da shigewa dogon tunani har ban san sadda ta idar ta tab'o ni ba,hawaye na niyyar zuba a idona na CE" Ammi laifin me na yi ma Abbiy na da ya ke niyyar aurar da ni at this younger age?"
"bayan ya San Ina da burin kasance wa babban lauya?"
"Baki mi shi laifin komai ba mamana face yana niyyar kub'utar da ke da ga Sharrin wannan Zamanin tare da yi mi ki gatar had'a aure da karatu a tare Dan 1 ba ya hana d'aya"
"Amman Ammi.....ta katse ni,
" Aure da karatu ababe ne biyu muhimmai wad'anda su ke da matuk'ar tasiri ga rayuwar Dan Adam musamman karatun yaran mata ma da mu ka kasance ma su ba da tarbiyya da kula da maigida da gida tare son mu kyautata mu'amala da dangin miji,abokan zama ,makwabta dss"
kin ga ko Dan haka ba mu da hujjar hana ki karatu kamar ma wajibi ne mu karfafe ki ga yin karatun Dan a Samar da nagartacciyar al'umma tagari wad'anda za su fito a tsatson ki Amman yanayin ki likita ya fada ma Abbij ki ke maca CE mai tsananin sha'awa dalilin hakan shi ke sanya ki mugun ciwon Mara Wanda in ba mu d'au mataki ba tqrbiyar ki na iya lalacewa kuma k'in surar da ke tamkar cutar da ke ne shin kina son Allah ya kama mu akan Gaza riqe amanar da ya ba mu ne?
Da gudu na bar d'akin INA ganin wunin ranar kaf ban yards min gana da Ammi ba.
*Daga gobe ne fa ,daga gobe zan kammala free pages guda goma kamar yanda na alqawaran ta ga mai son mallakar qarashen labarin nan yana iya tuntuba ta ta wannan numban 0815 314 4521 ko kuma ta user name dina na Facebook faridat Husain Mshelia dan biyan kudin karatun ka 200 kacal,tare da diban romo da darasin da ke cikin wannan labarin*
Comments ya yi qasa shi yasa na ba ku Hutu jiya da fatan kun huta😉yau za ku fanshe da ruwan k'arfafa gwiywa🤣ngd masoyan👇🏻
*Ummu-jiddah*
YOU ARE READING
ITACE SILAH(Wayar Android).
Storie d'amoreITACE SILAH labari ne da ya faru da gaske cike ya ke da wa'azantar wa da fadakar wa sannan zaren labarin zai tafi kai tsaye Dan sama mana mafita acikin Gidan aure Dan haka sai an yi hakuri da kalamai tare da ababe masu nauyi da zasu fito acikin laba...